Cinikin Rai Book 2Hausa Novels

Cinikin Rai Book 2 Page 43

Sponsored Links

43- *Haka zan kare rayuwata ban ji dadin shi ba kenan? Waye shi kuma?”
Hawaye ya zubo mata, dake ta sunkuyar da kanta, bata san har sun isa dakin ba. Haka aka ajiye ta, gyara jikinta tayi ta ci abinci. Zazzaɓi ne a jikinta rau-rau. Zuwa yamma tana kwance domin sai da aka kira likita ba familyn ya duba ta, sannan ya bata magani, tayi Barci. A hankali ta mike ta wuce ban daki tayi wanka. Da Alala tazo tayi sallah.
Tana idarwa wasu yan mata biyu suka iso, dakin. Suna masu gaishe ta. “Inji Uncle Abdul ya ce kizo yana sama ” gyada kai tayi. “ya jikin Oum Hassan!” Murmushi tayi ta ce mata. “Da sauki sosai, amma a ina kika ji sunan!”
“A wurin Uncle ya ce kin haifa mana, Triple don Allah next time ki haifi hudu;” ware idanu tayi, ta ce mata. “kiyi shiru!” Ta saka hannu a baki. “Babu kyau ko?” Gyada mata kai tayi, sannan suka fita, ita kuma ta shirya ya fito, suka nuna mata hanyar. A hankali take tafiya a hanyarta ta komawa suka hadu da wata babbar mace, cikin girmamawa ta gaishe ta. Bata rai matar tayi ta ce mata. “Kada ki ga kin samu wuri, Abdul bazai zauna da mace daya ba, sannan naji haihuwar ki na farko uku kika yi, tow ki kwantar da hankalinki Y’ata Rahma tana zuwa ba gudu ba ja da baya;”
Sunkuyar da kai tai, toaw meye ya haɗa yaranta da mutumin da bata sanin waye shi ba. Haka ta mai da kwallarta, ta haura saman. Dariyar mace ta ji, tana faɗin. “Kai Bro kace kawai, honeymoon zaka tafi da guzumar matarka, amma haihuwa daya sai kace akuya yara uku!” A hankali ta juya zata bar wurin yarinyar ta ce. “La Yar kunama!” Wani irin kunya ce ta kamata, ta juya tana kallon fuskarta. “But na tab’a ganin fuskar kira vogue!” “Ita ce!” Ya faɗa kasa kasa, “karaso ashe mai kyau ce dole Bro ka kasa hakuri da ita, but am jealous!”
Ta faɗa tana dariya, karasawa tayi ya juya mata baya, yana kallon fili ne, dake akwai glass, na waje ba zai ganka ba, amma kai zaka ganshi. “ok Bro bari na baku wuri, Zeeno nice kishiyarki bani da zafin kishi, amma kuma duk abin da nake so, ina mallakar shi ne da karfin tsiya.”
A hankali ta fice, tana wani kareraya kamar maciji.
A hankali ya ce mata. ” Ya bayan rabuwa?” Da sauri ta isa gabanshi. Hannunshi daya riƙe da mug, daya yana cikin aljuhun wandon shi, Malik dinta ne a gabanta. Juyawa tayi zata fita. “ki rufe kofar da key! Idan kuma kika fita ita wannan Yarinyar da ta fita zata rufe abubuwan da kike gab da rasawa!” Cak ya tsaya hawaye na zuba mata. A fusace ta rufe kofar, ta juyo tana kallonshi. “Ki bar kallona, domin haka ba sai sauya kome ba!”
“Me yasa haka?”
“Saboda na baki dama na biyu, ko zaki iya kare kanki ta hanyar yi min biyayya.” Wani irin kuka take, da ta durkusa a ƙasa tana jin zuciyarta yana wani irin bugawa.
“Me na maka da zafi haka?”
“Ni baki min kome ba! Daraja ta ce idan ba zaki gani ba, gari da yawa. Maye baya cin kanshi.”
Zama tayi a wurin tana kuka, ya zauna shima yana kallon ta. “Amma kasan yadda naji da kace ba zaka dawo dani dakina ba?” “Amma kin san yadda naji lokacin da kika ce na sahale miki? Ji nayi kamar na tara Al’ummar Keivroto nayi ta sakawa ana musu yankar rago, domin wadanda suka bata miki rai daga cikinsu suke. Ni kuma nayi yayya?” Tausayi da kaunarta yake kara ji, da take kukan nan sai yaji zai zauna da ita, no matter how she a. Matsawa yayi jikinta, ya janyo ta jikinshi. “Wash!” Ta sake yar karamar kara, tana ture shi. “Mene ne?” Kuka take tana kara jin kamar, ya tab’a mata da gayya ne. “Naji an ce baki da lafiya, tun a can Maiduguri meke damunki!”
Cikin kuka ta ce mishi. “Yau kanana uku da suka bar nonon. Ciwo yake min.”
Shiru yayi a hankali ya kai hannunshi, samansu, ya tab’a su kaɗan, tayi maza ta ture hannunshi. D’aga rigar yayi sama, sannan ya janyo ta jikinshi. Ya kai bakinshi kan Rufaida yorgot din. (🙊🙈) A hankali yake zukarsu, sai da ya tabbatar da ya zuke ruwar daya tass sanan ya koma kan daya, yana sha yana lumshe idanun. Rike kanshi tayi kamar zata yi hauka. Haka ya rungume ta, yana sauke ajiyar zuciya. Kuka take mishi cikin shagwaba. Rungumeta yayi yana faɗin. “Kada ki dauki haka, a matsayin wani abu can, taimakawa nayi domin aiki na ne wannan!” Daga haka ya gyara mata rigarta. Sannan ya wuce zai fita, da sauri ta mike tare da cimma shi, ta rungume shi. “Ka yafe min!” Tab’e baki yayi ya ce mata. “Kin ga kin da na bata kayana, kada a na fita amaryata ta ji haushina.” Sake shi tayi, ya fita a kan idanunta. Itama a sace ta koma dakinta, ya shiga wanka. Tana jin tausayin kanta, Malik yayi mata nisa kenan. Ita da wata zasu na raba Malik.
Bata yarda ta kuma fitowa ba, har dare lokacin da zasu bar garin kano. A lokacin nonon ya kuma cika, sai zogi yake mata, yana bukatar a zuke shi. Haka suka nufi Malam Aminu Kano airport. Rahma tana makale mishi, kamar zata shiga jikinshi.
“Bro kada ka manta dani!”
“Akan me zan manta dake!” Kallon Zeenobia tayi a ranta ya ce . *Saboda wannan aljanar matar taka* a zahiri sai tayi murmushi ta ce mishi. “Saboda Oum Hassan!”
Dariya yayi ya ce mata. “Ba xan mata da kanwta ba” haka suka yi ta sallama me cike da kulawa da tararaye, tana lura da yadda yarinyar take kokarin bawa Malik dariya koda abun bai kai na dariya ba, tana son ta san me haka yake nufi sai da suka tashi zasu tafi, yarinyar ta rungume shi ya gefe. “Bro ina jiran ka!” “Soon dear!” Haka suka raba jikinsu, ta juya tana kallon Zeeno. “Please Madam a kula min da Bro na, kada a bar shi babu kulawa.” Kallon yadda yarinyar take zakewa take. Murmushi tayi ta kalli Malik ta ce mata. “Allah yasa idan ya dawo ya tuna da ke.”
“Waw me zaki yi?”
“Wife’s duties!” Daga haka ta bi bayan Malik, tana wani taku ikon.

“Lallai ma” Rahmah ta faɗa, lokacin da suka shiga jirgi, sai ya zama shiru babu ha’incin a cire son kai, yana son Zeeno amma mace irin Rahmah duniya ce, kamar ta san me yake tunawa, kawai ta shiga bashi labarin fadar Hassan da Maidah, har da videonsu, yana kallon yana murmushi. “Ina Hussain!” “Zaka ganshi a gaba ai, ai shi ina ganin Malik ne a wurin, halinshi kamar naka!” Ai kuwa sai ga a cikin videon ya daura daya akan ɗaya, yana wasan shi da takardar kuɗi. “Na shiga uku! Shi kudi ya saka a gaba.”
“Shi ma second daadi kenan!”
“Ya kika yi da renonsu?” Ya tambaye ta, yana kallon yadda take murmushi. “Kamar yadda kace nayi renonsu da soyayya. Amma kuma sun fi sabawa da Ummi domin ita ce kome nasu.”
“Ta kyauta min!”
“Ban yi, tsammanin zaka dawo gare ni ba. Sai gashi na ka dawo.”
“Ba dawowa nayi, domin ki wulakanta ni ba, na dawo ne domin Yarana.”
Maganar ya bata mata rai amma bata san yadda ta iya Malik. Ta lura kamar jiranta yake da magana ya cab’a mata bakar magana. Sai tayi ƙoƙarin kwantar da murya a zauna lafiya, barcin da bata yi ba me kyau kwana biyu ta fara yi a jikinshi. Gyara mata kwanciyarta a kafadarshi.

A hankali yake shafa hannunta, zai iya cewa yayi tafiyar ƙaddara kafin ya cimma soyayyar gaskiya, sai da ya fidda rai da samun damar barin Saudi, sannan yasan ba wayon shi ba ne, jin kai ne da rahamar Allah, yasa zasu kuma zama a karo na biyu.
Koda suka isa Dubai, rikota yayi suka shiga takawa, tana jin kamar ta cire kanta ta huta, saboda ciwon kai. A hotel din da zai huta. Ya kaita sannan ya nimo likita aka kara mata ruwa, da allura tayi barci.
A hankali take shafa kanta, ban daki ta wuce yayi wanka, ya sauya kaya ya gabatar da sallah. Dole suka soke tashin wannan jirgin. Haka yayi ta kula da ita, har garin yayi duhu. Lokacin da ta farka. Shi ya hada mata ruwan zafi, ya dauke ta, da kanshi. Babu karfi a jikinta amma don karfin hali cewa take. “Kaje zan yi da kaina.”
Cire kayanta yayi ya cire nashi, covering fuskarta tayi a kirjinshi. Sumbatar kanta yayi yana jin wani sabon nutsuwa a ranshi, lokacin da ya kamo Rufaida yorgot din ta, yana wasa dasu, sake narkewa tayi a jikinshi. Malik daban ne, Malik shi din ba musanman ne, bata san lokacin da ta biye shi ba, suka yi ta kashe junansu a cikin ruwan zafin nan, dakyar ta lallabashi suka yi wanka, ta fito daga ruwan suka kara tsarkake jikinsu tayi alola, sannan suna fito sallah.

Ba karamin kokari yayi ba, domin dai ya kai matakin da baya gane kanshi. Odar abinci yayi musu, aka kawo kaɗan taci, ta sha magani. Ta koma gado ta zauna. Cire towel din kanta tayi jikaken kitson kanta ya sauka har gadon bayanta. Juyawa yayi yaga tana shafa man turare a wuyarta daga ita towel domin ya bata baya. Mikewa yayi. Ya nufi bayanta, tare da sumbatar bayan, yana lasar dokin wuyarta. Hannunshi ya kai ya rungume, kirjinta yana lasar wuyarta. Cikin wani irin bala’in kauna yana yi yana matsa na fulaninta da yake zubda ruwa, kamar a na tatsarsu. Juyar da ita yayi ya kai bakinshi yana shanyewa.

Tabbas ta yarda yaye biyu zata yi, bayan ta yaye Yaran Malik, tana bukatar lokaci domin Yaye Malik din ma, domin kuwa shima Baby ya koma. Yana ganawa ya koma jikin bedwall din, yana kallonta irin dirty look ɗin nan, kallonshi tayi a kasalance. Sauka tayi a gadon, ta nufi wurin kayansu.

Bude akwatinta tayi ta cire wasu dankwalayen abaya, tazo ta daure hannuwanshi, sannan ta nufe shi tana kallon fuskarshi, wato bai gama tantance abin da zata aikata ba, sai jin yarinyar nan yayi a wata duniyar, da sai da ya sake ihu. D’ago kai tayi tana murmushi. “Kana mamaki ba? Sai na fanshe kukan da ka sani babu iyaka!”
Sannan yar albarka, ta shiga cinye tsohon yan uku. Ai dauke wuta yayi yana faɗin. “Kyale ni haka, bar ni Zainab. Bar ni haka yar kunama.” (🙊🙈🤔🤣🤭) Yar kunama ta cinye dattijo dai, sannan ta koma ta zauna ta shiga aikin arziki.
“Da dai nasan baki jin magana amma rashin jinki na yanzu kan rashin jinki ya wuce tunanin tsohon mutum irina, kyale ni da tsufana yarinya!”
Hannunta ta kai ta kunce daurin hannunshi, ya matseta da hannu daya, sanan ta kunce dayar, ya wani juyar da ita. Ya shiga gaya mata labarinshi sala-sala. Sinki-sinki.
Daki-daki, daya bayan daya. Cikin nutsuwa da kulawa yake gaya mata waye shi waye ya bashi damar tsayawa a yau, gaskiya ta gurzu a hannunshi, shima tsinannen zazzabin guduwa yayi ya barta da Malik dinta. Amma ina sai da Malik ta ga tayi wani irin laushi, sannan ya kyaleta.
Ajiyar zuciya take tana jin kamar an gama, mata dukar tsiya a jikinta. Kallonta yake kamar zai cinyeta.”Sannun jinki!” Lumshe idanunshi yayi yana faɗin. “Sannun Baby girl…….
Wadannan ma’aurata zasu lalata min guntun tarbiyyar da Mamana ta min. Barka da Maulidi yan uwa da abokan arziki, tow ni dai zan tafi kallon Maulidi 😂🙊🙈 Mu hadu gobe ko!🤗❤️🤩🥰 Team one love, Rahmah tana jiran Malik a can fa. Ya labarin Shatima da Lalla Salmah, ina Nadrah 🙄🤔k
*Arewabooks iya book 2 da three*
*Assalamu alaikum……! Guys wannan littafin na kudi ne! 500₦ normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A’ishah. +227 84 50 64 76 500*
[9/28, 10:26 AM] Yan Mata:

 

 

 

 

Leave a Reply

Back to top button