Hausa NovelsMai Maganin Mata Hausa Novel

Mai Maganin Mata 17

Sponsored Links

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*yau bamu da wutane wlh yasa akaji shuru*

*17*

ƴar chadi ƙasa tai da kai kunyar duniya tabi ta isheta yayinda fareeda ke kallon kowa cikinsu cikin yanayi na tashin hankali da ƙyar bakinta ya buɗe tace tana kallon fadeela.

“nufinki mijinki bashi yaganni yace yana soba kenan,dama shirinku akaina kenan in haihu ku koreni?”ta faɗi hawaye na biyo idanunta.

Turo ɗankwali gaba fadeela tayi sannan tace”ƙwarai ma kuwa,yarinya,ni na aurowa mijina ke,shiyasa nabashi hutun amarci me yawa dan kiyi kiyi kisamu cikin ki barmin gidana”

Da gudu fareeda ta ƙarasa gaban labeeb tace”da gaske ne duk wannan abin data faɗi anyi hakan?!nace maka anyi da gaske duk wannan?!!!”ta faɗi cikin ƙaraji.

Hannunta ya ruƙo yace a tausashe”amma ay ina sonki ni bada waccan niyyar na aurokiba tun ganin farko da nai miki”

“Ƙarya wlh baka sona, yaudarace yau ko Allah ya toni asirinku,wlh minti goma bazan ƙarayi a gidannan ba,zamanmu yazo ƙarshe”tana kaiwa nan ta dubi mahaifiyarta tace “sekizo mu tafi liƙin da kikayi ya ɓalle,kin maidani mara mutunci a inda yakamata ace nafi komai mutunci,mama kizo mu wuce”ta faɗi tana janyo hannun mamanta.

Fincikota yayi da ƙarfi yace”ke kina da hankali kuwa,da aurenane zaki fita bada izinina ba?koko ni kin taɓa ji ko ganin na wulaƙantaki?karki haka muna zaune lafiya karki kawo ruɗani dan Allah”ya faɗi cikin sigar ratrashi.

“dama ka dena wahal da kanka wainnan tatsuniyoyin nanaka sun dena ayki agurina”tana kaiwa nan ta ƙwace tai gaba abunta ….

Fadeela kojikint ji take kamar ta taka da rawa sabida daɗin dayaji.

Haka ƴar chadi ta mara mata baya suka fice dan fareeda tuini tayi gaba.

Fadeela shewa tasa tace a wsƙe”anzo cin banxa banxa bata samu ba,sai atashi aje gida”

“Zo mu bar nan fadeela dan Allah kidinga sawa zuciyarki haƙuri don Allah”cewar murja tana janta.

ba musu tabi murjar abaya suka fice shiko ya rasa me zeyi ya huce takaicin abun zama yayi kawai yana nushin iska.

Watakan inya fahimta surukarsace tasa ya auri ƴarta da nufin ya yaudari uwargidansa kenan bayan ta gama sa fadeela rasa kusan rabimn imaninta!kai ina dole nayi bincike akan hakan.”ya faɗi kamar ana kallonsa.

********

Itako fareeda tunda suka fita take kuka na baƙin vikin mahaifiyarta taja mata abun kunga.

Ƴar chadi tun tana bata haƙuri har tayi shuru tasa mata ido suka isa inda zasuje

Koda suka isa ɗakinta tashige da gudu tana kuka ta kullo kanta.

.

 

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044

Leave a Reply

Back to top button