GIRKE GIRKE

{YADDA AKE SUYA HANJI } by msz.

Sponsored Links
DABARUN SARRAFA NAMA* 
(SUYAR HANJI)
Da farko dai zaku zauna dan Allah ki nutsu ki gyara hanjinki ki code kashin dake ciki ki wanke shi akwai wani abu acikin ciki ana ce masa littafi mai shafi shafi.
 To shima sai an kiyaye saboda yana da kashi aciki sosai sannan tunbi shima yanada matsala
both; text-align: center;”> dan haka uwar gida saiki kiyaye bayan kin gyara kin wanke

saiki zuba a dan kwando dan ruwan ya dan tsane
sai ki zuba a kaskon ki.
ki hada kayan kanshinki
Citta
kanunfari
masosro
barkono
tafarnuwa
cinnamon
gishiri
maggi
albasa
dadai sauran kayan kanshi da kike bukata

kuma sannan uwar gida saikin kiyaye wajen sa gishiri da Maggi a kayan ciki.saboda shi yana da saurin jin gishiri
yanzu zaiyi yawa
Sannan bayan ya dauko soyuwa uwar gida saikin rage wuta saboda zai iya babbakewa kinga kuma ai baiyi daidaiba
kuma ba kima gurin maigida.Nago
 Daga naku
musa s Zage
Rubutawa:-Binta Murtala[Ummu Ahmad].

Leave a Reply

Back to top button