Hausa NovelsMai Maganin Mata Hausa Novel

Mai Maganin Mata 12

Sponsored Links

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

 

*12*

Koda fadeela ta koma ɗakinta kasa zaune tayi se kai gwauro take tana kai mari,ta saƙa wannan ta saƙa wancan a ƙarshe de ta samo mafita a zuciyarta.

Wayarta ta zaro ta sake kiran ƴar chadi akaro na biyu,tun bayan kawo amarya.

Bayan ƴar chadi ta ɗagane,fadeela tace”ƴar chadi akwai matsalafa”

“Ranki ya daɗe wacce irin matsala kuma,?”cewar ƴar chadi a tausashe.

“wannan amaryar inaso kota wanne hali tabar gidana inkuma ba haka ba,komai ze iya faruwa mara daɗi”cewar fadeela akausashe.

Sanin da tayi fadeela akan mijinta zata iya yin komai ne yasa ƴar chadi jin tsoron maganar uwa uba ga tata ƴar ko ta bata magani batasha bare su tashi tsaye.

Da ƙyar ta tattaro sauran natsuwarta tace”uwar ɗakina kar muyi haka,ni nafiso komai kiyi shawara kan ki zartar da hukunci”

“Shawarar banza,nan ba shawarar dake nayiba ƙarshe ga halin da kika jefani,ba yadda banyi dake ki turamin photon amaryar before ayi auren ƙi kikayi kika dinga bani wani banzan excuse har akayi auran to wallahi koma ƴar gidan uban waye ita sena auno muku ita gida”tana kaiwa nan ta kashe wayarta kamar ƴar chadin na gabanta.

Itako ƴar chadi in hankalinta yayi dubu ya tashi,hakanne yasa ta ƙudiri aniyar ko amutu ko ay rai inde akan auran ƴartane.

******-

Sannu a hankali amarya da ango suka cinye satinsu guda ba tare dasun fargaba anata kwankwaɗar soyayya.

Fareeda a ƴan wannan kwanaki ta gama haddace kan mijinta da abinda yake so da wanda bayaso yayin kwanciyar aure.

Yau zata fita girki ayko tun da gari ya waye tasashi agaba da ƴan koke koke,na zatayi kewarshi.

Wani irin daɗi ya dinga ji ganin kulawar datake bashi.

“kiyi haƙuri babyna kwana biyu kamar yaune, zan dawo gareki nima dauriya kawai nakeyi wlh amma nasan zanyi kewarki”ya faɗi lokacin daya rungumota jikinsa.

Gyaɗa masa kai kawai takeyi,alamun ta rarrasu.

Anata ɓangaren uwargida kuwa tuni anyi jiƙe jiƙe na magunguna data siya agurin wata sabuwar me magani,na cusawa ta cusa,yayinda gyaran sashin nata be dameta ba tunda de ta gyara masa haq.

Tun tana sa ran gani angon nata da rans bata ganshi ba,har de ta gaji ta Ɗauko wayarta ta kira numbersa wacce saida ta bashi missed call yafi talatin be ɗagaba,dik da yana jin ringing ɗin amma baze iya ɗauka ba sakamakon sinnar da sukr rayawa,fareeda ta baza masa doggy style yana aunawa,shi gunjin kuka itama gunji daɗi.

Fadeela baƙinciki ne yasa ta miƙe afusace ta nufin sashin amaryar taga abinda ya hanashi ɗaga kiranta.

Tun a bakin ƙofar falon take jiyo sautinsu dan akan kujerar falon suke shaanin nasu.

“ahhhhhh yaya kayi a hankali washhh ahhhh dukafa take shigewa,wayyo yayana,ahhhhh”cewar fareeda kenan amaya bata laifi,yayinda shiko ango ya riƙe mazaunanta duka biyu yana ƙara ƙaimi faɗi yake”baby daure saura,biyu banaso kewarki ta dameni,ahhhhhhhh washhhhhhh babyna kinada daɗi sosai”

Fadeela dake tsaye bakin ƙofar jirine yafara ɗaukarta,ayko da sauri ta kama bango dan kaɗan ya rage ta bugu da ƙasa.

Haka ta rarrafa,ko gabanta bata gani ta koma sashinta,idanunta cike da hawaye.

Bakinta har ɗaci yake mata sabida ɓacin rai inda har dishi dishi take gani sabida hakan.

Nan ta kwanta falonta taci kukanta ta ƙoshi har kukan ya bushe dan kanshi.

Shide ango amarya bata sallamoshiba seda ze tafi sallar magriba,kasancewar ranar ba ayki weekendb,sannan yay sallama da ita.

Masallaci yafara zuwa yay sallah sannan ya nufi sashin uwargidanshi hankali kwance.

 

 

 

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044

Leave a Reply

Back to top button