Zafin Kai Hausa Novel
-
Zafin Kai 46
46 Koda DD ya shigo kaantes karfe goma Sha Daya, Parking yayi ya fito Kai tsaye part din dd babban…
Read More » -
Zafin Kai 47
47 Neman Nisa takeyi cikin tinani da damuwa Akai knocking kofar kafin aka Bude aka shigo. Masu aiki ne guda…
Read More » -
Zafin Kai 48
48 Kukan Baby Amnah ne ya sakasa Dora fararen idanuwansa a gurinsu Zeenah din ya saukar dasu kan Amnah dake…
Read More » -
Zafin Kai 42
42 Ababa Suma ne kawai Bai yiba a inda ya tsaya cak lakacin da kalaman dd babba sukai dirar mikiya…
Read More » -
Zafin Kai 43
43 Benazir Bata iya dagowa ta kallesa ko Annenta ba sake Yin baya tayi ahankali ta dafa bango idanuwanta na…
Read More » -
Zafin Kai 44
44 Sai yamma aka Maida baby Amnah gurin mamanta tareda da kayan da saidai aka Kai wasu dakin Ababa dakinsu…
Read More » -
Zafin Kai 45
45 Benazir kasa ko motsawa tayi da maganganunsa hakama Anne data biyo bayansu ta tsaya daga wajen palon tanajin duka…
Read More » -
Zafin Kai 37
Ababa na dawowa dakin ya haska fitila yaga benazir zaune ta sankare da alama Bata hayyacinta ta…
Read More » -
Zafin Kai 38
38 Benazir data kasa yadda da sumayyah ta tafi barsu rawa dukkanin jikinta rawa yakeyi ahankali tana kasa Jin hawaye…
Read More » -
Zafin Kai 39
39 Dd babba ne ya shigo dad kaante na bayansa suna kallan Ababan a tare sbd Jin Abinda ya fada…
Read More »