[KOYI DA KANKA KASHI NA FARKO]
{مجال العربية و التطبيق}
Barka da zuwa wannan shafi namu mai albarka.
A yau ma mun zo muku da wani saban topic wan zai ringa zuwar muku duk sati da yardar Allah .
Wannan topic zamu riga gabatar dashi cikin yare guda biyu HAUSA-LARABCI kalamomi da sauransu .
KASHI NA FARKO
قسم الاول
الكلمات =kalmomi= 20
*1-جَزْرٌ 🥕Karas*
*2-جَثَةٌ Gawa*
*3-جَزْمَةٌ 👟 Takalmin Ball*
*4-جَامُوسٌ 🐗 Bauna*
*5-جِلْبَابٌ Babbar riga*
*6-جَوْرٌ zalunci*
*7-جَبِينٌ Goshi*
*8-جَدْبَةٌ Fako.Rashin ruwa*
*9-جَبِيرَةٌ Karan dori*
*10-جَوْدَةٌ Kyautatawa.kyawu*
*11-طَيْلَسَانٌ🦺Alkabba*
*12-طِفُولَةٌ Kuruciya.Yarinya*
*13-طِمُوحٌ kwadayi.Dogon buri*
*14-طَعْنٌ Suka*
*15-طَلْحٌ🍃 Zogale.Ayaba*
*16-كَلْمٌ Ciwo.Rauni*
*17-كَاْسٌ 🏆 Kofi*
*18-كَبْدٌ 🥩Hanta*
*19-كِيسٌ💼 Buhu.Jaka*
*20-كَيِّسٌ Haziki.me way
*بقلم✍🏻طويلب من الطلاب*
*إبراهيم أب لون(الأسود العربي)*
وموسى ث زاغلى كنو.