Hausa NovelsMai Maganin Mata Hausa Novel

Mai Maganin Mata 16

Sponsored Links

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*yau bamu da wutane wlh yasa akaji shuru*

*16*

Fadeela da faraarta tazo ta buɗe ƙofar dan zatonta murjace ta ƙaraso dan sunyi da ita zata zo yau .

Ganin ƴar chadi tsaye abakin ƙofa ɗauke da troley sosai abin yaba fadeela mamaki,

“ƴar chadi dama kinsan gidana ne kikazo ba tare da munyi wayaba?”cewar fadeela cike da mamaki.

Ɗan sosa kai tayi gamida sunkuyar dakai ƙasa tana kame kame.

Kamar a mafarki fareeda ta hau saman ɓangarenta ta hangi mahaifiyar tata ta window tsaye gaban kishiyarta.

Da sauri ta sakko dan ta fahimci bata gane ɓangaren nata bane yasa taje can.tana ƙarasowa ta rungumeta ta baya tana faɗin”oyoyo mamana kinsha hanya sannu da zuwa,ay ga sashin ƴar taki can ba nan bane mama”cewar fareeda cike da shauƙin ganin mahaifiyartata.

A sanyaye fadeela tace,”wai amarya wannan bioligical mum ɗinkice?”tayi tambayar batare datasan ta fito daga bakinta ba.

Kallon uku saura kwata fareeda tai mata sannan tace”ke bakiga kama ba,to uwatace mahaifiya”ta ƙarasa maganar cike da tsiwa.

“kan ubancan kayyasa yau akwai bura uba agidannan lallai yau alƙiyamar ku ta tsaya,ƴar chadi ni zakici amana?lallai kinyi ganganci.kuma daga kaina kingama”cewar fadeela batare da tsoron komaiba.

Da sauri fareeda tashiga tsakaninsu tace”ke malama ki iya bakinki wannan mahaifiyatace amanarki tame tace bacin ke kikace mijinki ya ganni yana so aka mana aure,ki iya bakinki”

Zazzafan marin da fadeela ta ɗauketa dashine yasata yin shuru, ba tare data shirya ba.

Shigowar murja gidan ne yakai hankalinsu gurin.da sauri ta ƙarasa dan fadeelar ta cakumo wiyan ƴar chadi zata fara duka dan bata ɗaukar reni.

Da sauri murja ta shiga ta rabasu,ayko da sauri fareeda taja uwarta suka bar gurin yayin da fadeela keta ƙoƙarin san kamosu.

“murja kibarni in kashe waccen laananniyar matar ta cuceni cuta ta har abada murja kibarni”ta faɗi tana ƙoƙarin kwacewa.

Shigowar labeeb gidan sosai murja taji daɗi dan fadeelar ta kusa fin ƙarfinta ta ƙwace taje ta samesu.

Shiko tun da suka fara ne,megadi ya kirashi a waya shine dalilin dawowarshi.

Da sauri ya riƙe fadeelar yana faɗin”lafiyarki ƙalau kuwa fadeela meye ya haɗaku?”

“Kamuje site ɗin amaryarka acanne zanyi bayani inba haka ba wlh komai ze iya faruwa”ta faɗi cikin ƙarajin da dole labeeb ya riƙeta suka nufi part ɗin fareeda.

Da ƙyar fareeda ta buɗe ƙofar shima saida taji muryar labeeb.

Suna shiga ƴar chadi tai ƙasa da idanu alamun jin kunya,itako fadeela ko ajikinta dan d boss lady ce,tace”baby wannan dusar awarar da muke faɗa akai kaga matar data dinga bani kenan ina sawa amazaunin zamu zauna lfy dakai ,baby wannan matar itace ta bani shawawr insaka ka ƙaro aure musamu haihuwa semu kori amaryar,baby wannan itace komai wlh itace ta cuceni ta aurama ƴarta data jima dayin kwanta.”ta ƙarasa maganar hawaye na biyo idanunta.
.

 

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044

Leave a Reply

Back to top button