Cinikin Rai Book 2Hausa Novels

Cinikin Rai Book 2 Page 31

Sponsored Links

31-
“Waye?” Murmushi tayi ta ce mata.
“Mayor!”
“Ba zan amsa ba.” Abin ya bawa Hafsy mamaki kuma tasan yana jinsu. “Ki amsa mana me yasa kike haka ne? A gabana kike nuna rashin girmama Mijinki idan wani ya mishi haka zaki ji dad’i? Wallahi kin bani mamaki sam baki da wayo. Mijinki kike abu kamar baki san darajar shi ba, ai na zata soyayyar da ya nuna miki zai ci albarkacinsshi, gaskiya ba zan iya zama da ke ba, zan koma gaba iyayena yanzu na fahimci dalilin da yasa Abbana kin tarayyata dake ashe baki da hankali ne sam. Yana tsoron na dauki halinki Gara da ban zauna a tare da ke ba.” Tana gama fadar haka ta nufi wurin kayanta zata dauki jakarta, aka bude kofar dakin. Malik ne tsaye rike da wayar a hannunshi.
“Kada ki bar gidan nan, har sai na bukaci haka kin ji!” Gyada kai tayi tana ajiye jakar, ya kalli Zeeno da take zaune tana kuka. “Idan ta gama kukan ga masu gyaran jikin sun zo!”
“Tow!” Hafsy ta faɗa, tana me kallonta. “Kiyi shiru ba inda zani!” Hafsy ta gaya mata, “tow meye laifina kowa sai haushina yake ji!” “Laifinki daya, mijinki ya sauke duk wani nauyin da yake kanshi, ke kuma kin gaza sauke nauyin da ya dace, hakkin girmama shi, dole ne dole ki mutuntatta shi, a gaban uban kowa. Da ana yiwa wani sujada don girmamawa da Allah ya umarci mace tayiwa mijinta, amma me yasa ke ba zaki girmama shi ba? Malik bai da matsalar kome, idan akwai abin da yake jin tsoro ya faru da shi kece yake gudun wani abu ya faru dake.
Bake ba, hatta ni da iyayena Malik ya saka idanunshi akan mu, balle ke da kike uwar danshi.”
Cikin shashekar kuka ta ce. “Tow don Allah me yasa yake guduna? Jiya farkawa nayi na samu baya dakina, wurin waye yake kwana?” Sake baki Hafsy tayi tana kallonshi, kafin ta ce mata. “Wannan kuma laifinki ne, kin ga Zeeno a ajiye maganar son rai, mijinki yana gudun ki sake mishi gwiwa ne ya sa yake gudunki. Taya ma za ayi jiya ki ɗauke hanya ace babu abin da ya hadaku na kewar juna! Akwai abin da kika mishi wallahi!”
“Wai kawai nace ya bar kome mu bar garin nan ne fa!” “Lallai fa, tow ai lamarinki akwai matsala wallahi. Tow sai ya biki dake shi kaurar mata ne ba? Sai ya biki don bai da abin faɗa, namiji ne fa ba ragon maza ba, ki gyara alaƙarku domin yana shirin mai daki Nigeria ce, baki san halin su ba, Baba Abbanki da Umminki, idan kika je waye zai tararaye ki kamar kwai? Waye zai kula dake kamar yar kwai, kin ga wani lokaci muke wasa da Opportunity din mu.”
“Tow ya zan yi?”
“Haka zaki bude zuciyarki, ki amshi mijinki! Kin ga tashi muje a gyara miki jikin sosai!”
“Tow!” Ta mike tana me nufar ban daki ta wanke fuskarta, sannan ta dawo dakin suka fito a tare, a wani Falo na daban aka sauki mutanen, zama tayi suna ta gaisheta. Tana amsawa daga nan suka yi shiru ana hada kayan gyaran gashi da na jikin. Suna gamawa biyu suka zo gabanta suka fara duba gashin kanta, aka warware kalabar. Sannan suka shiga tage gan a hankali tana gaya musu. “Kuyi a hankali akwai ciwo akan bai gama warkewa ba”
“Tow ma!”
A hankali suka dauki wasu mayuka na regular suka shafa akanta, sannan suka saka mata wani hula. Sannan suka bata wani riga ta shiga ban daki ta sauya, ta kalli cikinta da ya dan fito. Ta fito, aka fara gyara mata jiki, ana mutjeta. Mutum biyu suna hada lalle baki da ja, an fara tun karfe goma. Kafin karfe biyar sun gama kome tass ta fito shar amarya ga lalle ga gyaran jiki. Sai kamshi take tana kara jin wani iska yana shigar ta. Bayan tafiyar mutanen ta shiga kitchen bisa jagorancin Hafsy suka fara girki, wanda aikin Hafsy ne. Ita banda daba da jagaliyanci me ta iya. Bata iya kome ba.
Haka suka gama tuwon shinkafa miyar kuka, suna saukewa su Malik suna shigowa. Ruwa da juice suka basu. Kafin ya riko hannun Zeeno yana faɗin. “Hmmm! Hafsy baki mata yar fantin nan da yake mai da mace aljana ba, maza a karasa aikin na biya kuɗin da hujja!” Murmushi suka yi, ta riko hannunshi suka. Shiga dakin su. Idanun Elbashir kur akan Hafsyn bai san me yasa yake son dumb dinta ba, amma maganar gaskiya ta hadu. “Me kwalliya ba za a raka ni ba ne?” Da sauri ta d’ago kai ganin yana kallonta yasa tayi masa ta sunkuyar da kai tana kokarin danne kunyarta.
“Ok sai an daura zaki taya ni wanka?”.da sauri ta wuce falon da suka yi kwalliyar nan. Ta rufe kofar yana me jin kamar ta nutse. A can kuwa dakin Malik yana sane yaki yarda yayi wani abun da zai saka ta fara gwara mishi kai, ya wuce ban daki zai tara ruwa ya samu ruwan yana taruwa domin tana hada mishi ruwan ne, ganinshi a bayanta, yasa ta juya. “Sannu da ƙoƙari!” Ya fada yana matsawa daga gefenta. “Guduna kake?”
*Zata fara!* Ya fada yana kallon yadda take raurau da idanu. “Me zan miki!”
“Na gaji! Marana ciki yaƙe”
“Gaya min gaskiya zan baki mintin maza, kina kewar abin ne?” Dunkule hannun tayi tana dukar kirjinshi, tare da bubuga kafarta a kasa. Janyota yayi ya haɗa da jikinsa. “Gaya min me maran yake yi ni kuma zan baki magani!” Yayi maganar can ƙasar kunnenta. “Hmmm ciwo yake min! Sai naji ina son kwanciya a jikinka!”
“Ok zo muyi wanka” a hankali ya zamar mata da rigarta kasa. Ita kuma tana cire mishi botirin rigarshi. “Gyaran gashin yayi fa!” Ya faɗa yana sumbatar wuyarta. Tana cire rigar ya sake a kasa, takai hannu zata cire belt din ya tayata. Tana kai wandon kasa, ya riko hannunta ya daura kan wurin.
Da sauri ta cire hannunta. Murmushi yayi ya ce mata. “Ni dai a tab’a min” kunya tasa babu shiri ta rufe fuskarta da kirjinshi.
“Maganar gaskiya a kula ni!”
Ya kai hannu yana me fitar mata da shi, yana faɗin. “Kamar yadda ake min rashin kirki, shima a mishi kirki.” Ƙasa motsi tayi domin abubuwan da yake mata kamar ba shi ba, wani irin kunya ta kama ta, shi bata kama shi ba.
Cak ya dauketa ya sakata a cikin ruwan suka shiga wanka, koda yake ba wankar aka yi ba, shi ne ya janyo ta jikinshi. Amma maganar gaskiya a tafashe yake kamar zai fasa ihu. Duk yadda yaso ta mishi wani abu, kasawa tayi domin wani irin kunya ya hanata yin kome, shi kuma.wayayyen mutum ne da yake son harkan karuwanci.
lokacin da sukq gama wankar ya ta riga shi fita, don haka ya fito babu towel, sake baki tayi tana me dauke kanta a kanshi.
“Kalle ni!” Kin kallonshi tayi, ya janyota jikinshi. “Wallahi ba zan iya kallonka ba ”
“Ni ina son haka, ina son karuwanci. Ina son mace da ta iya karuwanci, wacce bata kunya ko shayin kome! Don Allah ki min karuwanci shi nake so”
. “Ba zan iya” ta faɗa kamar tayi kuka, shiru yayi yana kallonta, sannan ya ce mata. “Shi kenan kada kiyi kuka.” Ya nufi wurin kayanshi, kasa kasa ta kalle shi, sannan tai maza ya rufe idanunta.
Haka suka fito rai ba dadi, bayan sun ci abinci shi kan kaɗan yaci ya shiga aikin gabanshi, Hafsy ce ta kaiwa Elbashir na shi, tun da ta kai bata fito ba. Har wurin tara. Tana can Elbashir yana matseta, ganin Zeeno tana gyangyadi, Hafsy ta fado mishi rai, da sauri ya haura sama. Tun kafin ya bude kofar yaji muryanta tana kuka sama sama, shi kuma Elbashir sai nishi yake yana rokonta don Allah ta bari ya shiga na zai yi release ba. “Hafsah!” Ya kira sunanta da karfi, dole Elbashir ya sake ta, ta rarumi kayanta ta saka jikinta yana rawa. Ta bude kofar kamar munafuka.

Ta fito, ya rasa me zai mata ya wuce takaici daka mata tsawa yayi ya nuna mata hanyar kofar Zeeno. Shiga dakin yayi ya same shi yana kokarin maida wandon shi.
“Ka bani mamaki, idan kana son aure ai ba zan hanaka ba, asalima kai ne ka nuna baka bukatar auren me yasa zaka lalata mata gobenta? Kai babu me zarginka amma ita har karshen zuriyarta sai ya tab’a. Me yasa? Kada ka kuma min haka domin zai fusata nayi maka abin da zai dame ka.”
“Kayi hakuri Malik wallahi ban san ya aka yi ba, ban tab’a kusantar zina ko sai yau don Allah kayi hakuri wallahi shaidanan.”
“Kada ka sake ka ji!” Gyada mishi kai yayi, fita Malik yayi ya samu Zeeno a inda ya barta sai zare idanu take.
“Kira min Hafsy!” Tashi tayi ta shiga daki, ta ji muryan Hafsy na kuka, buga ban dakin tayi, tana faɗin. “kizo yana kiranki!”
Bata amsa.mata ba, ita kan fitowa tayi wurin Malik ta zauna, tana son tambayar shi, yaƙi bata fuska. Lokacin da Hafsy ta fito kuwa rufe idanu yayi ya ci mutuncinta, tayi ta kuka, sannan ya ce ta shiga dakin Zeeno ta kwana. Daya dakin da yake gefen na Zeeno ya shiga ya kwanta, kamar mayya ta shiga dakin, tare da kallon kome na dakin kamar nata, amma wannan kamshin imperial majesty yake tashi a dakin.

Zare rigar jikinta tayi, tana me shiga ban daki, ta fito daure da towel. Tasan idanunshi biyu. Don haka ta koma bayan shi ta kwanta, tana sauke ajiyar zuciya. Sakala hannunta tayi tana faɗin. “me ya faru ne?”
“Babu ruwanki!”
“Tow!” Ta fada tana sauke ajiyar zuciya, shi kuma kirjinta ne da yake dauke da dumi yake fisgarshi. Ya juya a hankali ya rungume ta. Sumbatar goshinta yayi yana jam mayafi zai rufeta.
“Ni ba zan yi barci ba!”
“Ok kiyi gadina.”
Wani sakaltacen kuka ta saka mishi, babu shiri ya shiga wasa da kowani gurbi me dauke da anntenal sadarwan jikinta, ba tare da ya shirya haka ba, ya shiga bin jikinta da wani irin kulawa tare da ajiye kome a bangaren muhallinshi, Malik yayi kewarta wani boyayyar ajiyar zuciya, yake saukewa a lokacin da mahad’a rayuwarsu. Ya haɗe da juna, wani gigitaccen yanayi me fisgarwa tare da tafiya da al’amarin juna, shi ya shiga ratsa kwakwalensu.

Yayinda zukatarsu ya kai kololuwar mannewa juna, gaggarumin chemistry, wanda babu wahalar solve da solution, hatta theory sai da suka solve shi, a wata duniyar da biology da Physics bai isa samun mafakar siyasa ba, shi kanshi Malik baya konkwanto akwai sirri na musamman a tare da ita, musamman mace me juna biyu. Yayi hakurin kai zuciya nesa da ya iya sarrafa muradinshi, inda yayi ta gurzanta a yanayin da bata isa fahimta ba, sai har an fahimtar da ita, ya kai matsayin da kusan a tare suke sauke wahalallen numfashi, zuciyarsu tana beating a tare, kaunar da take jibge a zukatarsu tana kara samun mafakar siyasa. Basu an karar ba, sai da garin ya kara sanyi da wani irin duhu me fitar da labarin dare, sun kai matakin da dole suka hakura da junansu. Yana kara rungumeta.
Yana jin saurin bugun zuciyarta, Hakazalika tana jin bugun nashi, kara narke mishi tayi tana jin wani abu na zuba a jikinta,yayin da take jin wani suuuuumm a kasarta. D’ago kai tayi ta kama habbarshi ta shiga tsotsa.
Dama yayi tunanin haka, gajiya ta mata yawa ba takai yadda yaƙe tunani ba, kara rungume ta yayi ya shiga, mata aikin karfi wanda yasa ta zare idanu, tuni ta fara sake abun da ya jima yana damunta. Tana sauke ajiyar zuciya, jikinta ya sake kamar bata numfashi…..
*Arewabooks iya book 2 da three*
*Assalamu alaikum……! Guys wannan littafin na kudi ne! 500₦ normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A’ishah. +227 84 50 64 76 500*
[9/23, 1:53 PM] Yan Mata:

 

Leave a Reply

Back to top button