Hausa NovelsHausa NovelsM SHAKUR NovelsMatan Ko Mazan Hausa Novel

Matan ko Mazan 18

Sponsored Links

💫 MATAN KO MAZAN 💫

✍🏻M SHAKUR

IRSHAAD TIGERNUTMIX gidane na harkan sarafaffen garin kunun aya, all you have to do is add water🥰
Chat them up and order for your idan bakison dogon aiki İrina and thank me later
wa.me/+2348067231876

https://instagram.com/irshaad_tigernutmixnmore?igshid=OGQ5ZDc2ODk2ZA==

EPISODE 1️⃣8️⃣
Tunda Nura yafara knocking kofan Hadiza take jinshi bawai taki budewa bane sabida batason taganshi ba, kawai taki budewa ne dan batasan yanda zuciyanta zaiyi accepting sallaman dayazo yamata zaije dakin yar aikinta ya kwana bane ba, yanzu dagasken gaske dai yanzu Nurin tane zaije ya kwana da wata a matsayin matanshi? Bata taba sanın a day like this zaizo arayuwanta ba, wani kumfan bakın ciki ke tasomata daga zuciya yanzu Ummi wannan, yar aikinta ne ta aure mata miji? Yau itane mijinta yafita daga dakinta yakoma dakin mai mata aiki a matsayin matarsa? Ta tambayi kanta tana kara juyawa tana kallo dayan side na bed dan takasa bacci, ijiyan zuciya tasauke ta danne duk kalan kukan bakın cikin datakeji, yanzu duka abinda Nuri ke mata haka zai dingama yar aikinta? The way tasan nakedness din mijinta haka Ummi ma zata sani yanzu? Yanda ya iya kwanciya da macen nan haka zaije yama Ummi ma? Hasbunallah! Tafadi tana tashi zaune tana taba zuciyanta is as if all this while da duk take haukanta dajin zafi da ciwo na ya auro Ummi bakomi bane cus duka lokacin adakinta yake kuma kullum cikin lallashinta da nunamata so yake yaune reality na tsantsan bakın ciki ke zuwanmata ganin fa da gaske yanzu Nuri yayi wani aure kuma Ummi yar aikinta ya aura yanzu haka yana dakinta mema sukeyi? Ta tambayi kanta kaman mahaukaciya tana zabura ta sauko daga gadon.

Tace “the way Nuri make love dani this two days haka zaije yayi da yar aikina itama? Ya kwanta da ita kaman yanda yake kwanciya dani?” Tayi maganan tana tafiya wajen kofa completely out of her senses, tashiga murza key tabude kofan ahankali daidai tasa kafanta daya tafito taji tashin Ihun Nuri dawata murya da ita kanta batasanshi da itaba dan muryan wanda baya cikin tsantsan hankalinshi ne. “Wayyoooo g*nd*na!” Chak Hadiza ta tsaya takasa karasa fito da second leg din waje sannan takasa maida leg din da tafito dashi ciki she was just there.

Yanda Ummi ke tazuge da joystick din Nura yana ihu sai kawai ga hawayen tsantsan dadi nafitowa daga gefen idanunshi yana wani bankarewa yana nishi kaman zai haihu yace “Ummi zan mutuuuu, u are killing me baby, Babyna kinfi duka matan duniya iya sarrafa miji, Ya Rabbi Ya Allahuuuuu Umm……” Ashe maza na vibrating yanda Nura yahau vibrating kaman zai mutun da gaske yana bucking up dasauri Ummi tasake joystick din wani kalan fizgota yayi kawai yafada kanta still vibrating trying to slid in yakasa kawai dagashi har ita suka zare daya shige he just went absolutely crazy the hitting and knacking was just too rigorous, none of them ke hayyacinsu dan infact today’s sex was the best sex in his entire life baitabajin dadin dayaji yauba kodan Ummi romancing nashi ne ohooo.

Taushe baki Hadiza tayi tana ganin duhu duhu sabida yanda takejin muryan mijinta kaman yanacin gindin zinare ba g*nd*n mace ba, she could hear the intense stroke dayake watsama Ummi extremely fast, tanajin squeaking na gadonsu, she could hear muryan Ummi kasa kasa tana nishi kaman mai nakuda, sai a lokacin karfi ya shiga jikinta taja kafanta ta maida daki tawani kalan bugo kofanta kaman zata cire gidan taduke anan gaban kofan ta taushe bakinta tana kuka, ta dauka yanda ta buga kofan zaisa su daina ko Nuri yafito yazo wajenta da sauri but is as if bama suji karan kofan ba duk uban karan dayayi wannan karan kaman ma kuka taji Nuri nayi ma yanzu, da gudu Hadiza ta tashi tafada kan gado tadauki filo biyu ko wanne ta taushe kunnen ta tana wani kalan kuka da bata tabajin tayi irinshi in her life ba, mijinta ke ihu akan yar aiki ta haka yana kuka da uban ubanme Ummi tafita? Wlh babu wani abu na diya mace da bazata nunama Ummi ba, kyau, gashi, farin fata, diri, gaba da baya, ga tsafta, and wlh yayi karya yace batada dadi cus tana spending kudinta taje spa tayi su vijay streaming, rejuvenating infact har O-shot tatabayi sau daya Nuri kuma enjoyed the sex danhar saida yayi magana lokacin but still Nuri bai taba mata haka ba, infact Nurin datasani is not even much of a talker idan suna sex breath nashine kawai ke chanzawa zataga yana numfashi dasauri while is heart is racing but magana gurnani ihu batasan Nuri dashi ba, what is he doing akan yarinyar nan? Akwai kalan styles dabata bari yayi da itaba? Baitaba cin mace bane ko me? Ita dusa ne da baitaba all this moans and cry akanta ba sai akan wannan gidahuman yar kauyen” ihuuu Hadiza takarayi mai karfi tace “Nura I hate you, na tsaneka na tsaneka for hurting me this much, I hate you Nura” tafashe da kuka tana cire filon dake kunne ta tana jefarwa kaman dasu take fada tace “I hate you Ummi I wish you the worst and the most painful death aduniyan nan, for coming into my life, for yaudarata dacin amanata, for causing me pain, for auren mijina dakikayi, Allah ya wulakantaki yakuma kashe ki Ummi mutuwan wulakanci ahhhh wayyooo zuciyata” Hadiza tai nishi tana fuzarda iska kafin tayi rarrafe tashiga bayi kawai ta zauna akasan bayi kan tiles, da kyar ta iya mom hannu ta kunna shower na ruwan sanyi yana fadowa kanta ta kankame kanta tana wani irin kuka mai tsuma rai, auren Ummi da Nuri yayi hurt her a lot, but yau wani special kind of inner hurting takeji she can’t even exaplain sabida yanda taji yana kuka akan Ummi, mesa Allah yace maza suyi mata hudu?? Ta tambayi kanta, cikin kuka tace “Ya Allah bawai ina challenging umarnin ka bane but amma Ya Allah I’m hurt, nakuma san kafadi cewa baka jarabtan bawanka da abinda yafi karfinshi but Ya Allah wannan jarabawan dakakemin kaman yafi karfina, Ya Allah ka sassauta mini, Ya Allah ka sausautamin Ya Allah zan mutu fa, zuciyana namin zafi, kaina namin zafi, jikina namin zafi komi namin zafi, mesa zaka dauramin soyayyan wanda ya yaudareni haka yaci amanata? Nuri yamin the worst thing Mesa bazan tsaneshi ba na tambayeshi saki nayi gaba na barmai gidanshi da yar aikina why of all time yanzun ne nafi sonshi sama da da ma? Mesa yanzu ne nakema Nuri wani kalan so dakoda muna saurayi da budurwa banjin namai kalan so din nan ba? Ya Allah why wani laifi namaka so big that u are punishing me da abu guda biyu kuma mafi zafi arayuwa, soyayya da kishiya? Eh”? Hadiza tafashe da kuka tama manta cikin bayi take sunayen Allah kawai take kira, cikin kuka sosai tahade hannunta biyu 🙏 tace “Ya Allah jarabawan nan yamin tsauri, Ya Allah kaine Al Gaffar mai yafiya, kuma Arraheem mai jinkai, Ya Allah kaine kuma Al mutasariffu mai jujjuya al’amura Ya Allah ka gafartamin kurakuran dana maka, Ya Allah ka jinkaina Ya Allah ka kuma juyamin lamurran nan nawa, Ya Allah I hate feeling this way kozanma kowa karya bazan iya makaba cus kana ganin zuciyata, Ya Allah gani nake kowa yajuyamin baya kaima kuma kajuyamin baya! Ya Allah nasan fushi kake dani, Ya Allah ka kalleni I’m not okay, ka sausautamin, ka rangwantamin kakuma yassaremini wayyooo zuciyana” kawai ta kwanta flat akasan tiles na bayinta ruwa na dukanta kaman ba Hadiza mai tsafta ba tana kuka mai taba ruhi.

Sai wajajen 3 Nura yadawo hayyacinshi tuni Ummi tayi bacci dan itama taci uwar wahala a hannunsa, gently yajaye jikinshi yamike tsaye ahankali yawuce bayi wanka yahauyi yana murmushi remembering all that went down chak ya tsaya dan yanzu ne yanda yayi ihu yafice hayyacinsa na dawomai, wani kalan rashin dadi yaji deep down yana addu’a Allah yasa batajisu ba dan dagashi har Ummi were soo crazy and rough sabida sunyi kewan juna, ijiyan zuciya yasauke yakarasa wanka yafito ya shirya cikin jallabiya yawuce ahankali yabude kofa yafice gudun karya tada Ummi hanyar dakin Hadiza yayi yadade a tsaye sannan yasa hannu ya murza kofan jin kofan abude yasa ya tabbatar Hadiza tafito dan dazu ai kofan a kulle, bude kofan yayi yashiga ciki yabi filolin daya gani akasa da kallo yana kallon gadon dabata akai jin saukan ruwa yasa yakalli bayi hango kafafun Hadiza yayi akwance akasan bayin da kofan bai gama rufuwaba yasa yaji gabanshi yafadi sosai da gudu yayi bayin yabude kofan bayin da kyau ganin Hadiza kwance a sheme cikin bayi ruwan shower na dukanta with full force idanunta a rufe dan kaman ma bata numfashi dan ruwa na sauka kanta bata motsi yasa da gudu yayi wajen ya tsugunna yadagota yace “Hadiza!” Yanda yadagota haka ta taso sharab tabiyoshi wani kalan mahaukacin fadi gaban Nura yayi yakai hannunshi dake rawa sosai ya shiga bubbuga kumatunta yace “Hadizaaa Hadizaaa!!” Wlh ko motsi, hannunshi yakai da sauri yakama hannunta at the same time yakai dayan hannunshi yana kashe shower, murza tsakiyan hannunta yayi still she’s not moving dasauri ya kwantar da ita yace “no no noooo Hadiza kada kimin haka! Hadiza” dukawa yayi yabude bakinta yadaura nashi yabata iska yadago yashiga bata CPR kusan 6min yayi but no sign of pulse ko heart beat, ahaukace Nura yadagota yawani jijjigata da karfin gaske yace “Hadizaaaaa!” Falling hannunwanta sukayi sharappp alamun babu rai ajikinta!!!!

INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJI’UN!!
HAKIKA KULLU NAFSIN ZA’IKATUL MAUT, THUMMA ILAINA TURJA’UN.

Saikun jini ranan ASABAR!!!

Leave a Reply

Back to top button