Hausa NovelsMr. Romantic Complete Hausa Novel

Mr. Romantic 3

Sponsored Links

*💋MR.ROMANTIC💋*
Multi dimensional story.

Page 3.

Mamanteddy.

Don’t take yourself too seriously. Life is meant to be enjoyed 💃🏻😀 .

https://chat.whatsapp.com/IX3R9BsBf4XGCVpb8VsEXf

Bari mu tattauna akan wasu al’ummar na yau da kullum .
Sau da yawa wasu mutanen basa neman wasu sai idan buƙatar su ta taso wanda zasu yi benefiting da wannan mutumin shine zaka ga sun ne meka , wanda hakan ba abu ne mai ƙyau ba , a ƙwai lokacin da mutum yake cikin wani hali ka nuna damuwar sa naka ne ,bashi shawara Abu ne mai kyau wanda mutun ba zai taɓa Mantawa da kai a rayuwar sa ba because It’s very important to let people know that you care about them, even if they’re going through a tough time. Sometimes, just being there for someone and offering support can make a big difference . Ba sai wata buƙata ne ya taso maka ko Miki ake tuntuɓar Mutum ba , wannan babu burgewa ko wayewa , yana da muhimmanci kana magana openly and Honestly with the people you love , and listen to them when they speak, ko da ƙaruwar ka ce ko nasu .! Saboda haka don Allah mu gyara muna rinƙa zama da mutane da zuciya ɗaya .Wannan shawara ce ƙyauta🙏🏻 .

Sauke Numfashi Ruslaan yayi a sanyaye don baya tsammanin Billy zata iya ganin Masa bayan Maleek . Amaimakon ya bata Amsa akan abun da take buƙata daga Garesa sai ce mata yayi ,Billy ta yaya zaki iya Tarwatsa rayuwar Maleek.? Kin san waye shi kuwa? , Ya ƙare maganan yana juyo da kallon sa gare ta tare da fuskantar ta. Wani irin murmushi Billy tayi tana cewa ” Kar kaji Ɗar ko kaɗan ,kasan me ake ce ma mace shu’uma to da Shu’umancin ya mace zan daidaita rayuwar Abdool maleek. A hasashe na Abdool maleek mutum ne shi mai tausayin talakawa ko meyasa yake da Wannan Ɗabi’ar ban dai sani ba , Billy tayi maganan tana Takawa tare da isa gaban Tv din falon idanun ta na sauka akan hoton fuskar Maleek Jibo . Da bakin ka Yanzu kace Ammien sa Bafullatana ce A Takaice yar matsiyata ce . Uhmmm Tom a nawa tunanin wannan ne dalilin da yasa Maleek yake tausayin talakawa sam baya ƙyamatar su duk rashin jin sa yana kokarin ganin ya yi alheri ga marasa shi .. Amma kuma tambaya ta ta biyu me yasa baya buƙatar Yin Aure a rayuwar sa ? A matsayin sa a yanzu ya kamata ya fara tunanin iyali amma kuma me yasa baya wannan .? Ba macen data taɓa burge sa ne ? , Me yasa ya zabi yayi Sharholiyar sa da matan duniya duk kusancin da kuma kuke daga lokacin da kika furta masa kalmar so ya barki ya rabu dake har Abada.! Burin sa kawai yayi bariki dake ya barki.

Juyawa tayi tana kallon Ruslaan Wanda a dai dai wannan lokacin Ruwan roba yake kaiwa bakin sa yana saukewa tare da kallon ta.

Zan masa fatsa da da jahila wacce batayi ilimi ba mara wayewa Bafullatanan Daji .

Tayaya zakiyi hakan? Kin san waye maleek kuwa ?. Ruslaan Ya katse ta cike da kokonton kalaman nata . Don indai shaiɗana ne yasan Maleek ƙarshe ne ta ko wani hanya .

Wani irin dariya Billy tasa tana Girgiza kai tare da cewa ” Wannan karon ba zai tsallake tarkona ba , bani ce kadai zanyi aikin ba , mata biyar ne ke tunkarar sa , duk da ballagazar ƙauye ta shida . Sannan har gida zan kai masa , duk yanda kake tunani ba zaya tsallake ba .

“Wani irin kallo Ruslaan yayi ma Billy na kin tabbata .? Murmushi tayi masa tana motsa labɓan ta cike da bariki tana karkaɗa jiki tare da cewa ” Kayi handling komai a hannu na . A gobe zan koma arewa , ka tabbatar ka shirya auren mu kamin dawowana.

Wani iri yaudararran Murmushi Ruslaan yayi yana kama hannun Ta tare da Matsa yan yatsun ta idanun sa kafe cikin nata yana cewa ” Fatan nasara ..!

Murmushi Billy tayi tana haɗa jikin ta da nashi suna Hugging junan su tare da fara Romancing kan su , A Zuciyar Ruslaan kuwa cewa yake ” koda mata sun kare a duniya ba zan Aure ki ba Billy . Hannun sa yakai yana shafa Bayan ta tare da zagayowa zuwa breast ɗin ta yana shafa su tare da saka hannun sa duka biyu yana murza Nonuwan ta , wanda ta ƙara shigewa jikin sa suna mai fara aikata masha’an su.

M.Jibo Company”.

Babban masana’anta ne iya ganin ka iya kuma kallon ka . Girman wannan Company da tsaruwan ta na daban ne ,ba zaka ce za’a iya samun masana’anta mai kyau irin haka a gida Nigeria ba . Wannan zai alamta mana maleek Jibo daban ne kuma presented person .
Kaiwa da komowa masana’antan wannan Companyn suke yi gyfe can guda Wuraren farfajiyar masana’antan Wasu irin manyan Tireloli ne Guda uku suna sauke kaya ,yayin da Wasu maza suke kaiwa da komowa suna daukar kayan irin su flower sugar da Sauran su buhu buhu suke nufa dashi store , kuma ko wannen su sanye cikin uniform blue .

Daga can saman benen masana’antan ne Sir Irfaan Sambo ke kallon yanda ake gudanar da komai na Companyn na kusan mintuna Goma . Muryar Sectary ɗin sace ta katse shi tana cewa ” Sir Irfaan Wannan Shi ne shaidar Kudaden ribar da ya haura na cikin wannan company Wanda boss din ma bai san da zaman su ba . Kudade ne wanda sun kai kimanin Million Ɗari Biyar .

Kallon Sabuwar Sectary ɗin nasa yayi wato “Munaya ” , kamin ya ɗan Girgiza kai yana cewa ” Ok mun gode Munaya , Boss yana hanyar sa na dawowa . A satin nan zamu zauna meeting duka , za’a lalubo ta inda ɓarakar take .

Ɗauke Wuta Munaya tayi na yan sakanni kamin ta saki murmushin yaƙe tana cewa ” No Sir a sharwace Bai ya kamata kayi komai ba sai Boss yasan wannan maganan ba , Acan wurin Manager an fitar da Profit da aka samu na wannan Companyn no need yasan Wani ……

Ɗaga mata hannu yayi yana katse ta tare da ware idanun sa akan ta ” Munayaa. Ki natsu Yau tsawon shekara na uku a Companyn Sir Abdool maleek Jibo, wanda da bude Companyn nan shekaru biyar ne kacal . Tun bayan barin sa ƙasan nan bai dawo ba wannan karon shine Dawowan sa na farko Kasar nan . Ban taɓa cutan sa ba , ban kuma taɓa masa sata a Gumin sa ba , yana biyan mu dai dai babu cuta ba cutarwa don haka ki ƙara gyara zaman ki , idan ba haka ba zan chanja ki ta hanyar ɗaukar wata Sectary ɗin .

“Sorry Sir” . Munaya tayi maganan cikin Sauri tana juyawa tare da barin wurin ,don ganin garin neman gira za’a rasa ido . A zuciyar ta cewa take” wannan mutumin dan rainin hankali ne , Amma zaka san Wacece munaya , zaka san Ba kai ba Boss din naka bai ishe Ni komai ba . Waya faɗa maka iya Cuta ne ya kawo Ni akan kuɗi companyn Jibo? Hehahaha ….ta wani saki Dariya kana ta shige Office ɗin ta .

RUGAR DAALA

Tun da Hasile ta isa Rugar sam bata tsaya bi takan shanayen nata ba , Don kai tsaye Bukka yadikko ta nufa tana kwaɗa sunan “Yadikko” .

Da Sauri Yadikko ta fito cike da mamaki take bin Hasile da kallo ganin rana fatse ² har ta dawo daga kiwo . Hasile…! Yadikko ta kira sunan ta tana gyara kallabin kan ta . Kamin Hasile tayi magana ne Yadikko ta kuma cigaba da cewa ” Meke faruwa? Baki da lapiya ne kika dawo Ruga a wannan lokacin? .

Cike da zakin murya da Tsiwa irin na Hasile ta furta ” Yadikko Nazo ne ki ja ma Lamiɗo kunne , Ina kiwo ya sako mun tumakan sa , Sannan ban sani ba zani na ya ɓalle ashe duk yana gani na . Idan ya sake zuwa inda nake To zan faɗa ma liman. Shiru Yadikko tayi tun da Hasile ta fara maganan har ta gama , tana mamakin lamido ne zai sakar mata tumakai , ai Duka shanye da tumakan lamiɗo suna can wajen Rugar su , sun nitsa cikin birnin garin Zaria dasu . Sanin masifa irin na Hasile da Tsiwa yasa Yadikko saurin cewa ” Shi lamidon , aikuwa zai zo ya same Ni . Yi Haƙuri Hasile .

Gyada kai Hasile tayi tana juyawa ba tare da tace ma Yadikko komai ba . Kun san Duk faɗa irin nata Wata zubin magana dukiya ce a wurin ta , juyawa tayi tana barin bukkan Yadikko tare da tsallakawa ba wani tafiya mai tsawo tayi ba , ta Isa bukan Umman ta .

“Umma “Umma na dawo”.
Fitowa Umman Hasile tayi sanye cikin ɓaƙaƙen saƙi akasin Hasile dake sanye ita cikin fararen sakin Fulani . Hasile kin dawo ? Dama ina tunanin yanda zaki dawo yanzu don kiyi saurin zuwa Madali Yanzu wasu bakin yan birni suka shigo, suna bada tallafi ke Kinga Abin alheri? Duk ….. Umma ina zuwa . Hasile ta furta tana Saurin juyawa ba tare da ta jira jin me Umma zata cigaba da cewa ba. Ita a rayuwar ta na duniya bata da Burin da ya wuce taga yan birni su da suke kauyen Fulani a jeji basu san wani abu wai shi wayewa ba . Har gwara mazan rugar dala tun da su suna fita gari gari kiwo .

Su kuwa matan Rugar Daala tun yarinya na da shekaru 9 ake mata miji , idan ta kai shekaru goma sha uku ake bikin shaɗi ta Fulani akai ta ɗakin mijin ta ,wannan yasa Gaba Ɗaya matan fulanin……………..!

Bononza
Bononza
Bononza

💃🏻💃🏻💃🏻 Ina kuke ma’abota makaranta littafan haziƙar zaƙwaƙuran marubuciyar nan taku wato Maman teddy?
Saboda farin cikin shigowar wannan wata mai albarka watan haihuwar fiyayyen halitta Manzon tsira S.A.W take farin cikin sanar maku cewa ta sakar maku Karkatakaf littafan ta bononza akan ko wani Guda ɗaya ₦200 kacal. tun daga yau uku ga wata zuwa Sha biyu ga watan maulud . 19 sept zuwa 30 September 2023 . Duka Littafan zaku same su a bononza .Masu cewa mmnteddy₦1000 a littafi daya ayi mana sauki , to yanzu gashi Karkatakaf ko wani Guda ɗaya Naira ₦200 kacal zaki biya 😄 . Idan duka ne 4k .

Kun dai san zafafan littafan so mashaallh…
1)WALIJAAM
2)SIYASATA
3)THE SEXY BOSS
4) DIJAMA YAR FULANI
5)YAR WAYE
6)TABARAH
7)MY LADY BOSS
8)YAR TSAKAR GIDAA
9)DUNIYAR SHAHARA
10)THE VIRGIN MAID AND WOMINIZING BOSS
11)KWARYAR SAMA
12)SADAKA YALLAH
13)ZUMA DA MAƊACI
14) FƳAƊE
15)GIDAN ƘWARATA
16)ƘWARTON MANYA
17)ƳAR MAULA
18) BAFULLATANAN RUGA
19)ƳAR AIKINA
20)GIDAN ZAURAWA
21) SEXXIES HOUSE

littafan ko wani Guda ɗaya ₦200 duka kuma ₦4000 .
Zaki iya tura kudin ki ta wannan number number 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.

*For more enquiry contact*
*08081202932.*

Leave a Reply

Back to top button