Labarai

SABAN: TSARIN LAMBOBIN BAI-ƊAYA NA HUKUMAR SADARWA TA ƘASA ZA SU FARA AIKI A NAJERIYA.

Sponsored Links


 

DAGA YAU TSARIN LAMBOBIN BAI-ƊAYA NA HUKUMAR SADARWA TA ƘASA ZA SU FARA AIKI A NAJERIYA. 


Lambobin Da Ake Amfani Da Su Domin Saka Kuɗi, Duba Kuɗi Da Sauran Su Na Kamfanonin Sadarwa irin su MTN, AIRTEL, GLO, 9MOBILE Da Sauransu Zasu Daina Aiki Daga Yau Laraba 17/Mayu/2023 Domin Bin Sabon Tsarin Hukumar Sadarwa Ta Ƙasa Wato NCC. 

Daga Yanzu Zaku Iya Duba Waɗannan Abubuwan Daga Ƙasa Akowanne Irin Layi Kuke Da Shi. 


Call Center 300


Rancen Kudi ko Data *303#


Tsayar da kowane irin Tsari da ka shiga *305#


Duba Account Balance (Asusu) *310#


Sa Airtime (Kati) *311*Num#


Siyan Data’r Kamfani *312# 


Tura Kuɗi Ko Tura Data *321# 


Duba Data Balance *323#


NIN Link 996


Do Not Disturb (DND) 2442.


Wannan Sabbin Tsarin Sunayi A Kowanne Layi Idan Kana Aiki Dashi A Najeriya ✅

A Tura Zuwaga Ƴan Uwa Saboda Suma Su Ƙaru.

✍️Post by Faisal Sadauki Jos.

Leave a Reply

Back to top button