TUNATARWA

AZUMIN TASU’A DA ASHURA

Sponsored Links
TINATARWA GAMEDA AZUMIN TASU’A DA ASHURA.
 Manzon Allah (SAW) yana cewa “Idan Allah ya rayani zuwa shekara mai zuwa zan azumci ranan tara ga wata. 
MUSLIM 1134.
 Azumin tasu’a an shar’anta shine dan sa’bawa yahudawa.
Azumin zai yi dai dai da ranan litinin 9/9/2019.
ASHURA:-
Manzon Allah (SAW) yace; “Game da Azumin ranan goma ga watan muharram (ashura) ina kyautata tsammani awurin Allah da ya kankare zunuban shekarar da ta gabaceshi”. MUSLIM 1162.
Azumin ashura yana kankare zunuban shekara guda. Azumin zaiyi dai dai da ranan talata 11 /9/2022
Allah Ta’ala ya bamu iko. Ya karbi ibadun mu.

Leave a Reply

Back to top button