ILIMIN HADISI A SAUKAKE

ILIMIN HADISI A SAUKAKE KASHI NA DAYA

Sponsored Links

 

ILIMIN HADISI A SAUKAKE   KASHI NA DAYA        

بسم الله الرحمن الرحيم

ABUBUWAN DA YA KUN SA. sune:


1. Gabatarwa

2.Menene Hadisi

3.Menene Hadisi kudisi?

4.Menene Hadisi sahihi?

5.Menene Hadisi Hasani?

6.Menene Hadisi Ra’ifi?

7.Menene Hukuncinsa?

8.Menene Hadisi Mar’fu’i?

9.Menene Hukuncinsa

10.Menene Musnadu?

11. Menene Mutasalsili?

12.Menen Hukuncinsa?

13. Menene Hadisi Maukufi?

14. Menene Hukuncinsa

15.Menene Hadisi Mukadu’i?

16.Menene Hukuncinsa?

17.Menene Hadisi Munkadu’i?

18.Menene Hukuncinsa?

19.Menene Hadisi Mu’udali?

20.Menene Hukuncinsa?

21.Menene Hadisi Mursali?

22.Menene Hukuncinsa?

23.Menene Hadisi Muallaki?

24.Menene Hukuncinsa?

25.Menene Hadisi Musalsali?

26.Menene Hukuncinsa?

27.MeneneHadisi Garibi?

28.Menene Hukuncinsa?

29.Menene Hadisi Azizi?

30.Menene Hukuncinsa?

31.Menene Hadisi mush’huri?

32.Menene Hukuncinsa?

33.Menene Hadisi Mutawatiri?

34.Menene Hukuncinsa?

35.Menene Hadisi Mu’ani?

36.Menene Hukuncinsa?

37.Menene Hadisi Mubhami?

38.Menene Hukuncinsa?

39.Menene Mudallasi?

40. Menene Hukuncinsa?

41.Menene Hadisi Shazi attahfizi?

42.Menene Hukuncinsa?

43.Menene Hadisi Munkari?

44.Menene HukuncinsaH

45.Menene Hadisi Ali?

46.Menene Hukuncinsa?

47.Menene Hadisi Nazil?  

48.Menene Hadisi Mudbaji?

49.Menene Hukuncinsa? 

50. Menene Hadisi Muttafaki ~ Mufarraki?

51. menene Hukuncinsa? 

52.menene Hadisi Muktalafi?

53.menene Hukuncinsa? 

54. Menene Hadisi Maklubi?

55.Menene  Hukuncinsa?

57.Menene Hadisi Murdaribi?

58.menene Hukuncinsa? 

59.Menene Hadisi ma’aluli?

60.Menene Hukuncinsa? 

61.Menene Hadisi Ma truki? 

62.menene Hukuncinsa? 

63.Menene Hadisi Mauru’i? 

64.menene Hukuncinsa?. 

        

                   1   GABATARWA

   Na fara da sunan Allah mai Rahama mai jinkai, Tsira da aminci su tabata ga fiyeyyen halita  Manzon Allah Anabin mu (Muhammadu) {S. A. W} na fari wannan littafine sabo da yadda naga muna neman ilimin hadisi, ba tare da mun san abinda ya kunsaba. saboda haka ya  kamata na tara wannan littafi, saboda “yan uwa na musulaimai  dalibai irina.  kuma ni ba abinda na sani dagane da ilimin hadisi sai da muna neman Allah ya dafa mana.


idan anga koskure sai a gyara min dan nema dalibi ne .


  Sai  Muhadu  A kashi Na biyu……. 


 Daga Alkalamin dalibin ku :

 musa s zage

Allah yasa mudace…  


Mai Karatu Amma Ka kula Karatu Aje Wajen Mallami ya Fi Alheri da kuma fahimta wannan kawai haska ma Akayi . Allah ya datar da mu duniya da lahira.
     

Leave a Reply

Back to top button