KOYI DA KANKA KASHI NA SHIDA
اهلا وسهلا بكم أيها أصدقاء الكرام*
*بمناسب خط أخ الفاضل المعلمى* _فأرى دعنى أن أشرح لكم بعض الكلمات_ _لكي ترون مكان الذى يستعمل
Barkan ku da kasancewa da mu cikin wani sabon kashi na hudu.
KOYI DA KANKA KASHI
NA BIYAR
*1-مَلاَحَةٌ Kyawu*
*2-مِنْحَةٌ 🎁 Kyauta*
*3-مَخْمَصَةٌ Yinwa*
*4-مَلَأٌ Jama’a*
*5-مُسْتَطِيرَةٌ Yadaddan labari*
*6-مِيثَاقٌ Alkawari*
*7-مَيْنٌ Karya*
*8-مَصَائِبٌ Masibu*
*9-مَتْرَبَةٌ Talauci.bukata*
*10-مَنْجَمٌ Hanya*
*11-صَارُوخٌ🚀 Rocket*
*12-صِبْغَةٌ Addini.Rini*
*13-صِهْرِيجٌ Tanki.Reka*
*14-صَلَفٌ Girman kai*
*15-صُهْرٌ Siriki*
*16-كَمَدٌ Bakin ciki*
*17-كُوسٌ 🛢️Duro*
*18-كَدَرٌ Bacin rai.Fishi*
*19-كَآبَةٌ Bakin ciki*
*20-كَلَالٌ Gajiya*
*✍🏻بلقم طويلب من الطلاب*
*إبراهيم أب لون 🌹{الأسود العربي}
وموسى ث زاغلى كنو
Domin karin bayani
Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu,
Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.
written by ceo
Page
musa s zage