Labarai

Bayan shaƙar ƴanci, Yar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya ta ziyarci tsohon Gwamnan Kano Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso.

Sponsored Links

Bayan shaƙar ƴanci, Yar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya ta ziyarci tsohon Gwamnan Kano Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso.

Me zaku ce?

Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hausawa filin hokey a Kano karkashin jagorancin Mai Sharia Abdullahi Halliru ta yankewa Murja Ibrahim hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku, sannan za ta dinga zuwa Hisba tsawon watanni shida.

📸 Hon. Saifullahi Hassan

Leave a Reply

Back to top button