fasaha

ABUBUWAN DA YAKAMATA KA SANI IN ZAKA SIYI WAYA.

Sponsored Links

        

         WASU DAGA ABUBUWAN DA YAKA MATA KA SANI IN ZAKA SIYI WAYA.

Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .

 Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.

                       Gabatarwa 

Daga naku 

musa s zage

Waya. Ita dai ya dan gata da karfin tatalin arkin ka da ke da shi .

           Mahiman Abubuwan da ake sune:-

1-   RAM /ROM- kowa nasan ya sami waya mai babban memory /Ram.

2-  CAMERA- Na daya daga cikin abin da ake so.

3-  BATTERY- ina san samu ne kasami mai babban batiri saboda zaifi dadewa kana aiki da shi.

4- OSAndroid 12, OriginOS- version na da mahiman ci a waya saboda aikwai App din da bazai ba sai a babban versoin shi ya sa.

5- 5- NETWORK – Gaskiya anfi san a sami network kamar 3G/4G lite .

6- COMPNAY- in san samu ne kasa mi fitacen kamfani da zaka siyi wayar ka dan kada ta sami matsala ka kasa samun kayan gyaran ta cikin sau ki.

                      Domin karin bayani

Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu,

  Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode. 

written by ceo 

       Page

 musa s zage 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button