KOYI DA KAN KA

[KOYI DA KANKA KASHI NA BIYU]

Sponsored Links
      
     {مجال العربية و التطبيق}    
Barka da zuwa wannan shafi namu mai albarka.
A yau ma mun zo muku da wani saban topic wan zai ringa zuwar muku duk sati da yardar Allah .
   Wannan topic zamu riga gabatar dashi cikin yare guda biyu HAUSA-English kalamomi da sauransu .

    KASHI NA BIYU
   قسم الثاني
 الكلمات   =kalmomi= 20
*1-نُحَاسٌ Tagulla*
*2-نَأْيٌ  Nesa*
*3-نَادِي majalisa.taro*
*4-نُونِيَّةُ الأَطْفَالFo،na yara*
*5-نَوْرٌ 🎍Farin fure*
*6-خُوذَةٌ 🛎️ wular kwano*
*7-خُوَارٌ🐃 kukan sa*
*8-خُيَلاَءٌ* Yanga.Rangwada.girman kai
*9-خَرِيطَةٌ🗾 map.taswiira*
*10-خَبَلٌ Rudewa.zautuwa*
*11-خِبَاطٌ Akama.kama*
*12-خَشْخَشَةٌ 🗣️ Sauti*
*13-خَشُونَةٌ Kaushi.kekashewa*
*14-خَجَلٌ 🙈kunya*
*15-خَتْلٌ Ha’inci.Yaudara*
*16-دَغْلٌ Yauda.ko waje me bishiyu d yawa*
*17-دَغْفَل🐘Dan giwa*
*18-دِعَامَةٌ Falanki.shugaba.Ginshiki*
*19-دُمْيَةْYar tsana
*20-دُمَّلٌ kula
       *بقلم طويلب من الطلاب*
*إبراهيم أب لون الأسود العربي.
 وموسى ث زاغلى كنو.
 

Leave a Reply

Back to top button