fasaha

[Gmail Account] Yadda Ake Bude Gmail Account 2023.

Sponsored Links

 

 Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .

Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.
                       Gabatarwa 
Daga naku 
musa s zage

Yadda Ake Bude Gmail Account 

Step 1: Abu na farko da zaka farayi shine idan zaka bude gmail account zaka shiga cikin browser dinka zaka saka wannan address din www.gmail.com bayanka gama saka wannan address din zaka danna Search kana dannawa zai bude maka wani shafi kamar haka.

Step 2: Abu na biyu da zaka karayi shine bayan ya bude maka daga kasa zakaga wani blue din rubutu ansa Create Account saika danna shi kana dannawa zai nuna maka wasu rubutu guda biyu na farko ansa For myself na biyu kuma ansa To manage my business saika shiga na farka.

Step 3: Abu na uku da zaka karayi shine idan kashiga For myself zai baka damar kasaka sunanka da sunan mahaifi amma ya danganta da wana irin suna zakayi amfani, a kasa kuma zai baka damar kasaka Username din da kakeso gmail account dinka zama, a kasa kuma zai baka damar kasaka Password din da kakeso, bayanka gama a gefe zakaga wani blue din rubutu ansa Next saika danna shi.

Step 4: Abu na hudu da zaka karayi shine bayanka danna Next zai bude maka wani shafi wanda zai ce kasaka Lambar wayarka kana sakawa da akwai wani blue din rubutu ansa Next saika danna shi. Bayanka danna zaka jira su turomaka Verification Code guda shida idan sun turomaka zaka saka shi, Kana sakawa da akwai wani blue din rubutu ansa Verify saika danna shi.

Step 5: Abu na biyar da zaka karayi shine bayanka danna Verify zai baka damar kasaka shekarun haihuwarka kana sakawa daga kasa zai baka damar kazabi idan Namijine kai saika saka Male idan kuma Macace ce saita saka Female bayanka gama saka wadannan abubuwa saika danna Next bayanka danna zai kawo ka wani shafin kamar haka.

Step 6: Abu na shida da zaka karayi shine bayanka danna Next zai baka wasu rubutu a kasa daya ansa Skip daya kuma ansa Yes I’m in acikin wadannan abubuwa zaka iya danna kowanne daga cikinsu, kana dannawa zai dada baka wani rubutu ansa I Agree kana danna I Agree shikenan ka bude Gmail Account.

Ku Kasance Da Musa S zage A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, 

Leave a Reply

Back to top button