Hausa NovelsSakayyah Book 2 Complete

Sakayyah Book 2 Page 16

Sponsored Links

 

*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2… Page 16*

Related Articles

 

         Na

*Aysha Aliyu Garkuwa*

 

*Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn,
masu cewa wai sun goda suga number’n nayine, ko kuma a’a bari dai in na shirya
zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko
kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh in ba iyayiba ai duk nisan state da
kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema.
Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba ku daina
min mgnar ku bari sai kun shirya,kada kizo ki ɓata min lokaci a banza, wlh ni
na tsani harkar karanta, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya
ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga
alamominshi da duk illar da yakeyi na faɗi in kina dashi faƙat in babu kada ki
wani zo kice min bayani dan ko kinzo iya bayanin da zan miki kenan*

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha’awa. Ƙaiƙayin
gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin.
Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya,
melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni’ima. Buɗewar gaba,
domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi
al’ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin
wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma
saduwa, da dai sauran abubudann ban
lissafa. Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman
kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari
kiji illolin infection wato cutar sanyi.

Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin
kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi
bare wata ni’ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta
lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya,
zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk
tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki
nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA
BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya
dauke miki dukkan sinadaran ni’imomin ki, da sha’awarki, duk kayan matan da
zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki
magunguna GARKUWAR MA’AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau,  duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji
sha’awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta
gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai
kiji Doctor’s suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic
infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara,
Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar
komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk
nacin infection koda na cikin mahaifane bi’izinillahi ta’ala zaki rabu dashi,
cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da
maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki
ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da
mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da
shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma’ana zai
sake dawo miki, idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a
jikinsu musamman ya’ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita
miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin
garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin
10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz
bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP
NUMBER’N na 09097853276 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi
Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko
sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na
mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki
shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR
MA’AURATA.

 

 

 

Lalla Khadija da Lala Hafsat tare da  wasu mata cousing Sister sa ne suka fara yi
masu liƙi, cike da nutsuwa da kuma tarin farin ciki dake bayyane asaman
fuskokinsu.

Sarkin Zagi dake can gefe riƙe da Microphone ya matso dashi
kusa da bakinsa kana yace.

“Maraba da Lalla Hafsat, Lalla Khadija, Autah Rahma tare da
sauran Yayyun ango da ƙannensa”.

Su kuwa cike da farin ciki suka ci-gaba dayi masa liƙi bayan
sun gama Lalla Khadija ta ɗan matso kusa dashi tace.

“Kayi sauri ka buɗe fuskar Amayarka ta juya ta fuskanci
dukan family”.

Ta ida maganar tare da juyawa suka bar wajen.

 

Shi kuwa Moddibo hankali ya ɗan ƙara matsota, cikin yanayin
da shi kansa ya gaza ta tacewa, ya ɗago lallausan tafin hannunsa tare da ware
ƴan yatsunsa ya kama kafaɗar ta kana ya juyar da ita  ta fuskanci Al’ummar cikin falon baki ɗaya.

Lokaci ɗaya cikin falon ya kaure da tafi Raf-raf-raf yayin
da duk wanda yayi arba da fuskar Khausar suke kallonta cikin tsananin farin
ciki da ganin baiwar kyau da Ubangji ya zuba mata suke faɗin.

“Wowwww Masha Allah”. Shine abinda mafiya yawansu suke faɗi.

Lokacin guda kuma wasu zugan matasa wanda sun kai goma sha
biyar suka nufo kansa cike da izzah, nutsuwa, ƙasaita suke musu liƙi yayin da
sautin busar sarewa da ƙaran algaitu ke tashi da sassayan kiɗan jita…

Moddibo kuwa ahankali ya ɗan juya kwayar idanunsu, ya kalli
Khausar, sai kuma ya fesar da wani irin sassayyan numfashi, tare da matse
hannun ta dake cikin nasa, cikin wata irin sassautacciyar muryansa yace.

“Toh Mazari Sarkin rawa.

 ba kinji Busar sarewa
da kiɗaba, kiyi rawa na.

Kiga abinda zanyi miki”.

Cikin narke fuska tace.

“Toh ni nace zanyi rawane”.

Ɗan juyo fuskarsa yayi ya ɗan kalleta tare da hura mata
iskar bisa idanunta ganin yadda take jujjuyasu, numfashi mai nauyi ya fesar
tare da cewa.

“Uhmm kimayi mana ki gani in ban karya ƙugun naki ba!”.

Kallonsa tayi da shanyayyun idanunta wanda yasa bai san
lokacin da ya ƙara rumtse tafin hannunsa da nataba.

Ita kuwa cikin yin mui-mui da da bakinta kana ta tsukesu
Pinch lips ɗin ta tana ɗan motsawa ahankali alamar magana take ƙasa-ƙasa sai
dai baya jin abinda take faɗa.

 Sunkuyawa kanta kaɗan
yayi tare da cewa.

“Ni kike turawa baki ko?”.

Ɗan kallonshi zuciya cike da ganin girmansa kimarsa gami da
darajar da kuma wani matsayi na musamman da takeji a jikinta wanda yake sakar
mata kasala da son ƙamshin jiki nai,

Hararanta ya ɗanyi kana a hankali yace.

“Ci gaba da tura min baki, zanyi mgnin lips en nan, idan na
tsinkesu zanga dame zaki kuma yimin rashin kunya kije ƙiyama kuma Allah ya
ƙonasu tunda mijinki kikeyiwa tsiwa”.

Wani irin lumshe idanunta tayi sabida yadda taji kalmarsa ta
karshe ta ratsa mata jiki da zuciya har yasa tsikar jikinta tashi.

Yanayin yanda suke magana ƙus-ƙus ne da yadda suke kallon
juna yasa Ummi dake can wajen zamanta, ta saki amintaccen murmushi cike da jin
daɗi, mgnar Jameel ɗinta ya tabbata, domin duk wanda ya kallesu zaiyi zaton
hirar soyayya suke.

 Yayin da zugan
matansa suka cigaba dayi masa liƙi wasu baza su wuce sa’annun saba wasu kuma
baza su gaza shi ashekaru ba Zakariyya da Ibraahim dake tsaye suma suka shiga
cikinsu suna musu Liƙi…

 Sarkin Zagi dake riƙe
da Microphone ya gyara masa zana tare da kaiwa bakinsa kana yace.

“Duk wa’anan Cousing Brother’s ɗin Ango ne, Ƴaƴan
Baffanunsa,da kuma ƴaƴan Goggonninsa”.

Bayan sun gama Liƙin suka juya suka fita kana suka koma
wajen zamansu.

 

Ibraahim kuwa kallon Moddibo yayi kana ya mishi alama da
hannu su zauna.

Anutse Moddibo ya gyaɗa masa kai kana cikin nutsuwarsa ya
koma ya zauna itama Khausar ta zauna gefensa kasancewar 2sitter ne.

Hakan yasa suka samu kusanci tsananin su bayansu flowes ne
masu kyau da ƙamshi sai kuma Hadimai da suma ke tsaye bayansu.

 Wani irin yalwataccen
murmushi mai cike da Aminci Innayi ke saki tana mai cigaba da kallonsu.

 

Acan ɓangaren Lamiɗo kuwa mamakine ya kamashi aransa yace.

“Toh dama yaran nan suna soyayya da junansu ne? Koko yaya”.

Sosai yake mamakin yanda suke gudanar da komai tamkar akwai
da ɗaɗɗiyar soyayya da shaƙuwa atare dasu.

 Haiydar kam hotuna da
Video yake ɗaukar su,  kai tsaye yake
turawa cikin groups ɗinsu na family.

 

Cikin nutsuwa da ƙasaita kana da yalwataccen farin ciki
Abualeey da Didi suka tasu,Yayin da Waziri, Galadima, Sarkin Fada, da sauran
manya suka mara musu baya, daga can bayansu kuwa Hadimai ne ke biye dasu.

Suna isa dai-dai mazauni Moddibo da Khausar suka fara yi
musu Liƙi cike da girma, sai kuma aka ƙara ssutin Busa sarewa da kuma sautun
jitan daya karaɗe baki ɗaya ilahirin wajen…

 Didi dake cikin wata
shiga na alfarma cikin jin daɗi ta ɗan sunkuya tare da sanya hannunta na dama
ta ɗan ɗago Fuskar Khausar ta kalleta.

Ido ta lunshs sabida jin lokaci ɗaya yarinyar ta kwanta mata
arai, tana jin masifar ƙaunar yarinyar sake sunkuyawa tayi ta rungumeta,  sai
kuma ta ɗago tare da tallabe fuskan Khausar kana ta sanya laɓɓanta akan
goshinta tayi mata kiss.

Fuskarta ɗauke da amintaccen murmushi tace.

“Allah ya miki albarka, Ubangji Allah yasa kin shigo da
ƙafar dama, Allah ya baku zaman lafiya mai amfani, mai albarka”.

Lumshe ido Khausar
tayi yayin da take jin nutsuwa da ƙaunar matar na ratsa sassan
jikinta…

 

Abualeey kuwa hannunsa na dama dake ɗauke da Zoben azurfa ya
ɗaura akan Moddibo tare da faɗin.

“Allah ya maka albarka Ubangji Allah ya albarkanci
rayuwarka. Allah ya baka zaman lafiya da matarka!”.

Haka nan Moddibo yake jin wani irin farin ciki ji yake yau
kamar ranan Sallah ne, sabida wani irin nishaɗi da yakeji tamkar wanda aka yiwa
bushara da Aljanna asaman lips ɗin sa yake amswa da.

“Ameen Ameen”.

Haka nan yake jin farin cikin addu’ar da Mahaifiyar sa da
Mahaifinsa keyi masa…

  Liƙi suka cigaba
dayi musu suna zuba musu kuɗi kamar ba’asan darajar su ba…

 

Sarkin zaki kuwa hannunsa riƙe da Microphone yace.

“Hattara dai manyan bisa kanku wan’nan sune manyan ƙasar
Morocco baki ɗayanta. Jiga-jigan manyan cikin birnin Rarat baki ɗaya manyane
bisa kanku ku amsa da Ameen dan addu’a ce ta manyan Ameen.

Baki ɗaya mutanen falon suka amsa da.

“Ameen”.

Saboda sun san cewa addu’a da fatan Al’khairi iyayensa ke
masa bayan sun gama suka juya suka tafi…

 

Aunty Ruƙayya da farin ciki ya gama cikata ganin yanda
Moddibo da Khausar sukayi bala’in da cewa ga kuma yanda Moddibo ke raɗawa
Khausar magana akunne wanda duk mai kallonsu a matsayin zantukan masoyane
sukeyi yasa ta kalli Hajiya Bunayya wacce itace akusa da ita kana tace.

“Dan Allah Hajiya kalli Khausar da Moddibo tamkar dan
junansu aka halicce su, haƙiƙa sun dace da juna Allah yayi Khausar zaɓi da mafi
Al’khairi Ubangiji ya kawar da idanun maƙiya akansu”.

Yaƙe Hajiya Bunayya tayi Amaimakon tace Ameen sai ta
sunkuyar da kanta tayi tare da cewa.

“Aikam”.

Wani irin zafi da ƙuna zuciyarta keyi ba zato taji hawayen
hassada da ƙyashi na zuba daga idanunta ina ma ace Aminanta ce ke cikin wannan
Daular duniya..

 

Daga can cikin falon kuwa Wasu zugan Maza da Mata manya ne
suka nufi wajensu Moddibo da Khausar.

Sarkin Zaƙi na ganinsu ya ɗaga sautin muryarsa tare da cewa.

“Hattara dai Ango da Amarya ga Baffanayenku nan da
Goggoninku”.

Ahankali Moddibo ya ɗaga kai yana kallonsu cikin wani irin
yanayi mara misaltuwa wai yau shine acikin ahalinsa ana gabatar mishi dasu
sahu-sahu.

Su kuwa cike da tarin ƙaunarsa suka riƙa yi musu liƙi da kuɗaɗe
masu tarin yawa.

 

 Aunty Hawwa ce ta
kalli Aunty Hajara wacce suke daga ɗaya gefen Hajiya Bunayya kana Aunty Hauwa
tace.

“Masha Allah Kinga yanda ake zubar da kuɗi tamkar ba’a cikin
tsadar rayuwa”.

Dariya Aunty Hajara ta sanya tare da cewa.

“Aikam acikin wannan ahalin. Basuma san wani abu mai suna
talauci ba komai nasu cikin wadata suke”.

Da ƙyar Hajiya Bunayya dake sauraransu ta haɗiye wani abu
mai masifar ɗaci daya tokare mata maƙoshi Allah ne kaɗai yasan tashin hankali
da ɗimuwar hassada da take ciki…

 

Haka aka riƙa gabatarwa Moddibo da ƴan uwansa

 Abokan arziƙi, ƴaƴan
Baffaninsa. Da ƴaƴan Goggoninsa sahu-sahu.

Kana bayan an gama aka shiga gabatar masa da Hadimansa wanda
zasu riƙa yi masa Hidima.

  Bayan an gama
wannan.

 

Jakadiya dake tsaye gefenshi riƙe da wasu Ƙore guda uku
ahannunta babban na cike da madaran Shanu fari ƙal.

A hankali ta ajiye su agaban timtim da ƙafan Khausar ke kai
sai kuma ta ɗauki ƙamarin Ƙwaryan ta ajiye acikin wanda yake ɗauke da ɗanyen
madaran Shanu.

 

Kana ta ɗauki ɗayan mai matsakaici, tare da  matsowa gefen Moddibo ta risina tare da cewa.

“Bismillah zaka wanke ƙafan Amarya da madara da fatan
Ubangji Allah ya kareta daga sharrin da yake cikin fadar nan kana Allah ya haɗa
ta da Alkhairan dake ciki”.

Juyawa Moddibo yayi tare da kallon Ibraahim da ya dafa kafaɗarsa.

 

Asma’u kuwa Lumshe idanu tayi tana kallon ƙawarta cike da
annashuwa kana tana mamakin tarin al’adunsu masu matuƙar kyau da tsari babu
wani abu na bidi’a aciki komai bisa tsari suke gudanar wa…

    Ibraahim kuwa dake
dage da kafaɗarsa cike da so da girmamawa yace.

“Bismillah Yah Aleey
Don Allah kayi mana”.

Lumshe idanu Moddibo yayi tare da ɗaga juya kanshi ya kalli
Innayi wacce keji tamkar ta taso tazo ta ɗagashu tasa yayi dukkan abinda ya
dace.

Ganin alamun zaƙuwa tare da itane yasashi miƙewa a hankali
kana ya dawo gaban Khausar ya zauna akan kujeran da aka ajiye kusa da tum-tim ɗin
kujerar da Khausar ke kai kana ya zaune.

Sai kuma ya ɗan kalli Ibarahim dake cewa.

 “Ɗa ƙafar dama zaka
fara”.

Ɗan hararan Ibraahim yayi kana ya ɗan ronƙofo kaɗan ya
sunkuya, a hankali ya sanya hannunsa na dama ya kamo ƙafan Khausar na dama tare
da zare mata takalmin, tare da tsirawa fatar kafar lumsassun idanunsa,

Zakariyya ne ya ɗan yi gyaran Muryar da ya sashi,

Ɗan Lumshe ido kana ya buɗesu a hankali, yatsunta sunyi
masifar kyau, kana faratun ƙafan ayanke suke fes-fes gwanin ban sha’awa.

 

Aransa yace ikon Allah wannan ita kuma haka tabar ƙafar
nata.

Kansa ya ɗago tare da kallon kyakykyawan fuskarta dake fitar
da annuri kana ya tsuke fuska ya ɗan harareta tare da cewa.

“Ko Amaryar shamuwa ana sa mata lalle. Amma ke naga alamun
Amaren buzuzuma sun fiki ƙyalli”.

Jin abinda yace yasa ta tura baki da ɗan juya ido.

Ƙafanta ya jawo kana yasa cikin ƙwaryan dake gabansa wanda
babu nono aciki ɗan matse ƙafar yayi har saida ta ɗanyi ƙara, shi kuwa wani
murmushin da shi kaɗaine yasan ma’anarsa yayi.

Jakadiya kuwa nono ta ɗebo aƙaramin ƙwaryan ta miƙa masa.

Ita kuwa Khausar jin yadda yaja ƙafanta yasa ta risino wanda
dai-dai lokacin take tura baki..

Karaf sai akan idanunsa ware manyan idanunsa yayi kana ya
motsa laɓɓansa tare da faɗin.

“idanfa kina hararana, ƙwaƙule idanunki zanyi, kafin kije
Lahira Ubangji ys ƙona miki su”.

Saurin kallonsa Khausar tayi jin abinda yace girarsa ɗaya ya
ɗaga mata tare da cigaba da faɗin.

“Yess ai na lura bakisan daraja da girman miji bako?”…

Uffan batace masa  sai
ma lumshe idanunta da tayi tana jin yanda ɗumkn tafin hannunsa ke ratsata…

 

     Hannunsa na dama
yasa ya tallafi ƙafartata kana ya karɓi ƙwaryar Nonon da hannunsa na hagu ahankali
yake zuba Nonon akan ƙafarta…

Yayin da aransa yake tuna tabbas ya taɓa sanin wannan
al’adar  amafarkinsa da yake yawanyi…

Cike da nutsu da kuma ƙwarewa yake wanke ƙafafunta daga
dai-dai idon sau zuwa kan zara-zaran yatsun ta ya wanke fess.

Ita kuwa sai mutsu-mutsi take da yatsun ƙafarta ɗan ji take
kamar jakul-ku-kuli yake mata,’.

Yana gama wanke wa sai ga Didi da kanta wani farin ƙyalle
mai masifar haske da ƙamshi ta miƙa masa.

Juyawa yayi yaga Mahaifiyarsa tsaye da kanta take bashi.

Didi kuwa kai ta jinjina masa alamar ya karɓa.

 Ba musu ya karɓa tare
da gogewa Khausar ƙafanta  kana ya mayar
cikin takalmin ta, sai kuma ya zaro ƙafara na hagu ya wanke kamar yanda yayiwa
na damar.

Wani farin ƙyalle kamar na farko mai azabar ƙamshi Didi ta
sake miƙa masa ya goge mata ƙafar kana ya ajiye.

Kallonsa Didi tayi tare da faɗin.

“Toh ka matso da kyau sai ka tallafi ƙwaryar Nonon cinyaka
kasa hannunta duka biyu ka wanke”.

Da ɗan sauri ya ɗaga kansa ya kalleta.

Lumshe idanu tayi alamar kayi ɗan Albarka.

Kai ya jinjina hakan yau yake jinsa wani irin farin ciki
mara misaltuwa tamkar wanda aka yiwa bushara da gidan aljanna.

Kujeran yaja ya matsa kusa da Khausar sosai yayin da
Gwiwoyinta ke gugan Gwiwoyinsa.

Bakajin saurin komai sai busan sarewa da tashin jits, Yayin
dasu Ibraahim kuwa suka koma ta bayansa suka tsaya, gudun kada su tsaya agaba
su tare wa ƴan baya,

 Hotuna yimusu ake yi
babu tsayawa tako wacce kusurwa hoto ake musu, yayin da Yayunsa ke zuba musu
Liƙi.

 

Ahankali ya kamo lallausan tafukan hannunta ya riƙe acikin
nasa kana ya tsunduma su acikin ƙwaryar Nonon da Jakadiya ta ɗaura masa akan
cinyarsa wanda aka zuba wasu Jajayen Flowes masu kyau da tsari.

   Cikin nutsuwa ya
fara wanke hannun, tare da ɗan jan ƴan yatsunta, a hankali, ya ɗan ƙara ware
idanunsa lokaci da ya ja ƴar ƙaramar yatsarta ta hannun hagu, gani yadda ta
tara faratunta sunyi zaƙo-zaƙo irin dai yanda ƴan matan zamani keyi, sai dai
sunyi masifar kyau musamman ma na ƙaramin yatsanta na hagu duk yafi sauran
faratun tsawo, matse hannun yayi acikin nasa.

Runtse idanunta tayi cike da raki da shagwaɓa ta furta.

“Wash! Allah”.

Ta faɗa tare da sunkuyo da kanta haɓarta na taɓa goshinsa
ahankali ya ɗago kanshi, wanda hakan ya bawa hancinsa damar gogan hancinta.

 

Cikin tsuke fuska ya sanya ƙwayar idanunsa cikin nata tare
da faɗin.

“Meye amfanin wannan farcen da kika bari ajikin ki?”.

Cikin sanyi tace.

“Dan yin susa in
ƙaiƙayi ya dameni”.

Sosai ya daure wurin danne yanayin da muryata ta sashi a
ciki, a hankali ya ɗan matse yatsar kana a hankali yace.

“Shin bakisan cewa shi farce shine rumfar shaiɗan ajikin ɗan
Adam ba?”.

Shiru tayi ba tare da ta cire idonta daga kan sajenshi da
takeyiwa kallon kurillaba.

Shi kuwa numfashi ya fesar tare da cewa.

“Ya za’a yi ki tarawa sheɗan Mafaka ajikin ki?No wonder
shiyasa kika  cika rawan kai ashe muhalli
kikayi ibilis a jikinki”.

Bakinta ta tura tana kallon yanda yake matse mata hannu.

Shi kuwa Moddibo cikin sanyin murya ya cigaba da cewa.

“Shiyada duk rashin ji da neman mgn duk kece a gaba
ashe-ashe muhalli kika tarawa sheɗan agangar jikinki. Toh kiji da kyau, ko
kiyanke faratun nan ko kuwa idan na tashi da kaina zan haɗa da ƴan yatsunki in
yanke kana na wurgawa karnuka su cinye”.

 

Cikin yanayin tsoronsa da sanyin murya tace.

“Dan Allah ka sake min hannuna zafi fa yake min”.

Sake matsawo kusa da ita yayi tare da faɗin.

“Bazan sake ba”. Da sauri tace.

“Afwan”.

Cikin kasala yace.

“Sai kinyi al’ƙawarin zaki yanke farcen”.

Da sauri ta gyaɗa masa kai cikin narke fuska tace.

“Nayi al’ƙawari zan yanke amma zan bar ɗaya”.

Fuska ya ɗaure tare da faɗin.

“Ban yarda ba duka zaki yanke”.

Kai ta gyaɗa kana tace.

“Na yarda zan yanke toh ka sake min hannu”.

Wani irin murmushi mutanen dake wajen sukayi yayinda wasu ke
binsu da kallon sha’awa.

 

Asma’u kuwa hannu ta miƙawa Dije dake gefenta suka tafa
cikin yanayin farin ciki Dije tace.

“Asmeey kinga wata Madarar soyayya kamar a Indi’a muke,
lallai na yarda cewa Ustazan nan sunfi kowa iya soyayya”.

Kai Asma’u ta jinjina tana mai binsu da kallon sha’awa yayin
da aranta take musu addu’ar samun dawwa-Mam-miyar farin ciki tace.

“Ai kam ko tattabaru bazasu gwadawa su Khausy zama da
junaba, kinaga wani irin mayataccen kallon da Yah Modibbo keyi mata, ko me yake
gaya mata?”.

Da sauri Aseeya tace.

“Sai Allah gashi dai tun ɗazu suketa wani ƙus-ƙus ji Khausar
yadda take lumshe ido”.

Dariya sukayi dukansu

 

Zakariyya kuwa cikin sarawa salon Modibbo ya ɗan sunkuyo daf
da kunne Moddibo kana yace.

“Dan Allah ka riƙa tunawa, cikin mutane da kuke.

Na lura gaba ɗaya ka zauce ƙa kauce hanya baki ɗaya, ka wani
gigice daga ganin yarinya kana ƙoƙarin taɓarewa acikin tsakiyar taron al’umma
duk kuma wani narkewa”.

Khausar kam kanta na ƙasa Zakariyya kuwa cike da sheƙiyanci
ya cigaba da cewa.

“A cikin Family fa kake ba cikin falonku kuke ba”.

Shi kuwa Modibbo Numfashi ya sauƙe mai nauyi A ransa yace.

ohhh ni Aliyu na lura Zakariyya magana ne abakinsa shida. Dr
Jameel sai dai Allah ya shirye su.

 

Hannunsa na dama yasa ya damƙe nata da ƙarfi, sai ya zama na
kamar sunayin musabaha ne.

Sai kuma yayi shiru tare da rintse idanunsa da sanya
haƙoransa  ya cije gefen lips ɗinsa na
ƙasa kana ya sunkuyar da kansa ƙasa, wani irin abu yake ji tun daga tsakiyan maɗigan
ƙwaƙwalwar kansa, har zuwa tsakiyar tafin ƙafarsa, lokaci ɗaya yaji gangar
jikinsa ya fara tsuma baki ɗaya jikinsa ya fara tsuma amma ta ciki yanda babu
wanda zai fahimta sai shi…

 

Ibraahim ne ya tsugunna kansa tare da faɗin.

“Bismillah Yah Aleey, Continue”.

Jin muryan Ibraahim yasa ya fesar da sanyayyan numfashi sai
alokacin ya fara dawowa hayyacinsa.

Ahankali ya buɗe Idanunsa da suka kaɗa sukayi Jawur ya kalli
Khausar yana mai jan wani dogon numfashi da ɗan ƙarfi ya sauƙe numfashin kana
ya ɗago idanu ya kalleta.

 Da sauri ta fito da
idanunta waje ganin yanda ƙwayar idanunsa suka sauya launi baki ɗaya.

Khausar kuwa ahankali tace.

“Ayyah kasake min hannu na zafi”.

Numfashi ya fesar tare da sakin hannu kana ya kamo yatsunta.

Didi dake tsaye ta dauki wani ƙyalle me kyau kamar farko ta
miƙa masa karɓa yayi kana ya goge mata tafin hannun zuwan ƴan saffa-saffa
yatsunta.

 

Rahma kuwa kaskon turaren wuta dake fitar da wani Masifeffen
ƙamshi ta miƙa masa.

Ƙamshin da ya fara gigita masa tunaninsa lokaci ɗaya ya fara
jin wani irin yanayi yana game masa gangar jikinsa da ruhinsa baki ɗaya.

Kaskon turaren wutan ya ɗaura akansa kasancewar gindin
Kaskon nada faɗi sai ya kamo hannayenta ya kife akai.

Ahankali hayaƙin turaren wutan ke ratsa yatsunta yana buga
fuskanta.

 

Mai busa Algaita ne ya cigaba da busawa dare da haɗawa da
kirari.

Sarkin Zaƙi kuwa hura Microphone yayi tare da cewa.

“Idan akwai ƙanin Amarya ko ƙanwar amarya ta fito, ta amshi
kaskon bisa al’adarmu”.

Cikin sauri Haiydar dake ta faman Video ya miƙe ya fita kana
ya zare Kaskon turaren wutan kasancewar haka Al’adarsu take.

Shi kuwa Haiydar sunkuyowa kan Khausar yaui tare da faɗin.

“Kai Addah Khausi kunyi kyau.

Kinga yanda kika zama kamar wata acikin taurari baki ɗaya ke
kike haska wajen nan”.

Kallonsa tayi cikin yanayi gajiya, sai kuma ta ɗan hararesa
kana tace.

“Dole mana kace haka tunda ni kaɗai ce ƴar Uwarka”.

Murmushi yayi kana cikin gaskiya da gaskiya yace.

“Wallahi ba haka bane Addah Khausy kinyi masifar kyau fa”.

Ya ida maganar tare da miƙawa Jakadiya Kaskon.

  Jakadiya kuwa da ido
ta yiwa Moddibo alamar ya tashi ya koma kan kujera.

Kai ya gyaɗa tare da komawa mazauninsa.

 Haka ma Didi da
yayunsa suka koma wajen zamansu…

Sarkin Zaƙi kuwa cike da rakaɗi yace.

 

“Alhamdulillah da wannan al’adar tamu mu kazo ƙarshen wannan
taro na yau, sai kuma gobe idan Allah ya kaimu bisa dai da lafiya, za’a fitar
da Aleeyu Youseep Muhammad Mouley atsakiyar fada, domin gabatar dashi atsakiyan
Fada a matsayinsa na sarki mai jiran gado”.

Daga nan aka tashi
kasancewar ƙofofine da dama cikin falon,
yasa lokaci ɗaya duk aka fita cikin nutsuwa batare da wani cunkuso ba
duk da kuwa yawan mutanen.

 

 Acan ɓangaren Innayi
kuwa cikin sauri ta nufi wajensu Moddibo tare da riƙe hannun Khausar ta juya.

Moddibo kuwa baki ɗaya Cousing Brother’s ɗin sa ne suka riƙa
bashi hannu suna rungumesa cike da ƙaunarsa tare da gabatar mishi da sunayensu
da dangatakar su.

Shima cikin yalwataccen farin ciki yake rungunarsu.

Kafaɗarsa Zakariyya ya dafa tare da faɗin.

Leave a Reply

Back to top button