Labarai

Kwatsam BTC ya sake FADUWA kasa da $28k bayan ya TABA 30k a yau.

Sponsored Links


 Kwatsam BTC ya sake FADUWA kasa da $28k bayan ya TABA 30k a yau.


Wannana ya biyo bayan irin yadda On-Chain data ya nuna cewar GWAMNATIN Amurka ta fara siyar da Wani adadi Mai yawa na DUBBAN BTC din da take holding wanda ta kwace daga scammers a LOKUTA mabanbanta.

Amurka dai na fuskantar matsalar TATTALIN ARZIKI a halin yanzu sakamakon boren da kasashen Duniya sukeyi na kokarin ganin sun kauracewa amfani da dalar a hada-hadar kasa da kasa.

A yau kasar Argentina ta fara siyayya ta hnayar amfani da YUAN na CHINA a karon farko bayan kusan shekaru 65.

Leave a Reply

Back to top button