ELECTION INEC

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jihar Kano Birni Da Kewaye Da Kuma Wadanda Sukai Nasara A Zaban su…

Sponsored Links

 Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ƙunci da Tsanyawa.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Garun Malam a jihar Kano.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ƙaramar Hukumar Rogo ta jihar Kano.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ƙaramar Hukumar Ƙaraye ta jihar Kano.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ƙaramar Hukumar Kabo ta jihar Kano.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ƙaramar Hukumar Ƙaraye ta jihar Kano.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ƙaramar Hukumar Kabo ta jihar Kano.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ƙaramar Hukumar Minjibir ta jihar Kano.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ƙaramar Hukumar Kibiya ta jihar Kano.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ɓagwai da Shanono a jihar Kano.

Sakamakon zaɓen Ɗan Majalisar jiha na Ƙaramar Hukumar Madobi a jihar Kano.

Sakamakon Zaɓen Ƙananan Hukumomin da suka zo INEC sun kai 24
Kananan hukumomin da suka ƙaraso sun haɗar da.
1. Rano
2.  Rogo
3. Makoɗa 
4. Kunchi
5. Wudil
6. Karaye
7. Albasu
8. Tsanyawa
9. Minjibir
10. Gabasawa
11. Ajingi
12. Ɓagwai
13. Shanono
14. Kabo
15. Kibiya
16. Gezawa
17. Ɗanbatta
18. Bunkure
19. Warawa
20. Tudunwada
21. Garko
22. Takai
23 Tofa
24. Bichi
Hukumar ta ce, za a soma karɓar sakamakon an jima da ƙarfe 2 na rana.
Ku kasance da wannan shafi domin samun rahoton sakamakon zaɓen.

Kuciga ba bibiyar mu Akwai Saura…. 

GA Link Din GROUP Na  WHATSAPP Domin Samun Updated Akai Akai…… 👇👇

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/IuFF0OebkVlHz15KeyORzw

Leave a Reply

Back to top button