Nihaad Complete Hausa Novel
-
Nihaad 32
Duk a zaton Nihad aljanin daren ne ke tattaba ta cikin Hijab, tunda dama da shi ta kwanta a rai,…
Read More » -
Nihaad 31
Nihad tayi shiru tana kallonsa jin bai ce komai ba, bayan few seconds cike da karfin hali yace “Baxa ki…
Read More » -
Nihaad 30
Nihad ta fito daga wanka bayan ta gama shafe shafenta ta zauna tana tunanin abinda xata sa yau ta kwanta…
Read More » -
Nihaad 29
Husnah ce tayi zaman dirshan a kitchen din dake malale da ruwa, gaba daya ta jike jagab daga saman cikinta…
Read More » -
Nihaad 28
*Masu forwarding min novels daga nayi posting to other groups su sani hakkina bazai ta6a barinsu ba don good 4…
Read More » -
Nihaad 27
Ganin Nihal taki tanka ta sai kuka take, Nihad ta mike da sauri ta koma cikin gidan zata kira Khalil,…
Read More » -
Nihaad 26
A hankali Nihad ta bude idonta ta dalilin sanyin da take ji, at first sai da tayi imagining cewar ai…
Read More » Nihaad 25
Yau ma kamar jiya hasken rana ne ya sa Nihad ta farka, da kyar ta mike xaune tana jin duk…
Read More »-
Nihaad 24
Kunna wutan dakin Khalil yayi ya koma gefen gadon ya zauna fuskarsa daure yace “Ohk, dauki torchlight din ki fita”…
Read More » -
Nihaad 23
Khalil na ganin number dake saman screen dinsa ya kalleta da sauri, bai san lkcn da ya saketa ba ya…
Read More »