Cyrpto Tech

Yadda Ake Dopsitig A Roqqu Wallet.

Sponsored Links

 baraba da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .

 Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.


                      Gabatarwa 

 Daga naku 

musa s zage

Yadda Ake Dopsitig A Roqqu           Wallet


roqque wallet ta nada sauki wajen dopesit da kuma withdrawal.

Da farko zaka bi  hanyar da domin yin dopesit kamar haka :-

Zaka dako App na reven bacin kayi rigster sai kayi saka / nin /da kuma / bvn number shi kenen sai kaje kai dopesit a cikin sa.

          For dowloding App raven here.


1- Da farko zaka shiga roqqu wallet sai ka shiga dopesit.


2- zai kai nan sai ka rubuta da naira ko dollor sai kasa ka abinda kai niyya A nan.3- sai ka shiga proceed zai ka gaba .

4-sai ka shiga peer to peer.

5- sai ka zabi reven ka shiga .


6-A kula a sunan da ke jiki mai baka dallar ka 

Shi ne kamar megachi shine sunan wanda zaka tura wa kudin amma canza wa yake.

Sai kai copy na transfer narration .

7- Zaka ka rubuta sunan wanda suka baka a sama A mataki na 6  da mukai bayani .

8- To shi kenan zasu baka sunan wandazaka tura kuɗi sai kaka tura mai shi kenan .

Risk Warning:Cryptocurrency investments are risky. Please make investments wisely according to your own risk tolerance. 

Domin Karin 

bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 


Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.

DOMIN kira kira ko WhatsApp 

08135986732.
Leave a Reply

Back to top button