Hausa NovelsMai Maganin Mata Hausa Novel

Mai Maganin Mata 13

Sponsored Links

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

 

*13*

 

“Uwargida sarautar mata,kinjini shuru yau ,ƙanwar takice bata jin daɗi yasa na ɗan zauns inga yanayin jikin”ya faɗi lokacin daya cire hular kanshi ya zauna kan kujerar kusa da ita yana mata murmushi.

Ayko miƙewa tayi kamar kububuwa ta fara magana cikin matsanancin fushi wanda shi kanshi ya tsirata da yanayin nata.

“ashe ka iya ƙarya,wallahi kaji kunya kuma kayi asara,har ni zaka zo kasa agaba da nufin zaka tsara,sanda kake cinta afalonta kayi tunanin akwai me junku agidan,koko mising ɗinta da zakayine yasa kanka ma yafara mance komai?”

Shuru yayi ya rasa inda zesa kansa se yanzu yakejin kunyar abinda ya aykata mata dan lokacin girkinta tun azahar ya shiga amma bezoba ya ɗauka inya mata ƙarya zata yarda ashe taji komai.

“kiyi haƙuri fadeela don Allah sharrin shaiɗanne”ya faɗi a kunyace.

“dama ay inkaji anbaka haƙuri an cuceka ne dan haka kuje kuda Allah wallahi ba wanda zan yafewa acikinku.”

Tana kaiwa nan ta juya zuwa ɗakinta da guduta faɗa kan gado ta rushe da kuka me taɓa zuciya.

Miƙewa yayi jikinshi na rawa,ya bita ɗakin nata,rarrashinta ya shiga yi da kalamai masu daɗi amma taƙi yin shuru.

Hakanne yasa yaje ya kulle ƙofar ɗakin sannan ya dawo cikin ɗakin,rage kayan jikinshi yayi,sannan ya zauna akusa da ƙafarta ya fara mata tafiyar tsutsa tana ɗan ƙwacewa,yasan ta kanta shiyasa be denaba har zuwa lokacin dayaji ta dena ƙoƙarin ƙwace ƙafar.

A hankali ya rabata da zanin jikinta ita yasa hannayen yana fingering ɗinta cikin salo da ƙwarewa ayko tuni ta mance kuka take ta shi kamoshi,shiko ina shima ya kwaɗaitu da ita,haka yaci gaba da jagwalgwala,ƙarshe de shuru kakeji uwar gulma tayi ciki,da uhm se uhm uhm,

Shigar farko da yay mata dagashi har ita saida sukai wata ƴar ƙara,sabida wani maganaɗisun daɗi,da sukaji,ayko nan fa ya ɗauki hanya ɗoɗor beji be gani,har saida ya biya buƙatarshi sannan ya saurara mata.

Saidai me yana kallon saman dick ɗinshi yaga wannan farin abu me kama da dusar awara ajiki take yaji duk ranshi ya ɓaci danshi mutum ne me tsafta da kuma son me tsaftar.

Kallonta yayi fuska ba walwala yace”fadila so nawa zan faɗa miki awara ci ake ba matsi ba,nasha faɗa miki ba abinda zata ƙara miki,kidena sawa kinƙi ko to wlh duk ranar dana kuma gani kinsa bazan kuma kwanciya dakeba gaskiya,dan kar inɗau wani ciwon inje insawa ƴar mutane,inda mu biyune kawai to yanzu akwai wata kinga ko dole adinga kiyayewa”
Wani tsaki taja sannan ta janye jikinta anashi tace”to seme dan kadena kwanciya dani mutuwa zanyi koko rayuwace zan dena,ka daɗe vakayiba,kuma ita ƴar mutanen,ayde sakinta zakayi dan na gaji da zamanta acikin gidannan,dan haka kayi gaggawar sallamarta wlh.”

“Fadeela wai ke meyasa komai akayi dake kike ɗaukarsa da gaske ni da kike gani na ba saki a tsarin rayuwata,kema ban sakekiba taya kike zaton zan saki fareeda,ay abune da baze yiwuba”

Tsananin mamaki fadeela jikinta rawa ya kama tamiƙe tace”kace bazaka saketa ba,labeeb dama hka mukayi dakai?”ta faɗi hawaye na biyo idonta.

“tabbas ba wacce zan saka cikinku sede in mace da kanta ta buƙaci hkan to ba makawa zan mata abinda takeso,dukanku na aureku dan ina sonku ne”

“Wlh ka kira ruwa baka da lema,na rantse da Allah baka isaba,yadda muka tsara haka ze tafi inba haka na maka alƙawarin gigita tunaninka dana munafukar matar taka,mu zuba nidaku.”tana kaiwa nan ta miƙe ta shige toilet,

Batare da damuwar komaiba dan yasan mata akan kishi komai suna faɗi wasu kmasuna aykata abinda yafi hakan,miƙewa yayi shima ya isketa a toilet ɗin,ayko ta haɗe rai be biye mata ba yajata sukayi wankan suka fito,

 

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044

Leave a Reply

Back to top button