fasaha

YADDA AKE SAWA BROADCAST SUNA NA WHATAPP. BY MSZ.

Sponsored Links

Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka 

 Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.

               Gabatarwa 

Daga naku 

  musa s zage

     YADDA AKE SAWA BROADCAST SUNA 

1- Da farko zaka dana saban broadcast da kariga ka yi.

2- Sai ka shiga broadcast list info.
3- zai baka damar saka sunan da zaga ne shi da shi .

                       Domin karin bayani
Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 

Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.
written by ceo
       Page 
Musa s zage
   

Leave a Reply

Back to top button