Cyrpto Tech

YADDA AKE MAYAR DA USDT ZUWA NUSDT A HOTBIT WALLET.

Sponsored Links

 

Mabaraba da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .

 Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.

                      Gabatarwa 

 Daga naku 

musa s zage

Abin da yasa wani zibin zaka wani coins din da kana so ka siya ko ka siyar A hotbit amma zaka ga Baya siyi wa da usdt sai kaga sai dai nusdt to hakan yazu karshe idan kabi wanan matakan kayi convertnig na usdt dinka ta shi kenan zaka iya siyan shi da ita.

shi ya sa mukayi shi domin yan uwa so amfana da shi.

1.Da farko zaka bude wallet din ka sai ka. Shiga .

2.idan ka shiga zaikai ka nan sai ka dana convert.

3.Idan ka shiga sai kasa adadin da kake so kayi converting da shi idan kuma nusdt ne da kai kana so ta kuma usdt sai ka maida ta sama kwai shi kenan .

 Anan zamu diga aya ku kasan ce damu a koda yaushe domin ka wo muku update din abubuwa ma matukar amfani sosai.

YADDA AKE MAYAR DA USDT ZUWA NUSDT A HOTBIT WALLET Full Totorial

Play now👇👇👇

             Domin karin bayani           

Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 

Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.

written by ceo

       Page         

Musa s Zage 

Leave a Reply

Back to top button