fasaha

[ YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR 100GB NA MEMORY A WAYAR KA ]

Sponsored Links

 Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .

Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.

                        Gabatarwa 

Daga naku 

musa s zage

  Wanan manhajar zata baka damar ajiye abubuwan ka da ka ke so  a cikin ta koda yaushe zaka iya ajiye wa.

Amma fa sai kanda data domin harkar ta data ce kawai , zasu baka damar idan kai register da su .

Za shi ga (sing up ) sai kasa ka E mail naka/ki acikin sa da kuma password da zakai amfani da shi wajen shiga cikin  wannan site din .

Shi kenan 

            GA MAI SAN YIN REGISTER TO

             DANA NAN DOMIN RIGESTER

     GA MAI SAN DAKO APPLICATION DIN 

                          DANA NAN

Watching Video Niow


To jama’a  anan zamu diga aya sai ko taremu a wasu shirye -shirye na mu su zuwa Wanda zasu baya ni akan yanda ake amfani da shi wannan App.

writing by CEO page

     musa s zage

Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 

Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.

   Ga mai Neman Karin bayani ko shawara  sai ya tuntubemu kamar haka: 08135986732.

Leave a Reply

Back to top button