GUZIRIN MAI HAILA

GUZIRIN MAI HAILA KASHI NA DAYA

Sponsored Links

 ABUBUWAN DA LITTAFIN YA KUNSA KAMAR HAKA:-

1 GABATARWA

2 BAYANIN JININ AL’ADA ASAUKAKE

3 MATA SUN KASU KASHI HUDU

4 IDAN JINI YANA WASA

5 ABUBUWAN DA HAILA TAKE HANAWA

6 ABINDA MAI HAILA ZATA KULA DASHI

7 ALAMAR DAUKEWAR JININ AL’ADA

8 LOKUTAN DA SALLAH TAKE WAJABA GA MAI HAILA TA RAMA.

9 LITTAFAN DA AKAI NAZARI ACIKIN SU.

                 1 GABATARWA

      Da sunan Allah mai rahama mai jinkai.
Tsira da Amincin Allah sutabbata ga wanda Allah ya saukarawa da ayoyin HAILA, bayan haka.
Dalilin wannan litafi mai suna { GUZIRIN MAI HAILA} shine :-

     Da yawa daga dalibunmu na Islamiyya dana makarantun matan aure da unguwar zage, da wasu makarantun da nake koyarwa. suna yawan yin tambaya akan jini Al’ada, shine naga ya kamata iniyi karambani domin dalibai su amfana dashi, Ina fatan duk wanda ya mallaki wannan littafi ya amfana dashi to yai min Addu’a kuma duk wanda yaga gyara to ya gyaramin. Allah ya amfanar damu baki daya, saboda {Annabin Rahamaï·º}.
    in Allah ya yadda zamu dura a inda aka tsaya a kashi na biyu.

DAGA DALIBINKU
MUSA s Zage.

Leave a Reply

Back to top button