Cinikin Rai Book 2Hausa Novels

Cinikin Rai Book 2 Page 18

Sponsored Links

Volume:18 Maidah Sheikh
A matukar gajiya ya dawo, don ko dakinta bai leka ba. Asalima yau masallaci ya nufa. Shi kansa bai san me yasa ya damu da ciwon Maidah ba. Sai dai yana shiga wanka yayi ya gabatar da sallah asuba, daga nan yayi kwanciyar shi. Baiwar Allah bata san me yake faruwa ba, sai sha biyu na rana ya fito, ta nime abin karyawa, daga ita sai wando boom shot na jeans, da yar vest iyakar shi kirjinta. Ta zuba abincinta ta wuce daki da shi, tana murnan yau babu me damunta, don haka ta cigaba da harkanta sai karfe hudu, ta ga ya fito daga dakinshi. Lokaci ta sauya kaya doguwar rigar Bahrain gown, me dogon hannu an zagaye shi da net, rigar iya gwiwarta ya tsaya, hadiye yawu tayi abin da ya faru jiya ya dawo kanta, wani yarrrrr taji bata san lokacin da ta rintsa idanunta ba. Har yazo inda take ya ce mata. “Ke idan baki ga mutum ba, baki iya nimanshi a waya ba ne?” Dauke kai tayi tana faɗin. “tow kai da ban kiranka ba, me yasa ba zaka kira ni ba?” Shiru yayi yana kallonta kafin ya ce mata. Shiru yayi domin bai da abin faɗa, har ga Allah tafi shi gaskiya da bata kira ba, sai ya kira sai ya sha’afa baki daya.

Yau ma abin da yasa bai fita da wuri ba, don yana da aikin da Elbashir ya tura mishi ta email ne, kuma ya gaya mishi ya bar mishi sako, haka da Elbashir yayi yana nufin Malik ka da ta fita ne, shi yasa ta tsare aikin ya dawo mishi da su, ya ce yana fama da ciwon kai. Amma kuma dake Lalla Salmah ta shirya tsiya, baki daya taki barin Malik ya nutsu, ta kira shi ya kai sau dari, bayan ya gama aikin wanka yayi. Ya cigaba da wasu ayyukan,yana waya da Elbashir. Domin dai Elbashir hana shi fita yayi. Sai yanzu ne ya samu kanshi. A sace ta je kallonshi suka hada idanu da juna, dauke kai tayi tana mamaki taya yasan tana kallonshi. “Yarinya nasan kina kallona” har ta bude baki zata yi magana aka kira wayar shi. “Ya jikinta dai?”
“Da sauki zance kenan, ina ganin kawai zan fita da ita ne, ka saka baki a bude min visa na ne, na gayawa Mahaifinta yaki daukar wani mataki a kai!” Yaji matukar tausayin Lalla Salmah. Don haka ya ce mata.
“Ok bari nazo” daga haka ya kalli Zeeno. “Zan fita saura kada ki kira ni!” “Ai dama baka ce na kira ka ba, kuma baka bani number ka ba, ai kome ciiniiki kuke don haka nima biyana zaka yi!”
“Hmm! Ok bani account ɗinki!”
“Tura baki tayi, tana faɗin.” Na gaji da zaman gida fita xan yi?”
“Allah ya baki sa’ar fita!”
“Gaskiya na gaji” share ya yayi, tare da barin dakin yana jin babu.

Tunda ya tafi asibitin ko minti goma bai yi ba, Maidah ta farka. Tunda ta ganshi ta fashe da kuka, ita bata son ganin Uwarta. Itama ta shiga kuka. “Ni kawai ki fita ko na mutu!” Jin haka yasa ta ficce tana kuka. Rarrashinta Malik ya shiga yi yana bata hakuri, da nasiha.
“Dadi tunda ta iya cutarka ya waye ba zata cuta ba? Don Allah ta daina zuwa wurina.” Yadda ta birkice yasa Malik cewa. “is okay! Ba zata dawo wurinki ba, shi kenan?” Hawaye ne ya zubo mata tana kuka. Fitar Lalla Salmah, kiran likita tayi aka duba Maidah, bayan an gama nurse suka taimaka mata tayi wanka, shi kuma ya fita ya ce mata. “Tunda akwai wurin abinci, ga katina ki amso mata abinci da abin sha, tunda babu wanda ya kawo muku!” “A’a za a kawo yanzu!” Jinjina kai yayi, ya zauna sai da nurse din ta fito ta gaya musu ta fito itama. Lokacin da ya shiga dakin, ya sha mamaki domin kuwa a madadin ta saka kayan jinya na asibitin, sai gashi ta saka wani irin rigar barci, har yana iya hango kirjinta, da na fulaninta, dauke kai yayi bai kuma kallonta ba, saboda idan wannan ganin yake so, yayi tow ya baro a gidanshi.

Haka Lalla Salmah ta kawo abincin, amma taki yarda ta zuba mata sai Malik ne ya zubo musu. A lokacin ba karamin mamaki yayi ba, domin kamar ta shige jikinshi. Don ma yana taka mata birki ta hanyar tsare gida. Ganin yadda yake dauke kai yasa ta ɗan nutsu, har ta gama cin abincin. Koda ta gama magani ta sha, suka yi ta hira a hankali har barci ya ɗauke ta, ya ja mayafi ya rufe ta yana kallon yadda take barci sai lokacin Zeeno ta fado mishi. Ya fita daga dakin ya kira ta. Ganin Maidah a wannan yanayin ya d’aga mishi hankali.
Sai da ya kusan tsinkewa ta dauka, tana faɗin. “Waye ne?” “Dodon Amaren ne!” “Hmmm! Tow sai kaita cinye su ko” “kina lafiya?” “Lafiya lau!” “Baki tambaye ni mai jiki ba” “Kaso na tambaye ka jikinta ne?” Shiru yayi yana mamakin meke damunta? Ya daure ya ce mata. “Ok meke damunki?” “Babu kome ai hanani fita kayi” “idan shi ne kuwa, kada ki saka kafarki a bakin kofar fita domin zan bata miki rai!” “Hmmm!” Daga haka ya kashe wayarshi. Kallon Lalla Salmah yayi ya ce mata. “Tunda tana barci bari na tafi na dawo!” Bata so Malik ya tafi ba, kamar ta fasa ihu.

Bai zame ko ina ba, sai gida yana shigowa ya same ta a dakinta kwance tayi rub da ciki tana kwance. Jin karar rufe kofar yasa ta juyawa. Hadiye yawu tayi tana kallonshi! “Tow me ya dawo da kai?” “Gaya min ni da gidana, akan me ba zan dawo lokacin da ya min ba?” Shiru tayi ta juya mishi baya. “Kin manta da yarjejeniyar mu ne, babu rashin kirki?” Tashi tayi ta zauna. “Ni Allah ya gani na ce bana son aurenka! Taya zaka addabi!” Karasawa yayi wurinta ya tsaya a gabanta. Saka hannu tayi ta rufe bakinta. “Kika ce me?” “Ni dai gaskiya ka rabu da ni!” Kayan da ya fita ya barta dasu a jiki sune har yanzu. Kallon yadda take zaune yayi, kallonshi tayi ta ga ya kura mata idanu, da sauri ta kare kirjinta.
“Malik meye haka!” “Jeki ban daki ki jika jikinki kizo!” “A’a wallahi ba zan jika jikina, na kama mura ba!” Fisgota yayi tare da rungume ta, “ni dai ka kyale ni, ba zan zauna da tsoho ba” d’agota yayi yana kallon yadda take kokarin dauke fuskarta zata mike a jikinshi. Hannunshi dukka biyu ya kai bayanta, a hankali ya zuge zip din rigar da sauri ta kalle shi. Hura mata iskar bakinshi yayi. Ta dauka kai tana kokarin mikewa ya kuma rungumeta. Kamar zata yi kuka a hankali ya shiga lasar gefen fuskarta.
Cikin wani irin zukudi da son lallai yaji yadda take, “Ni dai ka kyale ni” a fisge ta yi maganar, bai san lokacin da ya shiga bi da ita kamar zai cinye ta ba, tare da sumbatar ko ina na fuskarta. A hankali ya sauka a kan bakinta, ya shiga mata wani mahaukacin kiss, amma yarinyar nan bata respon ba, asalima yakince shi tayi tana me faduwa can. “Nace maka ba zan aureka ba, ka gane mana ni kai ne bana so. Ka rabu da ni, ka daina min wadannan abubuwan bana so! Na haɗaka da wanda ya halicce ka, ka daina tab’a ni.”

“Hakkina fa?” “Ni bana sonka, da na baka shi gara na mutu sai ka amsa da gawata!” Yadda tayi maganar ya shi kura mata idanu. Ranshi ya b’aci amma sai ya danne. “Me yasa baki sona?” Shiru tayi tana jin kamar ta fasa ihu. Ita bata so ma ya zauna kusa da ita, domin sakata yin wani abu da bata shirya yin shi yake. Tayi auren nan domin Ammy ne, kuma Alhamdulillahi. “Kai kace auren mu kawai suna ne, akan me yasa zaka karya alƙawarin da muka dauka?”
Murmushi yayi tare da juyar da kekenshi ya bar dakin, dakinshi ya shiga, ya zauna tare da kurawa wayarshi idanu. Bude drowe dinsa ya dauki robar maganin shi ya watsa a bakinshi.
Sai da ya sauya kaya, sannan ya koma asibiti, tunda Lalla Salmah ta ganshi ya sauya kaya ta san wancan yar jagaliyar ta saka shi yayi wani abu da ita, kamar ta rufe Malik da suka, haka ta yi fuska.
A hankali ya leka dakin yaga Maidah tana barci, sannan ya dawo suka dan tattauna.
Yau ma, a asibitin ya kai har karfe uku na dare, sannan ya koma gida. koda ya isa gidan dakinta ya shiga ya samu tana barci, komawa dakinshi yayi, ya rage kayan jikinshi yayi wanka, tunda ya fito yake jan hancinshi, domin mura da ya kwaso. Kwanciyar yayi domin maganarta yana yawo a kanta, shi yasa bai wani bukaci ganinta ba.
Washi gari da sassafe ya nufi asibitin, bayan ya saka chef yayi mishi abincin na musamman ya tafi asibitin. Bata ganshi ba, kuma bata damu da ta ganshi ba sai da suka kusan kwashe sati guda ranar asabar. Ta fito tana son leka Al’umma charity House, ta nufi dakinshi. Bugawa tayi ya ce Mata. “Yes!” Tura kofar tayi ta hango shi a tsakiyar gadon shi. Ko ina a hargitse. Wani mahaukacin kunya ne ya kamata. Inda take raye tsaf, inda mijin da take aure kamar dakin wasan Yara. Bata mishi magana ba, ta shiga kwashe kayan dakin. Tana gyara tare da hada na haɗawa.

Tana gama tattara dakin, idanunta ya sauka a kanshi ya zuba mata idanu. “Me kike bukata?” “Idan na gama gyaran dakin zan gaya maka!” Ta nufi ban daki, ta gyara sannan ta fito tana kallonshi. “Me yasa ba zaka gaya min a gyara maka dakinka ba?”
“Saboda take na sallame su, ke kuma kin ki mu fahimci juna shi yasa na bar dakin a haka!” Gyada kai tayi sannan ta ce mishi.”Ai auren mu, bai da wani fa’idar mu gina shi da wani abun da ba lallai ya kasance ba, idan muka rabu zamu wahalar da juna.”
“Ina jinki me ke tafe dake?”
“Zan tafi al’umma charity House ne!”
“Ba zaki ba.”
“Amma me yasa kake min haƙa!”
“Saboda ina son kwanciya dake ” ya faɗa mata kai tsaye, sai lokacin ta lura daga shi , sai polo shirts da dan boxes.
Dauke kai tayi tana jin kamar ta rusa ihu. “don Allah ka bari naje an yi haihuwa ne zanje barka!”
Ture laptop din yayi ya ce mata. “Kofa a bude take, maza tawo sai ki tafi duk inda yayi miki.”
“Yanzu ba zaka bar ni don Allah ba, sai na sadaukar da jikina.” Banza yayi mata ya cigaba da aikinshi. Kamar tayi fushi amma dai ta tuna ba zai tab’a barinta zuwa ba. “Malik ni fa ban tab’a yi ba, wallahi ban tab’a irin wannan yanayin ba, wahala yake bani don Allah kayi min, sama sama.”
“Ai ko minti biyar ba zamu kai ba” ya faɗa yana cigaba da aikinsa. “Shi kenan” ta faɗa kamar zata yi kuka. “Zo nan” ya bude mata hannun. “Kafin kizo cire kayan!” “A’a ba zan iya cire kayan ba, kawai kayi da kayan a jikina sai ba fita.” A ranshi ya ce. “Yarinya zaki cire da hannuki” haurawa gadon tayi, ya ture laptop din gefe. Ya bude mata hannun. Ture hannunsa tayi ta koma saman gadon, ta zauna, janyota yayi ya matseta da jikinshi. Bakinshi ya kai dokin wuyarta yana lasa, har zuwa kunnenta. Bata san lokacin da ta zabura zata mike ya kuma rike ta, ai kuwa jikinta ya shiga rawa, juyata tayi tare da kurawa fuskarta idanu. Bai san lokacin da ya kai hannunshi fuskarta, tare da lallubar tun daga fuskar ta har zuwa kirjinta ba.
Wani irin bala’in kiss da lasheta yake yi, yana jin kamar ya hadiye ta, jan zip din rigar yayi kasa, ya fita bata sani ba. Push-up bra dinta ya kurawa idanu, hannu ya kai ya ɓalle shi….
book 2 zai zo muku Whatsp da Arewabooks iya book 2 da three*
*Assalamu alaikum……! Guys wannan littafin na kudi ne! 500₦ normal 1k VIP. 0472282105 ramlat Abdulrahman Manga GTBank. Ko katin Mtn, a tura shaidan biya ta wannan number +2347035133148 yan Nijar zasu tuntubi Nana A’ishah. +227 84 50 64 76 500*
[9/23, 1:53 PM] Yan Mata:

Leave a Reply

Back to top button