Facebook tips

KO. KASAN YADDA AKE GYARA SUNA A FACEBOOK.

Sponsored Links

 Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .

 Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.

                       Gabatarwa 

Daga naku 

musa s zage

     YADDA AKE GYARA SUNA – A FACEBOOK.

1- Da farko zaka bude facebook Account naka sai ka shi ga waccen alamar ta gefe.

2- sai kai click din satting .

3- sai click da wanan alamar dai 

4-sa kaje ka sake sunan da kake so kasa.

5- sai ka shi ga kasa ka passoword naka /ki A cikin sa . shi kenan .

Amafa chanja suna yakan dauki lokaci musanman ace mutum ya taba chanjawa A baya wani sai bayan wata biyu zasu baka damar chanjawa ga wani kuma wata daya ma yadan gata ga yadda sukai updating na ka’idojin su.
Anan zamu tsaya.

          
                   Domin karin bayani

Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu,

  Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode. 

written by ceo 
       Page
 musa s zage 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button