TUNATARWA

[ZUNUBAI GUDA 100 WANDA AL’UMMA KE AIKATAWA BASU DAUKE SU KOMAI BA.]

Sponsored Links

ZUNUBAI KO LAIFUKA GUDA 100 WANDA AL’UMMA KE AIKATAWA BASU DAUKE SU KOMAI 
     
                      بسم الله الرحمن الرحيم    
(1) Fadin August yayi ruwa.(wata ko tauraro).
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa ta gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin(yanayin) sanyi.
(6) Zagin(yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dagokan maibin sallah kafin liman.
(12) Yin rantsuwa lokacin ciniki koda kana da gaskiya.
(13) Yin aski ko yanke kunba,acikin goman farko na zulhajj.
(14) Daga ido a cikin sallah.
(15) Barin gashin baki.
(16) Barin tufafi suja kasa.
(17) Yin magana liman na huduba.
(18) Cin albasa, ko tafarnuwa lokacin shiga jama’a.
(19) Hassada.
(20) Bincike(mara kyau).
(21) Ha’inci.
(22) Zalunci.
(23) Zagin musulmi.
(24) Cin mutuncin mutum.
(25) Gulma.
(26) Kin cika alkawari.
(27) Alfahari.
(28) Takama.
(29) Zato.
(30) Warewar mutum biyu(sui Magana)alhalin su ukune,batare da iziniba.
(31) Cutar da dabba.
(32) Cin riba.
(33) Riya
(34) Kebewa da mace(wace ba ajnabiyyaba).
(35) Kallon mace.(wace ba ajnabiyyaba).
(36) Rantsuwa akan karya.
(37) Yawan rantsuwa.
(38) Yin koyi da kafirai.
(39) Yin tsarki da hannun dama.
(40) Barin wuta akunne lokacin barci.
(41) Tafiya da takalmi daya.
(42) Zuwa gun bokaye.
(43) Aje kare a gida.(banda na farauta ko gidangona)
(44) Daura wa dabba karaurawa.
(45) Ware juma’a don yin azumin nafila.
(46) Yin rantsuwa da wani abu ba Allah ba,
(47) Kiran wani da sunan sarkin sarakuna.  (Allahne sarkin sarakuna).
(48) Abota da fasiki.
(49) yardar da kage akan wani.
(51) Kafirta musulmi.
(52) Mace tai azumin nafila batare da izinin mujin taba.(in yananan).
(53) Kaurace ma gadon miji ga mace.
(54) Cin abinci dahannun hagu.
(55) Zama akan kabari.
(56) Fita garin da annoba ta afka mashi.
(57) Shiga garin da annoba ta afka masa.
(58) Fifitar da danda acikin ‘ya’ya.
(59) Yin azumi har akai dare.
(60) Tsafi.
(61) Cin mushe.
(62) Cin hanci.
(63) Karya.
(64) Sata.
(65) Shan jini
(66) Sanyatufafin alhariri.
(67) Zina.
(68) Yau dara. ko (zamba)
(69) Kwace.
(70) Zunde.
(71) Tauye ma’auni.
(72) Al’ghushu.
(73) Shan kayan maye (ko) al,lora.
(74) Cin abinci ko Sha a kwano ko kofi na zinare ko azurfa.
(75) Cin dukiyar marayu.
(76) Kin bada hakkin Allah.
(77) Cutarwa.
(78) Yanke zumunci.
(79) Anna mimanci.
(80) Zaman rakuma a sallah.
(81) Shinfida hannuwa irin nakare acikin sallah.
(82) Tsugunnon biri acikin sallah.
(83) Yin sallah bayan ankawo abinci.
(84) Buga hannu(bayan gama tahiya) kamar yanda doki yake da jelarsa.
(85) Cigaba da kasuwan ci lokacin sallah.
(86) Neman agaji awajen wanin Allah.
(87) Kin bin iyaye.

(88) Kin ba makwabta hakkin su.
(89) Almubazzaranci.
(90) Rowa
(91) Kisankai.
(92) Kisan ‘ya’ya saboda tsoro talauci.
(93) Karya alkawari.
(94) Hada Allah da wani.
(95) Surutu yayin karatun al’qur’an.
(96) Wasa irin wanda ya sabawa musulunci.
(97) Kin yin daya daga cikin rukunnan
musulunci.(alhalin mutum na da damaryi)
(98) Kinyin sallah a lokacin ta.
(99) Jefa kai cikin halaka.
(100) Cin abinda aka yanka bada sunan Allah.
Allah ya sa mu dace duniya da lahira
gaskiya dai dayace da ka kin bin ta sai bata. 
     Daga naku 
    musa s Zage 

Leave a Reply

Back to top button