ILIMIN HADISI
ILIMIN HADISI A SAUKAKE KASHI NA UKU
Sponsored Links
بسم الله الرحمن الرحيم
(5) MEMENE HUKUNCINSA?
Hukuncinsa daya ne da sahihi, wajen aiwatarwa koda yake bai ka karfinsaba ba saboda rashin kaiwa karafin sa nema, ake gabatar da shi akan sa (hasani) domin shi sahiihi. Shine kololuwaksaboda ya tata dukkan abina da ake bukatab.
(6) MENENE HADISI RA’IFI?
Hadisi ra’ifi shine hadisinhda bashi da suffar hasani Ballantana sahihi kuma ga ila cike da shi.
(6) MENENE HUKUNCINSA?
Hukuncinsa shine. ba a aiki dashi cikin akida. ba a kuma aiki da shi cikin A Hukunce hukunce. Amma ya halatta ayi aiki dashi wajen aiki da ake da ake Kwadaitar da falalarsa. Ya yakuma halatta ayi aiki da shi wajen aikinada aka tsoratar da nisantarsa. ya halatta kuma ayi aiki da shi wajen ambaton darojoji. kuma lallai ya zamo, akwai sharadan da suka baiyana karara cewa wannan Hadisi ra’ifi ne.

وكل ما عن رتبة الحسن قصر
.فهو الضعيف وهو اقسام كثر
(7) MENENE HADISI MAR’FU’I?
Hadisi mar’fu’i shine. hadisin da aka dangana shi da Annabi fadarsa, ko aikin sa. ko tabbatarwasa. An ambacenshi da mar’fu’i ne saboda daukakar sa darajarsa, da dangantakar sa ga Annabi. ko jingina shi ya sadu, ko bai saduba. Idan dai sahabi yace Annabi (S. A. W) yace kaza ko ya aiwatar da kaza., ta a wannan hadisi shi ake cewa mur’fu’i.
(7) MEMENE HUKUNCINSA?
(7) MEMENE HUKUNCINSA?
Hukuncin sa shine yana kasancewa na sahihi, yana kasancewa na hasani da ra’ifi.
( An gabatar da hukun cin ko wanne a baya)
وما أصيف للنبي المرفوع
. وما لتبابع هو المقطوع
(8) MENENE HADISI MUSANADU?
hadisi masanadu shine hadisin da ya kasan ce an samo wane yaji daga wane har zuwa ga Annabi (S. A. W).
(8) MEMENE HUKUCINSA?
hukuncisa. ya danganta ga yadda aka samu. jinginan hadisin. in sahihi ne, to hukuncin sahihi. in hasani hukuncin hasani. in rai’fi ne to hukuncin Rai’fin.
والمسندالمتصل الإسنادمن
. رؤيه ختى المصطفى ولم
وبالله التوفيق
Mai Karatu Amma Ka kula Karatu Aje Wajen Mallami ya Fi Alheri da kuma fahimta wannan kawai haska ma Akayi . Allah ya datar da mu duniya da lahira.