SANA'O'IN

ASAN MUTUM AKAN SANA’AR SA { KIWO}

Sponsored Links

Kiwo abu mai sauki kuma mai riba, ga kuma amfani, da yake tattare a ciki. kiwo ajiyar kadara ce mai karuwa, yayin da Allah ya sawa abubuwan da ake kiwo albarka, sai su yi ta karuwa ko bukata ta taso mutum ya iya daukar ƙaddarar sa ya sayar don biyan buƙatarsa. 
 Amma babbar mastalar sa shine rashin kula da biyan hakki ga dabbobi n da ake kiwo ko tsuntsaye, ta wajen rashin ba cikakken abinci da ba su ruwa, da kula da lafiyar su da tsafatar mahallinsu, idan an duba duk wannan wahalhalu da ake masu, da abin da su ke ci da zarar wata bukata da ta taso in an jarraba amfanin su, sai aga Babu faduwa a cikin sa.
  Wanan shirin zai ringa zuwa a duk ranar juma’a ta wannan website din mu mai albarka 
DAGA NAKO
Msz

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button