KUDIN RUWA DA BASHIN BANKI A MUSULUNCI KASHI NA DAYA
ABUBUWAN DA YA KUN SA SUNE:-
1 – Ma’anar Bashi A Musulunci:
2- Hukuncin Bashi A Musulunci:
3- Kulluwar Bashi Da Rukunansa:
4- Hikimar Halatta Bashi:
5- Nau’o’in Bashi A Musulunci :
6- Rubuta Bashi:
7- Kafa Shaidu Yayin Bayar Da Bashi :
8- Karbar Jingina Yayin Bayar Da Shi:
9- Abin Da Za A Biya Bashi Da Shi:
10- Abin Da Ke Bata Kulluwar Bashi:
(2) KASHI NA BIYU
11- Ma’anar Riba:
12- Nau’o’in Riba A Jahilayyar Larabawa :
13- Haramcin Riba Tsakanin Al’ummomi Na Da:
14- Masu Hikima Na Da Sun La’ance Ta:
15- Haramcin Riba A Yahudunci Da Kiristanci:
(3) KASHI NA UKU
16- Nau’o’in Riba A Musulunci :
17- Haramcin Riba Alkur’ani :
18- Haramcin Riba A Sunna:
19- Babu Zunubin Da ya Fi Riba Muni:
20- Me Ya Sa Allah Ya Haramta Riba?
(4)KASHI NA HUDU
22- Yahudawa Ne suke sake Ya Da Ta :
23- Riba A Bankuna:
25- Riba A Basukan Kamfanoni Ga Ma’aikatansu :
26- Riba A Basukan Gwamnati Daga Waje:
(5) KASHI NA BIYAR
27- Asalin Ma’anar Banki:
28- Asalin Ma’anar Banki Da Kafuwarsa:
29- Kafuwar Bankuna A kasar Turai :
30- Yadda Aka Kago Takardun Kudi :
31- Bankunan Kasuwanci A Nijeria:
(6) KASHI NA SHIDA
32- Shin Yin Ajiya A Banki A jiya ce Kuwa?
33- Ko Ya Halatta Mai A Yi A Banki :
34- Ya Halatta Mai Ajiya Ya Karbi “Interest” Dagaba Banki?
35- Wanda A Kaba Bashin “Interest” Yaya Zai Da Shi:
36- Hukuncin Karabar Bashi Daga Banki :
37- Hukuncin Yin Aiki A Banki :
38- Wadanne Ne Riba Ke Cikinsu A Ma’amalolin Banki:
39- Shin A Kwai Riba A canjin Kudade?
(7) KASHI NA BAKWAI
40- Masu Cewa Sai Karin Ya Yi Yawa Ya Zama Riba:
41- Masu Cewa Karin Ba Wanda Aka Hana Ba Ne :
42- Masu Cewa A Bashin Kashewa Aka Haramta Karin
43- Masu Cewa “Administrarive Charges” Ba Raba a Ba Ne:
44- Masu Cewa Babu Riba A Takardun Kudi:
45- Masu Halatta Cin Riba Daga Kafiri:
46- Masu Fakewa Da Larura:
(8) KASHI NA TAKWAS
47-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Kulla Ciniki:
48-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Cinikin Alkawari:
49-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Cinikin Dole:
50-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Karbar Kyauta
51-Dabarar Cin Riba Ta Hanyar Kamfanin Hadin Guiwa.:
52- Bayar Da Bashi Domin A Ci Muriyarsa:
53- Yin Kari A Fakaice Yayin Musayar Amfanin Gona :
(9) KASHI NA TARA
54- Masifun Tatalin Arziki :
55- Sanadin Karbar Bashin Riba Don Kashewa:
56- A sanadin Karbar Don Juyawa :
57- A Sanadin Bashin Da Gwamnatin Kan Karbo Daga ‘Yan Kasa :
58- A Sanadin Bashin Da Gwamnatin Kan Karbo Daga Waje :
59- Masifufin Riba Ga Tsarin Zaman Tare Na Dan Adam :
60- Tsadar Kayayyaki:
61- Korar Ma’ aikata Ko Rage Albashi:
62- Yawan Tashin Hankali :
63- Masifun Ciwon Zuciya:
(10) KASHI NA GOMA
64- Damuwar Kasashen Afrika Game Da Hauhawar Bashin :
65- Bashin Ya Jawo Musu Masifu:
66- Karyewar Farashin Kayan Cinikayya:
67- Yawan Zanga – Zanga Da Tashin Hankali:
68- Matakan Tsuke Bakin Aljihu:
(11) KASHI NA SHA DAYA
69- Yaduwar Bashin Riba Tsakanin ‘Yan Nijeriya:
70- Basukan Riba A Bankunan Nijeriya:
71- Ruwan Da Bankunan Kan Sanya :
72- Bashin Riba Da Ke Kan Nijeriya zuwa Shekarar 1990:
73- Ruwan Bashin Da Nijeriya Ke Biya:
74- Nijeriya Ta Fada Cikin Masifu A Sanadin Bashin :
75- Bashin Ya Jawo Tsuke Bikin Aljihu:
(12) KASHI NA SHA BIYU
76- Ra’ayin Kari mars :
77 -Ra’ayin Lawrence Dinnis :
78- Ra’ayin jeffery Mark :
79- Ra’ayin Arthur Kinston:
80- Ra’ayin Loiu Keunes :
81- Ra’ayin Lord Keyenes :
82- Ra’ayin Silivio Geseu:
83- Ra’ayin Dokta Schacht:
84- Ra’ayin Farfesa Uka Ezenwe:
(13) KASHI NA SHA UKU
85- Tsarin Zakka Domin Jin Dadin Talakawa :
86- Bashin TaiMako Saboda Allah :
87- Kafa Kamfanin Wakafi :
88- Kafa Jam’iyyun Gama – Kai Na Musulunci :
89- Kafa Bankin Musulunci Na Mudaraba :
90- Jawabin Kammalawa.
وبالله التوفيق
Assalamu Alaikum, mallam a ina zan samu littafin?
A huta lafiya