Hausa NovelsMai Maganin Mata Hausa Novel

Mai Maganin Mata 20

Sponsored Links

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

 

*20*

A falo suke fadeela tayi ɗaiɗai akan carpet shikuma yana mata tausa hajiya ta turo ƙofar falon ta shigo.

Da sauri suka waiga dan ganin waye yay musu wannan karan tsaye,ganin hajiyace da sauri dukansu suka miƙe,kowa na ɗan gyara suturar jikinshi

“kade yi asara wallahi labeeb,kadiba kaga yadda yarinyar nan ta maisheka wani soko wanda besan me yakeyiba kazauna kana ta mata tausa”cewar hajiya cikin fushi.

Ɗan rusunawa fadeela tayi tana sosa ƙeya tace”hajiya kiyi haƙuri bazaa sake ba”

“Dalla yimin shuru munafuka,kin kori yarinyar mutane, kin vaje agida ke game miji to wlh makircinki kankai ze ƙare,baki isa ki hanamin ɗa ƙara aureba wlh”

“Dan Allah hajiya kiyi haƙuri dan Allah fadeela ba saar kibace ki dena zantuka nan da ita,”cewar labeeb a sanyaye.

“yimun shuru shanyayyaye kawai ay dole kace haka,to ni ba zama yakawoni gidan ku ba wlh tun muna shaida juna ka kama hanyar kano kaje kazo da matarka banason iskancin banza”ta faɗi kamar zata dakeshi.

“hajiya dama bani na koreta ba dakanta ta tafi,dan haka hajiya dan ta gane tayi kuskure kibarta ta dawo ita kaɗai base najeba,dan tsawon satin nan guda inada meating wlh hajiya.”Ya faɗi ba tare da yaji tsoron komai ba.

Shuru hajiya tayi na ƴan daƙiƙu,sannan ta dubeshi tace” kuma bazata ƙara sati agidan nasuba zansa mahaifiyarta ta dawo da ita tunda an zama ɗaya kai kuma ka turamusu kuɗi wadatacce daze kawosu gida.”

“Duk yadda kikace hajiya”ya faɗi yana sosa kai.

Tsaki tayi ta juya ta fice daga gidan ba tare data kalli inda suke ba.

Tana fita labeeb ya kamo fadeela wacce tun ɗazu take ɓoye hawaye,ayko yana ruƙota ta faɗa jikinshi tana kuka take faɗin”prince bansan me yasa hajiya bata sona ba haihuwa bani na hana kaina ba,prince kaimata bayani wlh ni ina sonta tunda ta haifamin kai ka bata haƙuri komai ikon Allah ne”ta faɗi cikin matsanancin kuka.

rarrashinta yayi sosai sannan ta saki ranta suke fige furan ƙauna.

 

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044.

Leave a Reply

Back to top button