Jamb

Yadda Zaka Sami Sakon Jamb Profile Code a Sawwake 2022

Sponsored Links

Yadda Zaka Sami Sakon Jamb Profile Code a Sawwake 2021

A shekarun baya hukumar JAMB nayin amfani Lambar wayar da aka yiwa rijista domin turo da JAMB Profile Code, saidai a wannan shekarar abin ya canza inda yakoma sai da lambar wayar da Dalibi yayi amfani wajen yin NIN (National Identification Number).

JAMB profile code shine mataki na fari kafin dalibi yakai ga yin rijistar Jamb kamar yadda aka saba a ko wace shekara, saidai kuma ko wace shekarar akan sami tsaiko wajen samun JAMB profile code din akan lokaci inda hakan kan faru ne sakamakon tangardar na’ura.

Yadda ake tura sakon JAMB Profile Code:

  1. Za’a bude wajen tura sako na SMS
  2. Sai a rubuta NIN sai a danna space guda daya sai a rubuta NIN number, sai tura izuwa wannan Number 55019 (E.g NIN 1234567890 Send to 55019)
  3. Bayan an tura wannan sako hukmar JAMB zata turo da sakon JAMB Profile Code wanda zai baka damar zuwa Center ta JAMB ko kuma Banki mafi kusa dakai domin sayan. 

NOTE: JAMB Profile Code yafi saurin zuwa idan anyi amfani da Layikan waya na Glo da MTN.

Leave a Reply

Back to top button