Labarai

Nigeria ce kasa ta farko da zata fara amfani da wannan Network a Africa

Sponsored Links

  

Nigeria ce kasa ta farko da zata fara amfani da wannan Network a Africa.

Sauran bayanai suna tafe game da haka in sha Allah.


bayan tattaunawa da gwamnatin Nigeria ta hannun Ma’aikatar Sadarwa ta Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami.


   ~ Idan ba’a manta ba ranar 28 ga watan May 2022 munyi wani dogon rubutu akan abinda Network din SpaceX wato “Star Link” yake dauke dashi.


Kamfanin Sadarwar Sararin Samaniya mallakin Elon Musk dake harba Network din “347 Air Space” na wayoyin Salula wato (SpaceX) ya harba Network dinsa na “Star Link” a Nigeria.


    ~ Kamfanin SpaceX ya sanar da haka A Ranar 30 ga watan January 2023, 


Post by Msz. 

Leave a Reply

Back to top button