CRYPTOCURRENCY

Menene Ake Nufi Da alphaGPT A Takaice .

Sponsored Links

  


  Abinda bincikena ya bani akan alphaGPT 

Alpha gpt quantitative arbitrage platform ne ma’ana Wata third party software da aka Samar domin yin automated trading/arbitrage Wanda ansamar da ita tun shekarar 2021 Kuma tanada rijista tare da address kamar haka 55 Booth street west, Manchester, united kingdom ! 

Bayan artificial intelligence akwai abinda ake kira quantitative analysis! Wanda ake amfani da  mathematical model da Kuma computer  algorithm  domin fahimtar data-driven  na  historical data da Kuma statistical analysis wajen identify trading opportunities’ 

Wanda ya hada wasu Abubuwa kamar  

Technical analysis =>  historical price chart , patterns, indicators , market behavior, 

Fundamental analysis=>  economic data,  company financial statement  da sauran wasu factors.

Sannan suna amfani da Machine learning =>  artificial intelligence wato sun qirqiri Wata na’ura domin yin automatic trading ta hanyar ita kanta na’urar zatayi identify na wasu damar maki na kasuwar crypto automated/arbitrage trading domin samun riba tare da Kuma koyon sabbin wasu Abubuwa daga quantitative trader nasu.

Kamar yanda suka fada akwai wasu strategies da suke domin samarwa investors nasu riba daga bot nasu dake A  DEX/DEX exchangers .

Kamar binance, kucoin, kraken , pancakeswap, uniswap , dydx da sauran manyan exchangers na duniya 


Wannan sune strategies da suke Yi 

– long/short equity

– market neutral

-merger arbitrage

-convertble arbitrage

-fixed income arbitrage

-event driven 

-global macro

Alpha robot 🤖 an dorashi akan wasu  mechanisms

-Real time monitoring=> Yana bibiyar canjawar farashi daga pairs” misali Yana arbitrage daga usdt zuwa BUSD ko eth zuwa bnb .


-Quick trade => Yana da saurin gudanar da arbitrage tsakanin Dex exchangers 

-liquidity charge spreed=> Yana injecting na liquidity ga coin masu qananun liquidity domin generating profit was investor shine dalilin da zakuga sunyi locking na maqudan dollars! 


-stable in come=> duk Wanda yayi investing zai samu tsayayyen income batare da Bata lokaci ba! 

Tsarin investing na alpha Yana da banbanci da wasu tsaruka investing nasu shine zaka sayi robot da kakeso daga na 20$ zuwa $$$ sai dai baka da damar cire kudinka ko Kuma sakaysar da robot Amma kullum zaka dinga samun 3% 3.2% na abinda kayi investing har tsawon 365 Kuma zaka mayar da kudinka acikin kwana 30 daga kafara karbar riba! 

Website nasu sunyi masa tsarin decentralized exchanger domin dole kayi connecting da Blockchain network na bsc! Kenan zakayi copy na link kayi paste a wallet metamask ko trust wallet!.

Writing by Musa bala Zage.

Leave a Reply

Back to top button