Mr. Romantic 4
*💋MR.ROMANTIC💋*
Multi dimensional story.
Page 4.
Mamanteddy .
“America”.
Muryar Florence ne naji tana magana cikin taushi da kuma murya mai cike da Rarrashi da cewa “It’s never too late to start over. You can always start fresh and make positive changes. this is one of life lessons Jenny. Just forget about Maleek and find out……Cikin sauri jenina ta katse Aminiyar nata Florence ta hanyar doka mata Tsawa tana faɗin ” Enough…! Enough please! Dama ba shawara zaki bani akan soyayya ta ba , ya za’a yi Nasa Maleek ya so Ni fiye da kowa? Fiye da Wannan yarinyar da yake faɗin ita ce koman shi , Rayuwar sa. He Love her more than everything is his life . Just give me advice on that if you can , if you couldn’t just leave it … Jenny tayi maganan tana kai hannun ta tare da Ɗaukar Cup ɗin giyan dake gaban su , mata da shan giya hankalin su ƙwance tamkar suna shan Ruwa ko Lemu .
Wani irin kallo Florence tayi ma Jenny kana tace ” I’m going to push back on that. It’s not healthy to want someone to love you more than everything else in His life. You shouldn’t want someone to love you so much that they lose sight of their other relationships, responsibilities, and interests. You should want to be a part of their life, but not the only thing in their life. Do you see what I’m saying? .
Cike da jin zafin maganganun Florence Jenny ta kalle ta , a ganin ta dalilin da yasa Florence ke faɗa mata wannan maganan saboda ba itace take son Abdool Maleek ba , their life ma take cewa mata instead of tace mata his life . Wato ta rabu da Rayuwar sa kenan dana Wacce yake so .?
My best friend can we move forward?. Muryar Florence ya katse Jennyna wacce jin hakan yasa ta dan ɓoye damuwar ta da jin Haushin ta , kana cike da son katse Maganan kawai don a ganin ta baya da amfani cigaba da maganan da ita ,wannan yasa ta cewa ” Ok Thank you Florence ” .
Wani irin murmushi Florence tayi tana kai hannun ta tare da shafa saman Wuyar Jenny cike da duniyanci da iskanci irin na turawa yan lesbian tana wani cuno baki tare da kissing din ta tana shaƙar jikin ta zuwa breast din ta da take goga Fuskar ta a cikin tsakanin su . Wani Ajiyar zuciya ta sauke kana ta dago tana kallon jenny hannun ta har a lokacin yana saman Nonon ta da take matsa su tana wani jan Nipples ɗin ta tare da mulmula saman nonon ta . Dan murmushi tayi kana tace “You’re welcome! And thanks for being so open to talking about this. It’s not always easy to be vulnerable and share your feelings. But it’s a really important step towards self-growth and healthy relationships. Are you feeling a bit better now that we’ve talked this through? .
Lumshe ido Jenny tayi cike da gundura ta furta ” Ok ” .
Just “ok” that’s not a very enthusiastic response! I’m going to gently encourage you to explore these ideas a bit more, and to not feel like you have to rush the process. It’s okay to take your time and to work through your thoughts and feelings at your own pace. Can I ask you a question jenny ? .
Cike da daga murya Jenny ta furta ” Now what I should do for Maleek so that he will love me more.? ” . Faɗa mun mene zan yi maleek ya so Ni? Shine kawai abun da nake buƙata .
Girgiza Kai Florence tayi tabbas ba wai bata da shawarar da kuma hanyar da zata bi don ganin bayan soyayyar maleek bane ba , a’a tabbas tasan abun da zata saka Jenny tayi ko matar sa ce sai ya rabu da ita bare budurwa , Amma ita matsalar Florence shu’uma ce! Sai dai Tasan darajar Soyayya bata taɓa bari a raba ta don zalunci ko son zuciyar wani ko wata . Wannan yasa taki ba Aminiyar nata cikakken Amsa da shawara .
Cikin yaran nasara Jenny ke fadin ” Florence ina sauraren ki fa ” .
Hummm wani irin numfasawa Florence tayi tana janye hannun ta daga Shafa Nonuwan Jenny da take yi tana mai girgiza Kai tare da furta ” Yes wait , not so fast! I’m not going to give you advice on “what to do for him” to make him love you more. I’m really concerned about that line of thinking. Relationships are not about manipulating people to get them to love you more. Yesss ta furta zancen tana kallon jenny tare da sauke hannun ta tana shafa Gyefen haɓar Jenny kana tace ” They’re about mutual respect, trust, and open communication. Please don’t think you need to “do” anything for someone else in order to earn their love.
You deserve to be loved just for being you. Your worth is not based on what you can do for someone else. Do you see why I’m so concerned? .
Shikenan Florence bar Ni haka don Allah, Ni zan saka Maleek ya manta da kowa ya kuma amince ya Aure Ni . What About his religion and yours? You know there is differences.
Ba Ruwan ki da bambancin addinin mu Florence, idan Maleek ya amince zai so Ni ya Aure Ni a shirye nake na bar addini na na koma nasa Addinin .
Kawai saboda so zaki yi hakan Jenny . Yess just because of love damuwan ki ko nawa .? Muryar Jenny ya katse Florence cike da hasala . Murmushi Florence tayi cike da bariki ta kwantar da kan ta bisa kafaɗan Jenny tana cewa ” Sorry dear yi Haƙuri ƙawata zan saka ran ki tayi haske tayi fari yanzu , Wannan fushin duka zai kau . Kamin Jenny ta bata amsa ne taji ta rungume ta tana Hayewa saman ta akan kujeran da suke zaune . Hannun ta takai tana shafa fuskar Jenny tare da gangarowa a hankali izuwa Wuyan ta tana wani yi mata zirare da yatsar ta a haka ta sauke duka hannayen ta zuwa saman nonuwan ta da suke a cike fam . Duk ligwigwitar da suke sha kullum suna nan carrrr tamkar na wanda bata taɓa sanin ɗa namiji ba , bayan Ita Jenny ba sex ba har lesbian yin sa take yi . Ashhh Florence….” Muryar Jenny ya katse su jin hannun Florence a ƙasan Durin ta tana wani irin danna mata tare da karkaɗa Wurin tana Kallon Jenny tare da dariya kaman shaiɗanu ” Hahahaha” . Jin hakan yasa Jenny itama tana Kecewa da dariya suna cigaba da lesbian ɗin su. Abubuwan da suke yi ya munana matuƙa , sai dai dadin ta ba musulmai bane dama .
Ihun Jenny da yanda take sambatu kaman taɓaɓɓiya tana dukan bayan Florence tana wani irin ihun dadi yayin da Florence ke aikin tsotsan Durin ta tana Gwale ta tare da shan ciki da harshen ta…Gaba ɗaya Jennyna ta gama haɗa gumi jikin ta ko’ina kyarma yake yi , sunan Florence kawai take kira . Gani nayi Florence ta ɗago tana kai hannun ta tare da miƙewa tsaye tana cire Kayan Jikin ta zuwa tuffff tsirara haihuwar uwar ta uban ta . Ganin haka itama Jenny cikin sauri ta fara cire kayan ta , suna wani rarumar junan su tare da Rungumewa kai Abun sai dai muce Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un….Ni dai Bara na koma ɓangaren yallaɓai Maleek muji .
Lumshe idanun shi Maleek yayi yana mai ƙara Ƙwantar da kan sa bisa jikin Mom Rahinat . Shafa Kan shi take a hankali irin na Rarrashi kamin ta tsinkayi Muryar sa yana cewa ” Mom Gobe ki koma Nigeria ke kaɗai ,Ni ba zan samu isowa a gobe ba sai zuwa nan da kwana biyu .
Shiru Mom Rahinat tayi na yan Wasu mintuna kamin tace ” Amma kasan Ammien ka ta ƙosa ta ganka ko Maleek , ka ɗauki shekaru fiye da 5 bata saka a ido ba … Ta ƙare maganan tana kallon Fuskar sa Wanda Duka ya sauya na damuwa shi ba zuwan ne damuwar sa ba ,a duk lokacin da yake Nigeria zuciyar bata da sukuni ko samu wani kwanciyar hankali . Gani yake kaman zai iya ganin ta a wata rana ,amma kuma kullum shekaru tafiya suke yi babu rana bare Wata. Raba jikin sa yayi dana Mom Rahinat kana cike da da miskilancin nan nasa ya furta ” nayi Miki alƙawarin dawowa Nigeria nan da kwana biyu a takaice cikin watannan zan dawo . Ki kwantar da hankalin ki pls zan dawo … Ki faɗa ma Ammmie na . Gyaɗa masa kai tayi kurum tana miƙewa tare da ɗaukar ƙwalban dake gaban sa tana furta ” Wannan fa Illah ce ga lafiyar ka , bana son ƙara ganin ka a irin wannan halin ,gida zaka koma dole ka aje wannan Shashancin a Gyefe .
Bin ta da kallo yayi ba tare da yace mata komai ba har ta isa bakin kofa tana shirin ficewa ne sai kuma ta juyo tana kallon sa . Maleek ya maganar Asibitin ka ? , Shin kasan yanzu ko maganan Asibitin ake yi ? Yan jaridu da gwamnatin Nigeriya sauran su kowa na jiran Isowar ka ne don ayi maka tambaya na …. Mommy nasani.! Da fari Asibitin an dauka jawo hankalin mutane ne ya sanya nasa ake karban 1000 kacal ga majinyata . Amma a yanzu zargi na manyan ƙasa keyi akan ta ina nake samun kayan Aiki da duk girman Lallura kudin da ake amsa a hannun talaka ko mai kudi baya wuce 1000 . Mom to Meye riba akan amsan Kudin mutane, sun ɗauka a matsayina na likita shikenan bani da Wata Hanya na aiki ko kasuwanci , ina Company na yake ? Ko ta wannan kaɗai Zai ishe Ni rayuwa . Da yawa Wasu sun maida hanyar lafiya wurin sana’a da zuba jari,amma Ni sam ba haka bane ba , kawai taimako ne ba nan ne kaɗai hanyar samu na ba .
Girgiza Kai Mom Rahinat tayi na goyan bayan sa kamin tace ”
Amma ka shirya amsa tambayoyin mutane da dama ko.? .
A hankali ya furzar da iska kamin yace ” Mommy da badon Ni nayi Exams da kaina ba naci tun daga Yarinta na har girma tabbas da a yau kun gama tarwatsa mun ƙwaƙwalwa keda su Daddy da kuma Hajiya kaka . Yayi maganan yana murmushi n nan nasa wanda baka gane gaban sa bare bayan sa ko inda ya dosa . Dariya tayi masa tana Girgiza kai kurum tare da cewa ” Kayi barci ka huta . Ta ƙare maganan tana Murmushi tare da rufo ƙofan tana ficewa daga Bedroom din nashi . Lumshe idon sa yayi yana cewa “I Love You mam “.
Bayan fitar Mommy kuwa tsayawa tayi a Corridor tana tunanin halin maleek kana tace ” In banda Ƙuruciya ma irin na maleek ina shi ina ganin Wata Yarinyar dama bata san da rayuwar sa ba , kila ma yanxu tuni tayi Aure da yaya idan tana raye ma kenan a duniyar , Ai muna komawa Aure za’a yi masa kowa ya huta shima ya samu natsuwa da kwanciyar hankali .
**
Ɗan jinjiri!
Asabe ta kira sunan Shi cike da Tsawa da Tijara yanda kasan ba mijin ta ba wanda aljannan ta ke ƙarƙashin ƙafarsa . Yanzu tun safe ka fita har yammaci babu sile babu sisi? Uban wane zai bamu idan ba kai ba . Kaje ka gama gantalin ka ka nado gwanjinan naka ka dawo ka fake da babu kuɗi a ƙasa ? . Idan kaji ana cewa babu to talakawa ne ,amma masu kudi basu san wannan ba . Gwanjinan ka ai masu kyau ne masu kudin ma suna saya ba talakawa kadai ba. Abu ɗaya zaka ce mun kawai shine ka je Gantali ka dawo Kaci ka sha Acan .
Don girman Allah Asabe kiyi Haƙuri yanzu zan ƙara fita .
Wani irin harara Asabe ta watsa masa kana tace ” idan ka tafi yanzu ƙila sai subahi zaka shigo ,daga nan yunwa ta ida kashe Ni nida yara. Juyawa tayi fuuu tana figar Mayafi tare da cewa ” To Ni nayi nan Allah ya gani “.
Asabe ina zaki tafi kuma ?.
Tana tafiya zaf² tana basa amsa da cewa ” Zan tafi naje na nema Abun da zanci na ba yara , Tun da kai ka gaza . Lokaci kuma sai lokacin da ka ganni …..!
Tirƙashi🥹 dimensional story .
Kunji fa yanda Ruƙayya take cema iyayen ta ” Ita ba tace suyi planning su haife ta ita ɗaya ba , don yanxu ta shekara talatin da dori ba Aure kar su dame ta da cewa suna son ganin jikoki 😹 Rayuwar boko kenan .
*For more enquiry contact*
*08081202932*
Bononza
Bononza
Bononza
💃🏻💃🏻💃🏻 Ina kuke ma’abota makaranta littafan haziƙar zaƙwaƙuran marubuciyar nan taku wato Maman teddy?
Saboda farin cikin shigowar wannan wata mai albarka watan haihuwar fiyayyen halitta Manzon tsira S.A.W take farin cikin sanar maku cewa ta sakar maku Karkatakaf littafan ta bononza akan ko wani Guda ɗaya ₦200 kacal. tun daga yau uku ga wata zuwa Sha biyu ga watan maulud . 19 sept zuwa 30 September 2023 . Duka Littafan zaku same su a bononza .Masu cewa mmnteddy₦1000 a littafi daya ayi mana sauki , to yanzu gashi Karkatakaf ko wani Guda ɗaya Naira ₦200 kacal zaki biya 😄 . Idan duka ne 4k .
Kun dai san zafafan littafan so mashaallh…
1)WALIJAAM
2)SIYASATA
3)THE SEXY BOSS
4) DIJAMA YAR FULANI
5)YAR WAYE
6)TABARAH
7)MY LADY BOSS
8)YAR TSAKAR GIDAA
9)DUNIYAR SHAHARA
10)THE VIRGIN MAID AND WOMINIZING BOSS
11)KWARYAR SAMA
12)SADAKA YALLAH
13)ZUMA DA MAƊACI
14) FƳAƊE
15)GIDAN ƘWARATA
16)ƘWARTON MANYA
17)ƳAR MAULA
18) BAFULLATANAN RUGA
19)ƳAR AIKINA
20)GIDAN ZAURAWA
21) SEXXIES HOUSE
Duka littafan ko wani Guda ɗaya ₦200 duka kuma ₦4000 .
Zaki iya tura kudin ki ta wannan number number 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.