fasaha

YADDA AKE HADA BROADCAST A WHATSAPP.

Sponsored Links

 Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .

Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.
                       Gabatarwa 
Daga naku 
musa s zage
 MECECE BROADCAST? 
  Broadcast hanya ce da zata baka damar tura sako cikin sauki ta hanyar Whatpp mai ma kun kai ta tura sako da ɗai da ɗai sai kai amfani da ita.
   Ita dai BROADCAST zaka iya tura wa mafi karanci mutane sama da 250 sako a lokaci daya.
         DOMIN YARDA ZA KA YI GASHI NAN
1- Da farko zaka dana wacen alamar.

2- Sai ka shiga New broadcast.

3- Mataki na kusan karshe, sai ka zaɓi lambar da ka ke so ka turawa.

Shi kenan  
A cikin shirin mu na gaba za muka wo muku Yadda zaka sa wa BROADCAST da ka haɗa sunna.

Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 
Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.
written by ceo
  Page musa
       s      
   zage.  

Leave a Reply

Back to top button