Hausa NovelsHausa NovelsM SHAKUR NovelsMatan Ko Mazan Hausa Novel

Matan Ko Mazan 35

Sponsored Links

💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 3️⃣5️⃣

Wae har yanxu bakije shagon Habisma Underwears ba?
Kode bakya Maiduguri ne?
To shin kinje shafinta na Instagram ko TikTok?

To yaude ki leqa Instagram, base kinyi following dinta ba, kawae kije Kisha kallo, in akwae wani abinda kike buqata Baki gani bama kitambayeta, wasu abubuwan basa samun dama suyi posting dinsu!

@habisma_underwears. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=11rv83nzhagn6&utm_content=i5wy1kf

***
Yau I need to get somethings off my chest.
So a lot of people nata zagina, (M Shakur baki da hankali, me Hadiza tamiki kodai sunan kishiyanki Hadiza ne, akwai wata Hadiza data taba offending naki ne, the hate you have for Hadiza is too much, this writer don’t know what she’s doing, this writer is selfish, she’s bias, Haba abubuwa sunma Hadiza yawa bakida tausayine, wannan littafin baida ma’ana idan naji wasu zasu karanta ma zan hanasu, M Shakur I hate you) hmmm my people babu abinda ke bracket din nan da ba’a gayamin ba and more all because of this book MATAN KO MAZAN???

Now listen!
If you can’t take this book kidena karantawa! Allah yasan ni banjinma family mu akwai me sunan Hadiza ba or wata Hadiza ta tabamin wani abuba, abubuwan nan dakuka gayamin all because I am trying to create awareness and still teach something on top of that kesa ake cema mata munada brain din KIFI!

Are you even blind to think this book is about kishiya??? My dear this book is about feminism, are you too blind to see abinda nakeyi in this book?? Book din danai involving full circle na zamantakewa Mata, Miji, and Familyn su da iyayensu!
Kun dauka inayin this book to downgrade first wife ko second wife ne?? Ask yourself Maisa nakawo Hajiya, Kannen Nura, Hadiza, Baba and yan uwan ta, Su Zeenah and co just ask kanki.

I write this book to tell you what feminism is! To tell you how feminism are affecting our homes! To show you the implications of feminism! Abinda feminism kesa ki loosing, and to show you the end result of feminism, banda haka to show you how yan uwa, friends and family suma suke taka rawan gani in everything.

I am hurt da all the insult but it’s okay! Allah knows best!
Just remember one thing ko kina team Hadiza ko Ummi ko Nura your judgement doesn’t influence my writeup sakon danakeso na isar saina isar da shi!

Idan bakiso ki karanta karkiyi as simple as that!
35
Shigowa office din Mama da Baba suma sukayi hankali adan tashe, cikeda damuwa jin har lokacin Dr Tanimu bai bashi amsa ba yace “tell me, did you save my baby”? Dr Tanimu na kallon Nura a natse ya girgizamai kai cike da damuwa ahankali Nura ya dafe kanshi tareda zama akan kujeran gaban table din dabas, Mama da Baba sukai salati, ahankali Dr na kallon Nura da har lokacin ya dafe kanshi yace “I am so sorry Nura, the thing is cikin yadan kwan biyu da lalacewa ajikinta kawaidai yau ne Allah ya kaddara zai fita, sorry Abokina, Allah yasa mai ceton kune” su Baba suka amsa Ameen, Nura yadade ahaka shi mutum ne mai tsananin son yara, he loves children, he loves children, dafashi Baba yayi yace “ya isa Nura Allah sa mai ceton ku ne” gently Nura yadago kanshi idanunshi sunyi ja ya kalli Baba tareda gyadamai kai, Baba yace “saika fito” shida Mama suka wuce suka fita, da kyar ya iya signing amata wankin cikin, yaciro wayanshi ya sanar da Hajiya, ita Hajiya ko kadan bataji dadi ba dan tanason jinin danta kodako daga jikin waye zai fito kuma tasan yanda Nura keson yara yawanci yana yawan gayamata yanaso Hadiza takara haihuwa amman ita tanason spacing yara so she really felt bad itama addu’a tamai suka katse wayan.

Fitowa yayi daga office din da tuntuni Dr Tanimu yafito yabarshi shi kadai, wucewa yayi inda su Baba suke zazzaune a reception din, sai kuma yakasa zama yawuce hanyar dakin tiyata din dayagani an wuce da ita, yakasa tsaye yakasa zaune sai zagaye yake awajen, chan yaji ihun Hadiza wlh saida kanshi yasara dasauri yayi wajen dakin da aka shigar da ita wanda yake kusa da dakin tiyata room, wata Nurse yagani zata shiga ciki tace “Sir you are not allowed to be here” cikeda damuwa sosai Nura yana kallon kofan dakin yace “why is she screaming like that please? Ba amata alluran kashe zafi bane?” Ganin yanda yadamu Nurse din tace “Sir trust me ahankali ake mata nan da 10min angama baya daukan lokaci jeka zauna please” Gyadamata kai Nura yayi yawuce jin yakasa standing ihun sai kawai yawuce fuuu yafita.

Duk su Mama da Baba na kallonshi chan saiga Anty Jams tashigo asibitin hankali tashe tawuce wajensu Mama.
Nura na tsaye jingine da motanshi wayanshi yahau ringing daga wayan yayi ganin Baba ne yasa yamaida wayan aljihu yawuce ciki dasauri, Baba yagani yana kokarin fitowa yace “angama an fito da ita anma kaita dakinta idanunta biyu Alhamdulillah” Dan ijiyan zuciya Nura yasauke, suka wuce shida Baba ciki har zuwa dakinta, ahankali Baba yabude kofan Nura na biyeda shi abaya private room ne na mutum daya idanunshi kyur kan Hadiza da idanunta biyu sun kumbura sosai sunyi jaaa ga zufa agoshinta gashin idanunta sun tartare alamun tasha kuka tana kokarin kurban ruwan dumi da Anty Jams ke bata babu wanda yagaya mata Nura na asibitin but kawai kamshin turaren shi ne yadaki hancinta da sauri tajuyo da kanta ta kallo wajen kofan, hada idanu tayi da Nuran dake kallonta bayako kyafta idanu yana kokarin shigowa dakin biyeda Baba gabanta yawani kalan fadi ganinshi, dauke idanunshi yafara yi daga kallonta yatura kofan bayan yashigo ya rufe ya tsaya daga wajen Baba yakarasa gaban gadon ya kalli Hadiza dake kallon Nura takasa cire idanunta daga kanshi yace “sannu sannu kinji Khadija, yaya jikin?” Ahankali tace “Alhamdulillah Baba” Baba yace “meke miki ciwo yanzu”? Wajen maranta ta nuna tace “nan ne kawai amman kadan” hannunshi Baba yadaura awajen ya tofa mata addu’a yace “zai daina yanzun nan, bari naje nazo” yakalli Amadu kafin yakalli Nura yace “bari nadanje nazo Nura ai kana nan ko”? Gyadama Baba kai yayi, bawai Baba nada wajen zuwa bane kawai yanason yabasu space ne sun rasa dansu yanzun nan is only right suyi magana akai, Mama itama ta dauki nufin abinda Baba yayi ta kalli Jams tace “muje muhado mata shayin akawo wani riga ko Jamila” Anty Jams tace “to Mama” suka wuce suka fice dakin yarage daga Nura sai Hadiza dake kallonshi kaman yau tafara ganinshi yakara mata wani irin kyau a ido kaman tai shekara bata ganshi ba haka takeji, fatanshi yakara haske yanda kasan wani balarabe, she feels kaman yazo ya rungumeta and just talk to her kotaji dadi, bata tabajin ciwon rasa abu kaman yanda taji na cikin nan ba, da kyar cikin muryan mara lafiya dake a bala’in kwance sounding so weak tace “ina yini Baban Amali” dan kallonta Nura yayi kaman bazai karasa gaban gadonba saikuma yadaga kafa atsanake yakarasa gaban gadon ya tsaya tareda folding hannunshi a kirji yana kallonta kaman yanda take kallonshi heart dinta na racing kinship very close to her duka kamshin turarenshi na shiga hancinta, asanyaye akuma taushashe yace “are you having any pains?” Har cikin jijiyoyin dake zuciyanta taji tambayan dayasa zuciyanta yayi wani irin melting, girgizamai kai tayi ahankali, duk yanda take kokarin danne hawayen yakasa, she just wanna cry and cry and cry for him, she just wants to cry for her Nuri, hawaye ne masu bala’in dumi suka zubo daga idanunta takai hannunta da sauri tashare cikin wani kalan sanyin murya tace “I have no idea wlh inada ciki Nuri, nida from day one na sami ciki nake laulayi, but this is different banji komi ba, I lost our Baby Nuri, wlh koda wasa bansan inada ciki ba, I lost my baby, it’s hurts” tafashe da kuka sosai mai tsuma rai, he knows Hadiza so well she hardly tell lies, hakan yasa tana fadin batasan tanada ciki ba ya yarda without a doubt, cikin kuka sosai taga an miko mata handky hakan yasa tadago rinannun idanunta ta kalleshi hada idanu sukayi takasa tantance exact reaction dake kan fuskanshi but she’s happy yayi offering handkerchief nashi for her, hakan yasa tasa hannun ta ahankali tana kallon fuskanshi kaman bata taba ganinshi ba ta karba asanyaye tace “thank you” kai handkerchief din tayi kan fuskanta kamshin Nuri da warmth dake jikin handky din na jikinshi saitaji yakara tsumata tafashe da kuka sosai wanda yamafi nada, why will she make this coolest Man to hate her harya rabu da ita? Why did she pushed him to the wall, dan lumshe idanu Nura yayi yabude su ya daura akanta ahankali yace “stop crying please haka Allah ya kaddara, Allah yasa mai ceton mune, stop crying okay” yafada warming kaman yana lallashinta gyadamai kai Hadiza tayi ahankali tana goge fuskanta kukan yaki tsayamata she just wanna hug him, ahankali yace “bari naje naga Dr Tanimu” gyadamai kai tayi yajuya da sauri zai fice haryakai kofa tace “Nuri!” Tsayawa chak yayi batare daya juyoba dan lumshe idanu yayi ahankali yace “Nura dai” tsinkewa Hadiza taji zuciyanta yayi cikin murya dake dauke da tsananin shaukin so tace “I love you Nuri! I still very much do, I can never ever love anyone like you, Nuri forgiv…..” dasauri Nura yabude kofan yafice batare daya gamajin maganan ta ba Hadiza tafashe dawani kalan kuka kaman ranta zai fita.
Office na Dr Tanimu yawuce, zama yayi Dr Tanimu yakalleshi yace “sorry about your Baby Nura” gyadamai kai Nura yayi yay shiruuuu sai chan ya fuzarda iska yadago idanunshi da suka danyi jaa ya kalleshi yace “is something else wrong with her ne”? Dasauri Dr Tanimu yace “nope kaga wani abune”? Dan lumshe idanu Nura yayi kaman baiso yayi magana sai chan ahankali yace “tayi duhu sosai, ta rame dik ta kode please kamata proper check up Dr Tanimu, she once had heart issue please kadubamin ita” ahankali Dr Tanimu yace “I think she’s stressed ne, stress din nema yaja mata barin nan, but dudda haka zan mata proper checkup idan yaso gobe sai ayi discharging nata daman anjima nake shirin nai discharging nata” gyadamai kai Nura yayi sai chan ya tashi yace “thanks” yawuce yafita, dakin yakoma yaga Mama da Jams aciki ga Hadizan bacci ya kwasheta tarike handky daya bata gamgam, tana sauke ijiyan zuciya ahankali, sallama yama su Mama yace zaidawo gobe duk sukamai godiya yawuce yafita daga dakin, daga Mama har Anty Jams babu wanda yaji dadin fitan cikin nan, hawaye Anty Jams ta share dataji ya zubomata da sauri Mama ta bubbuga kafadanta tace “is okay Allah yasan dalilin dayasa hakan tafaru, idan sunada rabon sakeyin zaman mata da miji zasuyi, so don’t worry and don’t loose hope dudda aure yakare tsakaninsu” gyadama Mama kai Anty Jams tayi takai duka hannayenta kan fuskanta ta share hawayen, tanason Nura da Hadiza dan dukansu sunason juna, but a yanzu Allah kadai yasan idan zasu cigaba da zamma taren, Hadiza tama Nura abinda take ganin kaman Nura yariga ya hakura da ita for good, Allah dai shine masanin komi.
***

Washe gari Nura da kanshi yasa Ummi ta shirya su Amali zai kaisu wajen Maman su, murmushi Ummi tayi tace “Anty tazo kano itama yayyy, Aman yau zakuje wajen Momy” tai maganan tana wasa da yaran tana shiryasu Nura yayi murmushi kawai yawuce ciki dan shiryawa, koda yafito yaga ta shirya yaran sunyi kyau sosai kaman zasuje wani event, tasama Amali hair band akai, hancin Ummin yasa yana murmushi yace “sannu da aiki Anty Ummi” murmushi tamai tana juya idanu tace “saikun dawo agaida Anty, bye Aman da Amali” yaran sukai waving nata “bye Anty Ummi”Nura yaduko tareda mata peck a goshi yace “I love you” akunyace tarufe fuskanta tace “ka gaida Anty” kumamunta ya shafa yace “kunyan gulma kinfi kowa…..” tashi tayi da gudu tawuce uwardaka yayi dariya tareda girgiza kai yawuce yafita daga dakin, sallama sukama Hajiya suka fito kaga yanda yake hira da yaran kai kanka you will wish ka sami Baba mai son yara haka.

Supermarket yakaisu yace “kuma Mommy ku shopping” yaran were so happy kowannen su ya debama Mummy abun da ransu keso, sukaje kanta yabiya kowanne ya karbi ledanshi na Amali yafi karfinta ya amsa yace “lazy Princesses” kaman zatai kuka tace “Dady I am stronger than owlett din pj mask fa ko Ya Aman”? Aman yace “yes Dady, nikuma I have lots of super power, Dady I can lift this car up” Dan zaro idanu Nura yayi yace “sannu special boy” Amali ta kwashe da dariya, Aman yace “Daddy kaga Amali ko Lazy princess kawai” wani tsalle Amali tayi zata fara halin dasauri Nura ya dauketa yace “yakuri Hajjaju, muje mu shiga mota” baya yabude ya ijiye Amali da kayansu shikuma su Aman first born adole babba ya shiga gaba yace “Dady I want to start driving nima” dasauri Nura yakalleshi duka duka fa Aman is just 4, kawai dai irin brilliant smart kiddo din nan ne sai kawai yayi dariya cikeda sonshi yace “okay Son zan koyama idan kakai 15yrs” tada motan yayi suka tafi sai hospital.

Kashe motan yayi yafito Aman yace “Dady this is a hospital is my Momy sick”? Gyadamusu kai yayi yace “but taji sauki, muna zuwa zamu tafi mu kaita gida ma” gyadamai kai yaran sukayi ya rufe motan holding shopping din Amali suka wuce ciki sai kallon yaran ake dan Amali and Aman are so cute wlh kaman yaran larabawa, ga Ummi tamusu gayu, Aman kuma harda saka sun shade black na Rayban da Dadyn shi yasiyamai shi adole babba, dan baiso ana referring nashi as yaro.
Ahankali Nura yayi knocking tareda bude kofan dakin, Hadiza na zaune kan gado Mama na hada mata shayi zata sha aka bude bude kofan kawai taga yaranta sunci gayu kaman ba su ba, looking finer and healthier than yanda ta barsu, dawani kalan gudu suka taho barinma Amali tace “Mommyyyyyyy” wani kalan tsalle Amali tayi Hadiza ta sauka daga gadon da sauri tadauketa sama Aman shima yazo yana cire glasses nashi, tsugunnawa Hadiza tayi tana kallonshi she can’t believe ita ta haifi this big handsome smart adorable boy, rungumeshi tayi sosai tana rike da Amal, kuka taji yazo mata but saita daure sabida su, bata taba tunanin Nura zai kawo mata su ba, she can’t even kwatanta excitement nata sai kawai tashiga mammanna musu kiss kaman zata hadiye su, Nura ya gaida Mama tabashi plastic chair ya zauna yana kallonsu kasa kasa.
Shafa fuskan Maman shi Aman yayi yana kallonta dan yaron akwai wayau he understand a lot of things batare da an fadamai ba yace “Mommy what’s wrong with you? You look so skinny and dark” dasauri Amali tace “yes Mommy, meke miki ciwo? Ya Aman mu mata addu’a kaman yanda Anty Ummi ke mana ko”? Dan murmushi kadan Hadiza tayi tace “Momy’s tummy hurts” kaman zasuyi kuka sukace “sorry Mommy” Amal ta shiga tofamata addu’a Mama tace “wannan tsohuwan yarinyar da wayau” dan murmushi kadan Nura yayi, saida tagama ma Mommy addu’a, Aman yabata ledan hannunshi yace “Mommy I got this for you get well soon” kallon Aman Hadiza tayi yanada wani kalan charismatic composure na Baban shi, she can’t believe yaronta ne Aman, Alhamdulillah! Hannu tasa ahankali ta amshi ledan zatai magana itama Amali ta sauka da gudu ta dauko nata ledan dake gaban Dady akasa ta dawo da gudu takawo mata tace “Mommy I got this for you, get well soooooon Mommyyyy naaaaa” Amali tai maganan like a little sweet girl, bude ledan Hadiza tayi trying so hard ta rike kukan datakeji, ledan Aman tafara budewa drinks ya kwaso mata cres, yasan Maman shi na yawanshan, da vita milk da cake loaf, da peanut da biscuits manya manya Oreos da chocolate cookies, tabude ledan Amali kuma su minti mai tsinke da cingum ne aledan dayawa exactly shopping din yara dai, sai kawai tafashe da kuka ta rungumesu Aman yace “stop crying Mom is the tummy still hurting Dady call Dr for Mom” girgiza musu kai tayi tace “am just so happy ne yarana sun kawomin tsaraba, yarana are all grown up kunyi kyau, and I miss u very well” Amali tace “Mommy give me one sweet” dariya Mama tayi Nura ma yayi murmushi kadan Mama tace “kin kawo tsaraba kuma kina roka, kanki kika sayomawa kenan su Amali manya” murmushi Hadiza tayi tadauki sweet tabata takalli Aman daketa kallonta shima yana lurada duk yanda Maman shi ta chanza kaman ba itaba tace “mekake so kai ma nabaka?” Ahankali yana kallonta da this affection na mother and son yace “chocolate Mommy” wani kalan son Aman Hadiza taji ya shiga ranta barinma dayace mommy, dauka Hadiza tayi tace “nabude maka?” Gyadamata kai yayi yana kallonta har lokacin, tabudemai ta bashi amsa yayi yace “thank you” vita milk daya kawo mata tadauka tabama Mama tace “Mama budemin nasha” dasauri Aman ya karba yace “Dady will open it, grandma batada hakori” yaje gaban Nura yabashi, ahankali Nura yasa hannu ya karba yakai bakinshi ya bude dan ba opener adakin yaba Aman, Hadiza ahankali tace “thank you Dadyn Aman” zama duk yaran sukai kan gado kusada ita Amali nashan sweet, Aman na cin chocholate, Hadiza na shan vita milk tana nan nan da yaran, ahankali Nura yamike yakalli Mama yace “bari naga Dr nazo” Mama tace “to” fita yayi yaci karo dasu Baba akofa suka gaisa nan da nan yayi clearing all the bill yakarbo magungunan da aka bata yabiya yayi signing discargw papers din yataho dakin yabama Mama magungunan ta yace “an sallamemu mutafi” Motan Nura Hadiza tashiga da yaran da suka zauna baya da ita sai surutu suke mata su Mama kuma suka shiga motan Baba, suka tafi gidansu Hadiza parking yayi duk aka shishiga gidan.

Leave a Reply

Back to top button