Mai Maganin Mata 2
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*
*Zahra Surbajo*
Bisimillahirrahmanirrahim.
*Domin masoyana da basu da kuɗin siyan paid book ɗina,ga wannan tundaga farko har ƙarshenshi free ne kuji daɗinku,Saidai posting ba kamar paid one ba,Allah barmu da masoyanmu na gaskiya ameen*
*In kina group ɗina bakya comments zan cireki*
*2*
“Abida anfa samu matsala maganin nan na raƙumi da aƙala ya kikace inyishi,?oga se complain yake”cewar fadeela.
“matsala wacce iri keda nace miki ki matsi dashi,sannan ki wanke,kinsanfa igiyar aƙalar raƙumi ake haɗa sirrin dashi,inda ake ƙonata akwaɓa maganin”cewar abida daga can ɓangaran
Gyara fadeela tayi sannan tace”to abude beyiba danshi ɗauka ma yayi da awara nayi matsi,se faɗa yake”
“to kibari amiki haɗi na musamman haɗin da zaki tashi kanshi daga ayki gaba ɗaya,”
Faraace ta bayyana afuskar fadeela cikin zumuɗi tace”shi kuma nawane abida?”
‘”50k ne dan har chadi saina shiga na haɗo miki,kedai ki biya kiga ayki dan dashi nake amfani baban su afra yake bina kamar uwarsa”
Wata shewa fadeela tasaki najin daɗi sannan tace “turo acct no ɗinki yanxu zakiji alert ay mu duk abinda ya shafi gado bama wasa dashi”
Dariya abida tayi itama sannan sukai sallama ta tura mata acct ɗun,ayko minti biyu baayiba taji alert.
Ran fadeela fess zaa mata haɗin chadi na musammam,shiyasa takeson abida me maganin mata.
Abida bayan sun gama waya da fadeela miƙewa tayi ta fito tsakar gida,dan ta sallami yaranta da zasu tafi makaranta.
Shigowar babansu afra ne yasata rawar jiki sakamakon rashin ganin annuri afuskarshi.
Da sauri ta tsuguna tana masa barka da shigowa be amsaba yafara magana cikin faɗa”wallahi abida inkikai wasa zamana dake yazo ƙarshe,tunda bakida hankali,akan me zainab zata ayki afra kika hanata zuwa wai makaranta zata,nace ubanwa ke biyan kuɗin makarantar ne,?”ya faɗi yana huci.
Abida ƙasa tayi da kai dan dama tasan tunda taganshi afusacan nan ƴar gwal aka taɓo masa amma munafukar tai lakur aɗaki bata nuna ta kirashi awayaba.
“kayi haƙuri abban afra bazaa kuma ba don Allah”cewar abidan da baban su afra ke binta kamar uwarsa.
Kishiyarta zainab ce ta fito ɗaure da ɗaurin ƙirji kai ba ɗankwali,tana wani yauƙi da karairaya,ta iso gabanshi tana ɗan diddira ƙafa,
A gigice ya kamota jikinshi na rawa yace”me yafaru tawan me aka miku me kikeso?”
“Aski nayi ɗazu bayan ka fita shine na yanke “ta faɗi tana nuna gabanta a shagwaɓe.
A gigice ya kama zanin yana ƙoƙarin kwancewa yagani da sauri ta riƙe ta juya zuwa ɗakinta tana girgiza mazaunai ayko binta yayi abaya kamar bindi suka shige ɗakin.
Suna shiga ta saki zanin ya faɗi,ƙasa,ta haye kan gado,ta ware ƙafa tana shafo haq ɗin ta hannu cikin muryar ɗaukar hankali tace” zofa kaga gurin.”
Jikinshi har karkarwa yake ya isa kan gadon,a hankali yasa hannunsa a kan haq ɗin yace”inane baby”?
Wata ƴar ƙara ta saki tace tana wata sheshsheƙa,”daga ta cikine fa ahhhhsh”
Ƙara dagula masa lissafi tayi,ddan haka ahankali ya zira yatsunsa guda biyu a haq ɗin da inbanda zubar ruwa ba abinda yake.
Gantsarewa tayi gamida kamoshi ya faɗo kanta,ayko manne bakinsu tayi guri guda,inda shiko dama tuni yay odabo sa rigarsa,hajiya kande ko nacan ta cika tam se zillo take,
Besan me yasaba ko hannun zainab ya kama se yaji kamar ya shiɗe dan daɗi bare kuma ta aunasa ay hankalinshi fita yake ajikinshi.
Tuni ya mance da batun duban yanka ya fara yankanta ta koina.
Nanfa kamar kullum suka karaɗe gida da kukan daɗinsu,dake iske abida a inda take.
Wasu hawayene masu zafi ke biyo idanunta jiyo muryar baban su afra na faɗin”zan sume tawan,wayyo Allah karki barni inkika barni mutuwa zanyi,ahhhhh washhhhh huuuuuuhh ahhh”
Kulle kanta tayi a ɗaki ita da ƴaƴanta tana kuka,afra ce ta kalleta tace”mama ke meyasa bakyasa baba kukane,kamar aunty,kullum ke seki ta kuka.”ta faɗi tana share hawayen abidar.
Wata fargaba ce ta kama abida ta gudun lalacewar tarbiyyar ƴaƴanta.
Kasa bata amsa tayi,kawai dai ta share hawayenta gudun suga tana ci gaba da kukan.
Nidake gefe kaina yashiga duhu,to me maganin na fadeela wanne baban afran take nufi,kode wanine daban ba wannan ba.
Kumude je zuwa.
FREE NE HAR ƘARSHE
07044600044