Hausa NovelsMai Maganin Mata Hausa Novel

Mai Maganin Mata 10

Sponsored Links

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

 

,*10*

 

“Ƴar chadi wacce irin macece kika aurawa mijina?”Cewar fadila a hargitse bayan ta kirata a waya.

”haba keko ta wajena,wacce zatai abinda muke da buƙata mana,ita na aura masa”ta bata amsa tana murmusawa.

“look ƴar chadi ba irin wannan naso ki aura masa ba,dan haka acikin satin nan zansa ya saketa asauya wata,dan gaskiya wannan ta kile da yawa”cewar fadila a buƙace.

Sosai hankalin ƴar chadi ya tashi jin abinda fadila ke faɗi,bakinta har rawa yake wajan faɗin”kiyi haƙuri kibarta zuwa lokacin biyan biƙatar taki,in kikasa aka saketa yanzu ze iya janyo tonuwar asirinmu wanda bazamu so hakanba,amma ke ya kika gani?”

Shuru fadila tayi tana nazari zuwacan de ta sauke ajiyar zuciya me ƙarfin gaske tace”shikenan ƴarchadi ba damuwa zan barta ta haihun daga ranar data haihu kuma shikenan”

Ajiyar zuciya ƴarchadi ta sauke tace”yauwa hakan yayi Allah kuma ya taimakemu”

“Yauwa ƴar chadi inaso ki yomin haɗi na musamman wanda baki taɓa min irinshi ba sabida infi kowa gun mijina,tunda yauzu ga wata bani kaɗai bace”cewar fadila cike da karsashi.

“baki da damuwa ayke kinmin komai dan haka zanmiki nima ki kwantar da hankalinki kekam”ƴarchadi ta bata amsa.

Daga haka sukayi sallama ta tura 200k acct na ƴarchadi dan ta haɗota.

bacci danar ɓarawone ya ɗauki fadila amma gaba ɗaya tunaninta nacan ɗakin amarya wanda har ciwon kai saida hakan ya haifar mata.

********

Acan farfajiyar angon da amarya kuwa bayan fitar fadila alwala yasa farida ta ɗauro shima ya ɗauro suka gabatar da sallar nafila dan godewa sarki Allah daya tabvatar da auransu,roƙonsu yayiwa auran albarka.

Bayan sun idar ne yasa hannu ya jawota jikinshi yana shinshinata yace”amaryata tasha ƙamshi nima asammun ƙamshin nan nima nasha mana”yafaɗi yana warware gyalen data rufa akanta.

Itade se sinne kai take tana murmushi,haka ya janyo tsarabar daya shigo da ita ya shiga ciyar da ita,har saida ya tabbatar ta ƙoshi tukunna ya barta shima yaɗan ci ya ajiye.

Toilet yajata sukai brush sannan suka fito,tana manne da jikinshi yaƙi sakinta.

Da ike two bedroom ne a part ɗin amarya,fita yayi zuwa nashi, ɗakin ya sauya kayan jikinshi zuwa na bacci.

Itama yana fita sauya kayan tayi tasaka doguwar rigarta silky milk ta zura pant ta feshe jikinta da turare ta haye gado abunta.

Dawowa ɗakin yayi ya samu har ta hau gado dan haka shima hawa yayi ya isa gareta,shima ya shige blanket ɗin.

Kashe wutar ɗakin yayi yabar dim light ta gefen gado,sannan ya janyota jikinshi,

A hankali ya raɗa mata akunne”zakiyi bacci baki jira angonki ba?”Ya faɗi yana wasa da hannunsa acikinta.

Ƙara shigewa jikinshi tayi tace a shagwaɓe”baccinne yafara kamani yasa na kwanta”

“Dole to in hukuntaki bisa hakan da kikayi baby”ya faɗi yana ƙoƙarin zame rigar jikinta.

Saida ya rabata da rigar ne ya rungumota jikinshi,boobs ɗinta acike a tsaye suna tokarin ƙirjinshi wannan abu yasashi nishaɗi matuƙa.

“bakisa bra ba baby why”ya faɗi yana shafo kan boobs ɗin daya haddasa mata wata sheshsheƙa gamida ɗan ruƙo hannunsa,tace tana cijewa”sabida zan kwantane yasa”

Bece komai va ya ɗora bakinshi kan ɗaya yana surcking yana pressing ɗaya da hannunshi.

Haka ya dinga rikitata da salonshi na ɗaukar hankali ta shiga rera masa ɗan kuka na shagwaɓa yana ƙara rikicewa.

Lokacin daya nufi ƙofarta ne taji wata azaba ta maye gurbin daɗin,nanfa ta shiga kuka da magiya kan ya ƙyaleta amma ko kallo bata isheshiba aykinshi kawai yake na haƙar rijiya.

Kuka cizo yakushi ba abinda bataiba dan ya ƙyaleta amma labeeb ya kasa dan wata irinn gamsuwacs yake samu ajikinta wacce be taɓa samunta agurin fadila ba hakan ne yasa saida ya maidata cikakkiyar mace tukunna ya ƙyaleta dan kukan biyu sukayi,shi na daɗi ita kuma na wahala,dukansu saida muryatsu ta koma kamar sunyi fama da murannan..

In banda albarka ba abinda yake samata yana rarrashinta tana kwance akan ƙirjinshi se kukanta takeyi.

*******

Koda gari ya waye da kanshi ya mata wanka ya kimtsata shima ya kimtsa,ya haɗa mata tea ya bata tasha sannan ya bata maganin rage zugi tasha ta kwanta.

Fadila de bata sa labeeb a idonta ba saida ya fito sallar azahar dam yanacan gadim amaryarsa dake bacci.

Har break fast duk tayi musu amma haka tagaji da jira taci nata tabar musu nasu ta koma ɗakinta taci kuka ta ƙoshi.

 

 

 

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044

Leave a Reply

Back to top button