ELECTION INEC

Hukumar zaɓe ta bayyana Abba Kabir Yusuf na Jami’yyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaɓen Gwamnan Kano.

Sponsored Links

Alƙaluman da hukumar zaben Najeriya INEC ta tattara sun nuna cewa Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP ya kama hanyar samun nasarar zama gwamnan Kano.

Ƙaramar hukuma ta ƙarshe da aka bayyana ita ce Dala, wacce sai da aka tura jami’an tsaro na musamman domin taho da sakamakon, saboda matsalar tashin hankali.
Ga yadda sakamakon na baya-bayannan nan ya kasance

 Yadda Suka gudanar Da Sallah A INEC : Yayin da Kwankwaso ke gabatar da sallan Asubahi a kofan hukumar zabe ta INEC don jiran sakamakon zaben kujeran Gwamnan jihar Kano.

Kwankwaso da tawagar al’umman jihar Kano sun kwashe daren jiya suna bi da rakiyar akwatunan sakamakon zaben su don ba su kariya da kuma kai su cibiyar tattara sakamakon zabe.

Sakamakon da aka tattara na cibiyar zabe da ke kananan hukumomi dama kafar INEC na yanar gizo ya bayyana Eng Kabir Yusuf na kan gaba da tazarar ƙuri’u sama da dubu dari.

Leave a Reply

Back to top button