Cinikin Rai Book 2Hausa Novels

Cinikin Rai Book 2 Page 48

Sponsored Links

48- “Kada na kuma ganinka da kanwar Matata, idan ba haka ba sai na bala’in sab’a maka.” “Amma Malik muna son juna, ban ga dalilin da zai saka ka dauki zafi haka ba, Hafsah ko ban auri Ummi ba, dole wata rana zan ga wata ina so gara ta bani hadinka mu zauna lafiya, domin aure kan zanyi shi.” Ya faɗa yana kallon Malik. “Ba zaka saka Hafsah ta tsane mu ba, ta ga mun mata rashin adalci ba, na haɗaka da Allah ka tashi ka tafi, ita Ummin zan mai da ita garinsu.”

Sosai Malik ya dauki zafi ainun, domin yafi Hafsah daukar zafi, koda ya shiga ya kira Zeeno ya ce mata. “Hafsah ta fito su tafi.” Ba musu ta fito suka tafi, ya koma dakin ya zauna yana kallon madubi. Zama tayi kusa da shi, tana faɗin. “lafiya ka zauna haka?” “Lafiya lau, auren Hafsah yana da matsala idan na cire matsalar rabi mune muka haifar mata da shi.”
“Ban gane ba? Kamar ya?” Gyara zama yayi yana kallonta, sannan ya ce mata. “Misali a saka ki a matsayin Hafsah. Ita Hafsah a matsayinki, sai ta kawo yar Uwarta gidan nan ta ganni tana so, ya zaki ji bayan kin kama ni, ina waya da kanwar Hafsah.
Ya zaki ji idan har na kasance kamar Elbashir, domin ina son Kanwar Hafsah, nasan ba kowa zai gane yanayin ba. Amma ke zaki fi gane yanayin. ” Kana nufin Elbashir yana soyayya da Ummi kenan?”
Gyara zama yayi ya riko hannunta, yana murzawa, “adalci daya da zamu yi mata, yana hannunki, duk yadda kika ce zan tsaya kuma zan saurare ki.”
Kura mishi idanu tayi, sannan ta ce mishi.
“Ban san yaushe suka fara soyayya ba, sannan ban san yaushe har wannan al’amarin ba, idan na bari aka cigaba da haka gidan Hafsah ya kama da wuta, wanda nice Sanadi. Don haka nice zan dauki duk wani matakin da ya da ce, idan na jira sai ta zo ban kyautawa kaina ba, domin zai iya kiranta ya gaya mata, gara na je na kirata da kaina.”
“Ki bari tazo da kanta, ba zai gaya mata ba.”
Idan ranta ya kai dubu ya b’aci, asalima kamar zata fashe dama ga ciki shi niman rigima yake balle kuma, an samu. Haka tayi hakuri ko dan matsawa da suke yi na safe Malik, bai samu ba domin baki daya bata da walwala. Shima kuma tunda yaga haka ya bai ja da nisa ba, ya kyaleta.

Wurin karfe bakwai saura Ummin ta shigo, bayan ta ajiye abincin karyawansu. “Mommy Ina kwana?” Ta gaida Zeeno wacce ta fito sanye da doguwar riga.
“Lafiya lau, bani wayarki zan dauki wani number ne!” Mika mata tayi, domin ta shirya zata tafi school ne. “Meye code din wayar?”
“Sunana!”
Sakawa Zenobia tayi ta shiga, wayar ta fara dube dube, kafin ta gama abin da zata dauka. Ta kalli Ummin da take can gefe.
“Ina ga zan gayawa Daadi kawai ya mai daki, Nigeria ki koma can kiyi karatu zai fi zaman lafiya sama da zamanki anan!”
Zubewa tayi akan gwiwarta, ta rarrafo gaban Zeeno. “Don Allah ki rufa min asiri, wallahi shi yake ya bina, amma na rantse da Allah bana sonshi, domin na ji labarin kawarki ce tun na yarinta, wallahi na daina kula shi, shi ne yaƙe ta kirana kome dare. Na rantse da Allah Aunty Zeeno ban ce ina sonshi ba.”
“Me yasa baki gaya min tun farko ba? Me yasa kika ja bakinki shiru?” Yadda Zeeno ta balbaleta da faɗa, ta ji kamar ta rufe ta da duka, ko Malik da yake cikin dakinshi, sai da ya fito ya same su. Riko hannun Zeeno yayi ya tura ta dakinsu, sannan ya fito ya same ta, yana kallon yadda take kuka. “Muje na kai ki makaranta” ba musu ta mike tana kuka, tare da kallon kofar dakin Zeeno. Haka ya kaita makarantar bayan ya gaya musu dalilin da yasa ta makara, sannan ya juya ya koma. Zama yayi yana kallon yadda take mita. “Kiyi hakuri, ta gaya miki gaskiya ai!”
“Gani zata yi kamar cin amanarta nake son yi, shi yasa nake ganin kanwata.” Rike hannunta yayi yana faɗin. “Duk wanda ya ce haka, bai miki adalci ba. Domin nasan wacece ke!”
“Idan kai kasan haka, ita ba zata san haka ba.” Murmushi yayi yana faɗin zata fahimce ki. ” D’aga rigar jikinta, ya sumbaci cikinta. Ture kanshi tayi tana faɗin, ” ina zaka kai da ka daina aiki?” “Dole na fita tunda ina bawan mace, zan tafi kwadago.”
“Ikon Allah, kamfanonin fa?” “Dole na duba su, ko zan barsu a hannun wasu ne? Ina son Yarana su huta, su mori wahalar kakaninsu ” ya fada yana tsare ta da idanu.
“Ai shikenan!”
Sumbatar goshinta yayi yana faɗin. “Bari na karya, sai na tafi wurin aikin!”
“Ok” ta fada tana nufar waje, yana murmushi yadda take tafiya. Rungume ta yayi suka tsaya. “Please tsaya haka, bani ba a dawo Lafiya!”
“Aikin ?”
“Idan na koshi zan yi, yanzu kuwa taimaka min, domin tsufa zai kama ni.”
“Wannan abin na fara gajiya fa!” Kamar va zata barshi ba, kafin kuma ta shiga sumbatar bakinshi. A hankali ya zuge zip din rigar ya fadi kasa. Yana kallon yadda take kara tsawo, dan sunkuyar da kai yayi yana sumbatarta.
Bakinshi ya kai kunnenta, yana faɗin. “Come and ride me!” Ware idanu tayi, zata girgiza kai, kamar ba zata iya ba, domin bata taɓa yi ba, domin bata gane kan ta hau kanshi ba. Ai kuwa wannan karon ba karamin yanayi ya shiga ba, domin kuwa abin da take kafin ta isa abinda yake bukata, sai da ya kusan sumewa. Wato lokacin da ta hau dokin kuwa, yadda take abin ba karamin gigita mishi lissafi tayi ba,

Hannunshi baki daya riƙe da kugunta, yana sake wani nishi yana lumshe idanunshi, domin shi yasan adali yadda yake ji, yadda take sauri-sauri yasa shi juyarda ita, ya sakar mata da wani irin karfi, zare idanu tayi domin har mararta sai da ya amsa, kamar zata yi kuka take rike shi. Bai san yadda take ji ba, domin shi dadi yake kwasa, sai da yayi yayi kamar zai dawwama akanta. Zufa take yi tana jin mararta kamar zai fashe da zafi. “Malik! Sauka marana da cikina da ciwo.” Bai saurare ta, domin kuwa baya jin ta sai da ya samu nutsuwa sosai. Kafin ya janye a jikinta. Janyota yayi yana shafa bayanta. Yana janyewa daga jikinta, ta nime ciwon ta rasa.
Sai barcin da yayi gaba da ita, haka ta shirya ya barta ya tafi aikinshi. Ance baya bata kaɗan. Yana barin gidan ko awa guda ba ayi ba, taji kamar ta jike jabga, ga ciwon mara bude idanu tayi tana kallon agogon dakin. Da mamaki take jin yadda jikinta. A hankali. Ta janye grey duvet cover ɗin da ya rufa mata, jin ruwa me dumi a jikinta yana fita, yasa ta wurgi da duvet din. Jini ta gani. Ta koma ta kwanta tana jin wani irin bala’in ciwon kai. Wayarta da yake side bed, ta janyo ta lallubi number shi. Kamar zata yi kuka, ta ce miishi. “kazo ka kai ni asibiti ina ganin bari zanyi!” Ta faɗa tana jin kamar zata sake kuka me karfi, “gani naj zuwa!” Ko minti biyar ba ayi ba, Ammyn ta shigo, ita da Wahiba da bata da class. Suka shiga, domin suna gama wayar ya kira Ammyn ya gaya mata, da taimakon Allah suka taimaka mata, ta shirya amma kafin su gama shirin ta suma sai biyu, domin jini ne yake zuba,

Kafin wani lokaci sun rud’e, haka yazo ya samesu. Suka nufi asibitin shi, anan akan kwantar da ita, ana ƙoƙarin tsayar da jinin. Sai dai kuma cikin ya zuba, tun jin ciwon zasu iya hikimar tsayar da shi. Domin itama mahaifarta bai da kwari. Fitowa Dr Wardah tayi tana faɗin. “Sir! Ana bukatar jini.”
“Ok muje diba.”
Asalin office dinshi, na cikin asibitin ya je aka zo dibi jinin ya kwanta. Ya huta, a nan dakin ya cigaba da hutawa har Elbashir ya zo. Ya kalle shi, “Malik taya haka ya faru?”
“Wallahi naji tana ce min, ciwo ciki da mararta, ban san yadda zan kare kaina ba domin wallahi kuwa zata iya daukar hakan a matsayin rashin adalci.”
“In sha Allah, babu abin da zai faru.” Sau dare suka bar dakin ya tafi dakin da take. Ya samu bata farka ba. Haka ya gama ya dawo gida, yau a wurin shi Yaran suka kwana, domin Ammyn tana asibitin.
Washi gari ta farka da safe, tana kallon dakin abin da ya faru ya dawo mata.

“Sannun Baby Girl!” Ya fada yana d’agota. “Ban daki zan shiga!” “Tow bari ba kira miki nurse!” Fita yayi can sai gashi da nurse aka cire mata karin ruwan sannan, ta shiga ban daki da taimakon shi. “Ammyn ci abincinki, bari na karasa aikin.” Haka ya taimaka mata har a ban dakin tayi wanka, da ruwan dumi. Sannan ya fito ya dauki mata pant da pad, ya kai mata ta saka sannan ya koma ta daukota. Ya ajiye ta a bakin gadon. “Sannu kinji!” Ya faɗa yana kallon yadda take yatsina fuska. “ciwon ciki ko?” Ammyn ta tambaye ta. “Eh Ammy amma da sauki.” Ta faɗa tana murmushi. Abincin me zafi ya zuba mata yana faɗin. “kici sosai, kuma dumin domin ya gasa miki gurbin da ya zauna.”
Ture shi tayi, ammyn tayi kamae bata gansu ba.
Murmushi yayi yana faɗin. “sannu!” Haka ta ci abincin sosai. Kafin yamma su Ummi da Wahida sunzo, sai dare suka koma da Yara don sun zo da yaran.
Washi gari Hafsah a asibitin ta wuni, sai dare Elbashir ya mai da ita, kwananta uku aka sallameta. Jikinta yayi kyau. Sun dawo da daddare Zulfah ta iso. Tayi kyau ga wani kibar da ta ajiye.

Haka suka wuni, sai dare ta koma gida. Kwananta biyu Jalilah tazo, da kayan gyaran jiki, su da suna tab’a bariki ai sun san kan kowani namiji, don haka ya shiga gyara yarta, ciki da waje, taba kara gurje fatarta tana mara mata huduba. A gidan Ammyn ake gyaran kafin kice me jikin Zeeno yayi kyau, ya kara laushi da taushi.

Sai da ta samu wata guda, domin cewa tayi bata daina ganin jini ba, jin haka shima Malik ya shiga busy domin tafiye-tafiye yake yi, baya nan baya can. Abin ya mata dad’i, kwananta arba’in da biyar, ya dawo daga wata tafiyar da yayi,. Domin lokacin za ayi bikin Ababas da hidima dama karanta ake son ta kammala. Tunda Malik ya ga Zeeno hankalinshi yayi mugun tashi, gashi duk inda ta wuce sai ya bita da idanu. Kafin kace me tuni ya kasa ya tsare, sai da ya wuce da ita dakinshi, Yaren daya ne, amma na yau sai da ya wuce tunaninshi.

Dayawa wasu mazan suna son mace me budadden idanu, haka yasa baki daya Malik yake son Jalilah tana jan Zeeno a jikinta, domin ta haka ne kawai zai more, kuma a kwanakin da ya dawo har ga Allah Zeeno ta zama karuwar da yake bukata, ai kuwa idanunta tar. Sai ma wani iyayi da rawan kai take mishi. Haka ba karamin dadi yake mishi ba.
*Arewabooks iya book 2*
*Assalamu alaikum……! Guys wannan littafin na kudi ne! 500₦ normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A’ishah. +227 84 50 64 76 500*
[9/30, 9:16 PM] Yan Mata:

 

Leave a Reply

Back to top button