ILIMIN HADISI A SAUKAKE KASHI NA BIYAR
بسم الله الرحمن الرحيم
(11) MENENE HADISI MASH-HURI?
(11) MENENE HUKUNCINSA?
Hukunci hadisih mash-huri shine. a kwai sahihi a acikin sa. akawai hasani. akwai ra’ifi.
. مشهور مروى فوق ما ثلاثه
(12) MENENE HADISI MU’AN’ANI?
Hadisi mu’an’ani shi ne hadisin da aka rawaito shi da fadar cewa wane ya karbo daga wane ba tare da ambaton ji ko bada labari ba.
(12) MENENE HUKUNCINSA?
Hukuncinsa shine, yana kasan cewa sahihi yana kasan cewa hasani. ya na kasancewa daifi.
(13) MENENE HADISI MUBHAMI?
Hadisi mubhami shine hadisin da aka sami wani ko wata ba, a ambaci sunnan ta ba ko sannan sa a cikin matanin sa ko isinadin sa.
(13) MENENE HUKUNCINSA?
Hukuncinsa shine idan mubhamin ya kasan ce daga isinadin sa ne to rai’fi ne. idan kuwa da a matanin sa ne ba wani abu.
. ومبهم ما فيه راو لم يسم
(14) MENENE HADISI ALI?
(14) MENENE HUKUNCINSA?
Yana kasancewa sahihi yana kasancewa hasani yana kasancewa rai’fi.
. وكل ما قلت رخاله علا
(15) MENENE HADISI NAZIILI?
shine hadisin da isinadinsa ya yawaita, wato akwai mutane da yawa kafin zuwa wajen Annabi (S A W).
(15) MENENE HUKUNCINSA?
Zai iya kasan cewa sahihi ko hasani ko kuma rairfi.
. وضده ذاك الذي فد نزلا
وبالله التوفيق.
daga dalibin ku
musa s zage
sai a tara a kashi na shida.
Mai Karatu Amma Ka kula Karatu Aje Wajen Mallami ya Fi Alheri da kuma fahimta wannan kawai haska ma Akayi . Allah ya datar da mu duniya da lahira.