Hausa NovelsMai Maganin Mata Hausa Novel

Mai Maganin Mata 22

Sponsored Links

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

 

*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

 

*22*

“na tafi gida baka biyoniba baka kiraniba,na dawo tun rana naji kadawo bakazo inda nakeba se yanzu,kuma kazo kaci gaba da chatting da matarka wannan adalcine?”cewar fareeda tana cika tana batsewa.

“dakata fareeda,ni ba yaronki bane da zakisani agaba kina min duk wannan,na farkode da kika tafi bada yawuna kika tafiba,kinga ko bazan biki ba,na biyu nazo gareki kin wulaƙantani kuma ni ba bacci nakejiba da inyi chatting da matan waje shiyasa naga dacewar yi da matata,banason hayaniya pls”ya faɗi batare daya kalleta ba.

Durƙushewa tayi agurin ta sa masa kuka,tana faɗin”da kasan baka sona da baka auroni dan ka wulaƙantaniba”

A rayuwar labeeb beson kuka musamman na mace,yanzu xe kiɗime,hakanne yasa ya sakko akan gadon ya rungumota jikinshi,yana shafa bayanta.

“Fareeda duk ranar da kika kuma cemin bana sonki na auroki aranar zan kawo ƙarshen zaman mu tare.na faɗi miki sone yasa na aureki amma kinƙi yarda”

Shuru tayi batace komai ba,miƙewa yayi da ita ajikinshi suka ƙarasa bakin gado ya ci gaba da rarrashinta.

Sun jima kan ya shawo kanta ta dena kukan tsakanin mata da miji se Allah can na hango fareeda ƙafa sama labeeb na miƙa gaisuwar girma a head quater.

Ba ƙaramin tsumashi tayiba da zaƙin data ƙara dan santi ya dinga har saida ta rufe masa baki.

********

Koda gari ya waye ya dawo daga masallaci gudun yim laifi daga masaɗlacin part ɗin fadeela ya wuce,dan su gaisa kar yayi rana.

Yasha mamakin ganin komai tsaf ita kanta zaune yasameta tana shan tea,wanda da yasanta da shegen son jiki amma kwana biyu ya lura ta sauya.

“ranka ya daɗe mijina kaine tafe da sanyin safiyarnan,haka,?”ta faɗi tana rangajin ɗaukar hankali ta ƙarasa inda yake tsaye yana mata murmushi.

tana zuwa jikinshi ta shige,ya rungumeta,sannan ya sumbaci goshinta yace”nine gimbiyata,kin tashi lafiya,?”ya faɗi lokacin daya zauna kan kujera.

Zama tayi akan cinyarshi sannan tace”na kwana prince amma ba lau ba,dan duk kwanan da zanyi baa jikinka ba prince ay bana daɗi bane”ta ƙarasa maganar tana kwantar da kanta a kafaɗarshi.

Sosai yaji daɗin batun nata,dan haka amsa ya bata da cewa”bansan daliliba fadeela yanzu ji nake nafi da sonki,jinake inbabu ke kamar ban kammalaba”ya faɗi yana hure mata idanu.

Lumshe idon tayi cikin salo tabuɗesu sannan tace”yanzu mun ƙara hankali da sanin darajar junanmune mijina.”

“Gaskiyane wannan zancan naki babyta”

Sun ɗan jima suna hira cike da so da ƙaunar juna sannan ta rakashi ya tafi dan yaje ya kimtsa,

Cikin dabara tai masa kiss acikin rigarshi farar jallabiyya,ta yadda jambakinta ya fito raɗau.

Fareeda tunda tajishi shuru tasan yanacan gun fadeela,sosai ranta be mata daɗiba amma haka ta cije.

Tana gaban tv zatasa wayarta caji yashigo falon,kai tsaye yaje ya rungumeta ta baya,yace yana shinshina wiyanta”tuba nake baby,naje gun yayarki mu gaisane dan kar in shigo kuma in ƙara fita dan yau ɗin gaba ɗayana nakine”ya faɗi yana shafa boobs ɗinta da mararta.

Murmushi tayi dan taji daɗin kalaman nasa.Sannan tace”bakai laifiba angona,hakanma daidai ne”

Juyo da ita yayi suka fuskanci juna ayko carab idonta ya sauka akan jambakin rigarshi.

Duk wata faraa dake kan fuskarta saida ta kau,sannan tace cikin faɗa”wannan ay be usa ba,inso ake anunamin kun kasance tare,ruwan maniyin zata shafama afuska ingani ba canbaki ba”ta faɗi tana nuna gurin .

Da sauri yakai dubansa gun,yayi mamakin ganin jambakin,wanda yasan ɗaya daga cikin makircin mata kenan.
.
Murmushi yayi ya kamota tana ƙwacewa yacs”makircin matane baby kemw in nazo seki min ba shikenan ba”ya faɗi yana rungumota dannya fahimci tana da saurin fushi.

 

 

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044

Leave a Reply

Back to top button