CRYPTOCURRENCY

A zahirin Gaskiya daga karshen shekarar 2022 zuwa yanzu an sami GAGARUMIM juyin juya hali ta fuskancin MAKING PROFIT a HARKOKIN CRYPTO.

Sponsored Links

 A zahirin Gaskiya daga karshen shekarar 2022 zuwa yanzu an sami GAGARUMIM juyin juya hali ta fuskancin MAKING PROFIT a HARKOKIN CRYPTO da kuma RAFUWAR fadawa cikin ASARORI.

An koyi DARASI kenan bayan faduwar UST da Luna.

Daga cikin darussan da aka koya akwai cewar KARYEWAR da wasu sukayi yasa sun tafi neman ilimi da Kuma yin NAZARI sosai akan boyayyun abubuwan da aka dinga bankadowa agame da silar karyewar LUNA da UST.

Wasu abubuwa kokuma wasu On-Chain activities da akayi yin bayanin su kuma akayi ta nuna su cewar ga yadda abubwu suka kasance ya sanya mutane dayawa suka Kara fahimtar cewar Ashe basusan komai ba.

Kawai dai suna ganin COIN yana hawa yana sauka ne sai su siya batare da sanin menene BIGIREN da yake akai ba. Kokuma menene yake tasiran tuwa izuwa ga wananna coin din.

Daga nan ne mutane dayawa suka tafi suka fara neman Airdrops da Mining Wanda aciki aka gano abubuwa yawa aka Kuma sami alkahirai.

Sananna aka gane hanyoyin kaucewa ASARORI a Duniyar CRYPTO.

Don haka a yanzu karkayi wasa da Aidrops da mining da Kuma kokarin gano bakin zaren duk Wani TOKEN (MEMECOIN) da kaji anata yaya tawa sai kaga idan ya dace.

Post by | Gonar Bitcoin

Information is the best A harkar crypto musamman irin wannan qananun coins masu qaramin market cap! Wajen  buqatar wasu  information kawai zakayi amfani da pair created kar ya wuce 5 zuwa 10 days duk da cewa ana samun scam project but Mafi akasari idan liquidity yawuce $100k ana ayyana project din ba scam bane! Burin whales a Koda yaushe shine samun project Mai qaramin market cap Wanda shine gems Mai sauqin ninka kudi a qanqanin lokaci! 

Checking transaction ta dex screener ko explorer domin ganin yanda ake buying ko selling Shima Yana qara baka Wani information akan project Wanda suke da amfani da ave platform bayan sunyi adding contract zasu iya duba chart ko trade section domin ganin yanda take wakana tsakanin buyers ko sellers zakuma su iya duba check acikin ave platform domin qara tabbatar da ingancin project ko suyi amfani da honeypot da sauransu!


Wannan Wani Dan qaramin haskene na bayar dashi domin Dora mutane a hanya! 


Zone × 3 

Troll  ×1 

Babu Wanda Bai ninka kudinsa ba acikin kwana  biyu

Post by Musa bala zage.

Leave a Reply

Back to top button