Hausa NovelsTUMFAFIYA Complete Hausa Novel

TUMFAFIYA 4

Sponsored Links

 

 

_Gefe d’aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu
ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni’ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm
kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar
wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da
tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da
Niger harma da wasu k’asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a
Dade anayi sai gaskiya_💃🏻💃🏻💃🏻💥💥

 

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar
wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya
aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka
,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set
namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar
samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano
wajan Mom fu’ad wadda aka fi sani da gidan k’amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta
wannan Numbers_

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

 

 08132506044 Mom Fu’ad
Kano (gidan k’amshi)

 

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk’i🥰🥰🥰🥰

 

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi
maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar
baku taba sanin wani d’a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a
wajan oga_

 

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci
sanadiyar fyade ko yaudarar d’a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in
akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don
samun cikakken bayani akan hakan_

 

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu
to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi
sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a
status ngd*🥰🥰🥰🥰🥰

 

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya
siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*😊😊😊

 

08133079957

07069711327

Mmn Yusuf likitar Mata

 

 

 To Allah yaba amare
da uwargida ikon ganawa da maman yusuf likitan mata yasa a dace da abinda ake
nema a wurinta amin gadai hajiya mama ta fara baiya a gidan mayana.

    Maimunatu ina dai
lafiya kira haka da wanan uban safiyan haka har kin ban tsoro gaba yana faduwa
ina badai wani abin bane yafaru kuma ?

   Tsuki mama din taja
tana fadin wallahi wanan banzan hjy kariman tazo jiya ta hanani barci da dadi
da wani zance nata mara dadi akan maamah.

    Maamah dai yar
nata ta fada cikin tsigan tambaya wallahi wani tuni tayi min kan yarinyar nan
wai mun kusa samun sarakai gwanoni ko wasu hamshakai akan maamah din.

    Ai keda bakisan da
hakan yana tafe gareku bane kome kike nufi kinsan fa maamah din nan ta faye
shegen kyau da daukan idon duk inda ta shiga.

   Aina dauka kin gama
da wanan babinko tuntuni don banji kina wanan zancen ba ga mazan yanzu kinsa su
da sa ido ga mace mai irin dirin yarinyar nan taku idan bamuyi hankaliba sai
kiga tazo tafi su Nana samun daki.

    Don Allah bari
maganan nan ina raye har haka zai faru da diyana aikoda sayen miji ake zanje na
sayowa su nana mijin da kudina nagani a fada na shiga tsara.

   Nasan zaki iya ai
basai kin fada ba to yanzu dai sai na shigo ke nan ko kema ai kin sani tunda
har na kiraki don wanan zancen ya tsaya mun a raina sosai wallahi.

   Barin shigo sai mu
san yaya za ayi ki dubi hanyata zuwa gobe insha Allahu da sauri hjy maimuna
tace anya gobe baiyi nisa ba kuwa dadina dake ke nan yar uwanta fada.

     Sun dai aje
nagana zata ganta ko yau ko gobe da haka suka aje wayan suka rabu cewa zata
shigo koda zuwa yammane insha Allahu.

    Gari ya haska
ummah tashigo dubani ta sameni zaune ina addua take fadin kin kin samu tashi ke
nan eh na bata amsa ina gaida ita da kwana ta amsa min tare da tambayana kaina
nace da sauki.

    Allah ya kara
sauki tayi min tana juyawa sai kuma ta tsaya tana fadin zakiko shiga school yau
nace insha Allahu ummah ina mikewa to kifito ki karya da wuri kada ki makara ta
fada ta fita.

   Mikewa nayi na nade
abin sallah kafin nafara kokarin zame dogon rigan dake jikina ya rage sai dan
wandon tie dake daga kasana ban dakin na fada nayi wanka kafin na fito na fara
shiri.

    Sannu a hankali
naji ciwon kan daya dameni jiya yana dawo min amma haka na daure na nufi wurin
ummah dake zaune falo tana sallaman kannena zuwa makaranta.

    Zama nayi kujeran
dake gefen wanda mamake zaune na dafe kai banyi magana ba har saida ummah ta
fahinci hakan ta dago kai tana tambayana lafiya kike kuwa maa,ma ?

    Kaina dago da
idanuwana da sukarine na girgiza kai ina nuna mata kaina da kamar ya tsage don
ciwo kanne kuma ya kara tashi ta fada cikin dan rudewa.

     Wanan wani irin
ciwom kaine haka ki karya muje asibiti zaifi a dubaki a can tea din da ummah
tasa aka kawo min na kasa sha karshe da kuka haka na kwanta kife har ummah ta
fita ta kira mai aikinta tabar mata kula da part ta kamani muka fita zuwa
asibitin da ita.

    Magani aka bani
muka dawo gida mun samu yan gidan sun tashi daga kwana don mama bata da karamin
yaron yanzu don haka bata bude part din da safe sai sun shaki barcin su na safe
kafin su bude wurin su.

   Ban san ya akayi ba
mama taji cewa mun tafi asibiti da ummah sai gata a part din mu tana fada daga
dakin nake jiyo muryanta sama sama tana fadin.

  Salma na gane yanzun
kina son nuna min bani na haifi maamah ba da har za a kai yarinyar nan asibiti
ina gidan nan ban sani ba.

    Nina isa in rabaki
da yarki kawao dai ganin yadda ta kwanane kuma lokacin baki tashi ba da safe
yasa na dauke ta zuwa asibitin do  kada
na katse maki barcin ki.

   Amma ai ciwo ya
kauwar da komai ko kedai kin nuna min kece kika haifi abinki kawai yasa kikai
min hakana  ko yanzu din dan  murmushi ummah tayi amma bata bata hakkuri
irin yadda suka saba ba .

    Ta dai shigo inda
nake kwance ta dubeni tayi min sannu na amsa da kyar ta fito tun ina jin muryan
su sama sama suna wani zancen har na daina jinsu don barcin daya daukeni a
lokacin.

    Yinin ranan yai
aikin shi dukda yasan yanayi duk da madam tayi alkawarin ba zata bashi kudin
aiki shi ba haka kuma bata bashi abinci amma hakan bai hana ya tsaya yai mata
aiki tsakani da Allah ba dan kayan cikin kifin daya gyara ya saka a ledan da
abincin nan plate biyu da dayan mai aikin tayi dabaran sayar dana farkon da zai
wuce ta diban mashi wani maizafi ya gyara masu ko ina na shagon yaje yayiwa
madam sallama ya tafi.

    Karfe shidda da rabi ya iso gidan nasu har
lokacin ya samu unguwar a hargitse musanman kofan su da bai samu gyara ba ga
ruwa ya jawo shara ya tara a kofan gidan nasu.

  Ya shiga da sallama
da ledan abinvin shi a hannu ya karasa kofan Dije dake uwar dakinta tana dan
gyare gyare jin sallaman shi yasa ta dakatar da abinda takeyi lokacin.

   Ta dan taso da
dingeshi tana fadin Amadi har ka dawo ke nan ya amsa da eh Dije yaya kafan taki
yau da sauki ko ya tambayeta.

   Fuska ta da  yamutsa kafin tace Amadi sauki saina Allah
tunda ba wani magani nake shaba yanzu ledan hannunshi ya miko mata ya juya
kawai zuwa dakin shi tabishi da kallo.

  Kafin ta nisa ta
mayar da kallonta ga ledan hannun ta tana mamakin meya riko haka da dan nauyi a
cikin ledan tana budewa taga hadaden abincin da suke sayarwane a ciki kulli
biyu sai miya da aka zuba mai dabban a cikin bakar leda.

   Shiko yana fita
dakin shibya nufa ya kwabe kayan jikinshi ya saka wa yan nan tsofin nasa ya
dauki abinda suke gyaran kwata ya fita kofan su da kewayen su ya gyara ko ina a
cikkn azama din magariba daya kawo kai a lokacin.

    Kiran farko ya
shiga gida ya kwabe wanan kayan dayai aiki dasu ya saka wani tsohon
jallabiyashi ya dauki buta yayi alwala ya nufi masallaci duk wana  abinda yake Dije na kallon shi tasan kotayi
mai magana miskilacinsa ba zai bari ya amsa mata ba.

  Takan tausayawa
rayuwan jikin nata mai rayuwa da gadara kamar dan wani da wata masu fada a gari
zakace koshi din dan masarautane shi idan yana rayuwa irin tasa sai ka rantse
yana da jinin sarauta a jikinshi.

     Itama alwala tayi
ra shige daki don lokacin har sauron sun fara bin kafanta daga inda take zaune
din tun fitowan da tayi lokacin daya dawo ya mika mata ledan daya shigo dashi a
hannun shi.

    Bayan ta idar ta
saka idon shigowan shi duk da tasan ba lalai bane ya shigo a lokacin sai an
hada isha,i yafi shigowa gidan don hakane bata damu da dawowan shiba a lokacin.

    Chemist din dan
bayaro dake unguwarsu ya nufa inda ya da
hado mashi magani na dubu daya hardana shafawan da Dije tafiso a ciki
rashin kudine ke hana ya saya mata har sai ya kare ta koma nema a karshe.

    Yana shigowa dakin
nata ya nufa ya aje ledan a gefenta kafin ya samu wuri a gefenta yana kaiwa
zaune tare da jingina bayan shi a bangon dakin yana sauke ajiyan zuciya lokaci
guda.

    Me kuma na samu
dan albarka da alaman yau dai mun wayi gari a cjkin sa,a ga leda shake da
abinci har da, , , , 

    Sai kuma ta dakata
ganin maganin da tayi ya kwaso mata na ciwon kafanta harda abinda tafi so a
ciki man abonoke da take shafe kafan dashi ya bar mata zugi.

    Kai zancena
gaskiya maigida kace yau muna cikin falalan ubangijine haka masha Allah a ina
wanan alherin Allah ya samu haka ta tambaya tana kallon fuskan shi.

   Ya dan ja tsuki
tare da fadin kinsan ai na Allah basa taba karewa a duniya wallahi aikin nan
dana tsaya dazun na taimakawa malam tanimu har yasa na makara.

   Ina zuwa jami,a
madam ta hauni da sababin nan nata a cikin mutane tana min tozarci a bainar jama,a
a nan na samu mai zuciyar tsusayi da imani kawai ta ban abinci da kudi ban
santa ba ban ma taba ganin ta a school di
nan ba sai kawai ta bayar wai a kawo min.

    Inji Allah ke nan
Dije ta fada idan tayima don ta wullakantaka a idon jama,ane ai hakan ya zama
ma alheri don ba duka aka zamo daya ba dama.

    Akwai masu tausayi
har duniya ta nade yace kwarai kuwa shine Annah yarinyar da muke aiki a tare
tayi min dubura ta sayar da wacan abincin sai ta ban wanan tare da sauran
canjina kinga kudin nan ya tura hannu a aljihu ya ciro sauran dari biyun da
suka rage ya mikowa Dijen .

  Ido ta zare da sauri
tana fadin kudin haka sabbi dasu yace wallahi Dije shine na dauki dubu daya na
kaso maki yanzu wurin maganin nan.

   Kaji abin Allah ba
Allah mun godema yasakawa yarinyar nan da mafificin alheri yadda ta faranta
muna rai Allah ya faranta mata ranta har abada kudi haka masu yawa ?

    Shiru yayi yana
tunane a ciki  zuciyar shi kafin Dije
takai hannu tana miko mashi ledan abincin a gabanshi ya kalla yana sauke ajiyan
zuciya take fadin nasn bakaci komai ba a hakan ko ?

   Banci ba kuma ban
dauki azumi ba yau dan ganin zanyi aiki da yawa sai ruwa kawai nasha a can ya
fada yana mika hannu ga abincin da ya riga da yayi sanyi ko alokacin.

    Ha yaci abincin
duk da yana jin bakin shi babu dadi lokacin ya gama ya balle maganin daya
sayowa Dije din ya kora da ruwa yana hamdala kafin ya mike ya fita ruwa ya
dinga dibowa a makwabtansu yana cika radunan ruwan su kafin ya dauko na karshe
ya shiga bandaki ya watsa ruwan ya fito.

   Dakin Dije ya leka
ya samu tayi barci a lokacjn kofa ya jawo mata ya rufo ya nufi nashi dakin
bayan ya saka dan abin da suke kare gidashi koda wani zai shigo masu gida da
dare zasu iya jin motsin shi don barawo bai raina abin sata don an taba shiga masu
aka sace wa Dije din tukunyar ta babba suna barci tun wanan lokacin suke rufe
kofan gidan nasu.

   Washe gari kiran
farko ya samu matashin saman abinda yake sallah mikewa yayi yakara zagayawa
bandaki ya dauro wani alwalan daga nan ya kwankwasawa Dije kofa daga ciki ta
amsa da gyaran murya yagane cewa ta tashi ke nan a lokacin yasa kai ya fice
daga gidan.

   Babu kowa sai wani
dattijo dake nafila shima nafilan ya fara kamar yadda dattijon daya sama aciki
yakeyi kafin mutane su fara cika wurin daya bayan daya wurin ya cika.

   Bayan an idar da
sallah ya jima yana addua bai fargaba
ashe daga shi sai wanan tsohon a zaune a lokaci kusan daya suka mike
kowa ya nufi hanyar fita.

    Amadi ya riga
dattijon fitowa saidai a yadda yanayin tsohon yake tafiya yasa Amadin tausaya
mai ta hanyar dauko mashi takalman shi da yawan jama,a yasa suka turashi nisa
ya dauko ya daidaita mashi ta yadda zaiji saukin sakawa a kafanshi.

   Kafadanshi yaji
andafa ana mai addu,a ya amsa da amin tare da dagowa yanawa tsohon godiya ta
hanyan dan ja da baya kadan har lokacin daya daidaita ya saka takalman nasa.

   Ganin sun sauka
daga dan steps din masallacin ya dan juyo yana fadin nagode baba Allah ya bamu
wuni mai albarka sai baiga kowa a wurin ba shi a zaton shi tson yabi ta baya ya
wucene a cikin duhu don wurin babu haske sosai don haka yasa kai yawuce zuwa
gida.

   Sannu sannu yake
jin kamar sanyi a jikin shi kwanciya a wanan lokacin ba halinshi bane amma sai
yadan kishingida kafin gari ya ida wayewa.

   Mafalkin dayayine
ya sashi tashi a firgice Dije ce tsaye a kanshi tana tayar dashi daga barcin ya
amsa da na,am tace lafiya kake kuwa yau har wanan lokacin baka fito zuwa daukan
karatun kaba ?

   Mikewa yayi yana
mika gami da salati yana fadin wallahi sanyine naji lokaci guda na dan kwanta
ashe barci ya daukeni ban sani ba a haka.

   Tashi ka gagauta ka
shirya kafita kasan halin matar nan da kake aiki a karkashinta da fitinan tsiya
kada kaje yauma ta hanaka kudin aikin ka ga kudin nan na jiya sai kayi amfani
dashi.

   Ki barshi Dije zanyi
sauri na karasa da kafa insha Allahu zan isa da wuri ya fada yana jawo tufafin
shi dake rataye akusa ta dan tsaya tsaye sagale da hannu da kudin tana
mamaki  halin jikan nata.

    Tausayin shi take
yadda shima yake tausayinta saidai basu da dabara sai addua a tsakanin su don
talaucin da yai masu katutu a rayuwan su banda dan gidan nan da uwar garke da
yayan ta hudu yanzu da suka mallaka basu da komai a rayuwansu sai hamdala ga
ubangiji.

    Duk saurin da yayi
kamar zai tashi sama ga jikin yana dan jin shi hakan bai hanashi makara ga
aikin shi da yankan fara yiba kafin ya shiga class.

   Don har madam ta
bar sakin cewa idan yazo ace dashi ya wuce kawai bata so yana zuwa yarinyar
shagon ta tare shi tana tsugunta mashi jin haka yasa yayi kwana zuwa department
din su.

    A dadafe ranan ya
dauki darasin shi saidai ga dawo dole abin hawa ya nema ya dawo dashi gida yana
kokarin ciro dan dari biyun daya kwana kusan bakwai cikin aljihunshi yana boyom
shi yaji mai acaban yace dashi barshi kawai taimaka maka nayi aini ba haya
nakeyi ba dama na kawo wani wurin.

   Godiya ya fara mai
kafin shikan yaja mashin din shi ya tafi shi kuma yasa kai ya shige cikin gidan
a kasalance daganin shi kasan jikin shi ba daidai yake maiba a ranan.

   Don shi mutum ne
mai kazar kazar da zafin nama don yana amfani da karfin shi da kiran da Allah
yai mashi na masi karfi a jika.

     Haka na wuni a
kwance inbanda ruwan tea din da ummah ta matsa min nasha da safe babu komai a
cikin cikina mama kuma tunda ta tafi bata kara lekowa part din mu ba da sunan
dubani.

   Ummah ce ke faman
zaraya a kaina har saida taga na dan samu sauki zuwa yamma na zauna ta dan rage
lekoni a dakin .

  Allah da ikkn shi a
wanan yammacin Abbam mu ya dawo daga Abuja kowa na zuwa falon shi gaidashi don
haka sabian gidan mu yake .

   Saidai har yara
suka gama zuwa baiga nazo na gaida shi ba yasa ya tambays ina mamata take ne
banga giccinta ba a nan wani irin kawar da kai mama tayi gefe daya tana fadin
tana part dinsu mana.

   Lafiya take kuwa ya
sake tambaya a lokacin da ummah ke shigowa dauke da abinci don taron shi duk da
basu san da dawowanshi ba a ranan amma bai rasa abinda zai ciba wanda zai saka
a cikin shi.

    Wai maamah yake
tambaya ta fada dana wani dan cicika she wai fushi mamakeyi a rana wai Abba ya
dawo ranan girkin mama saboda haka an munafurceta ke nan shi da ummah.

   Ina mamata ya
tambayi ummah yana fadin naga kowa yazo gaidani bangata ba tun dazun ya tambaya
yana tsure ummah da idon jin amsan da zata bashi.

    Saida ta kalli
mama take fadin tana daki bata da lafiya tun jiya take fama da ciwon kai dazun
ma saida na kaita asibiti da safe da kan ya matsa mata.

  Subbahanallahi shine
ba a fada min ba yanzu an samu magani ya tsaya ko ya fada yana saukowa daga
saman kujeran da yake  zaune a kai don
yaji dadin cin abincin da zaici.

   Kallon mama yayi
yana fadin hjy maimuna amma baki fada min ba ai dana kira dazun to ai naga
uwarta ta kaita asibiti ko ta fada a dan tsiwace.

    Murmushi Abbacdin
yayi yana fadin yau kuma salmace uwarta cikin zolaya ta juyo fuska daure tana fadin
uwartane mana tunda takaita ina gidan nan nima banda labarin hakan.

    Ai ina na fada
maki dalilin kaita tun dazun bawai na kaita da wani manufa bane wallahi naga
dai za a takura makune kawai.

    Ni bashi ba yaya
jikin nata yake yanzu Abban ya tambaya tana kallon fuskan ummah din yasa in ya
kallo mama abinda zai samu a wurinta.

 

Leave a Reply

Back to top button