Hausa NovelsMai Maganin Mata Hausa Novel

Mai Maganin Mata 9

Sponsored Links

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

*meson karanta paid book ɗina tsawon shekara guda batare daya sake siyaba to 1500 ne register dani,meso seta tuntuɓeni a 07044600044*

*9*

“Prince kuma kaje ka dawo baka faɗamin yadda kukayi da yarinyar ba da itayenta ?” cewar fadila tana wasa da ƙirjinshi.

Gyara kwanciyarshi yayi yaɗan shafo nipples ɗinta yaɗan mulmula yace yana ɗan tsaki”kin matsa inje naje yanzu kuma sokike na baki labarin abinda be faruba,nide banajeba to ay shikenan su sa faɗamiki yadda akayin”ya faɗi cikin tsare gida.

Murmushi tayi ta shafo dick ɗinsa wanda be gama hucewaba dan daga duniyar sama suka dawo shine take masa hirar tace.

“ayi haƙuri masoyina,Allah ya kaimu ay ankusa yi awuce gurin.”

Kallonta kawai yayi bece komaiba,dan yafita ƙaguwa ma ayi ayin.

********

Duk lokacin daya fita haka yake kiran farida awaya susha hirar su ta masoya,kamar sun jima da juna ba tare da damuwar komaiba.

Har akaje aka ɗauro auran nasu,wanda baa tara mutane sosaiba.

Se washegari za’aje kai amarya sabida nisa,direban labeeb ne ya kwana akanon dan taho dasu da safe.

Tuni fadila ta gyara ɓangaran amarya fess abunta,duk da tana cike da kishi amma bata nunawa sabida tasan auran ita ya aurowa matar.

Zaune suke ita dashi a ɗakinshi da safe ya dubeta yace”wai baby wata nawa zaki bani inyi aɗakin amaryar,?”

Da sauri ta kalleshi dan maganar ta bata mamaki,bakinta har rawa yake tace”watafa kace prince,kai yanzu kona baka seka amsa kai wata ba tare dani ba?”

“Murmushi yayi yace”wai dan in saurin yimata cikin ayi ayi a wuce gurin”

Shuru tayi tana nazari sannan tace”kuma fa hakane,to na baka wata guda,kai kuma saika maida hankali kayi abinda aka kawota dominshi asallameta.”

“Ashe de kin gane”ya faɗi yana jan dogon hancinta.

*******

“Mama naga ni baki bani magungunan fa nashaba na sanyi kawai kiketa bani,kome yasa?”cewar farida lokacin da ƴar chadi ta ɗebo mata wani maganin sanyi da zafinshi tace ta sha.

Dungure mata kai tayi sannan tace”kede akwai shegen surutu,to ay sanyi shike kashe mata ya hanasu daɗi,sukuma basu saniba suita bankar maganin mata yana zuwa yana danƙare musu sanyin amararsu suzo daga baya suita fama inda tsautsayi har cancer yake sawa.”

“To amma mama meyasa kike siyar musu tunda kinsan hakan ne?”cewar farida cikin rashin fahimta.

“sabida ko mun tallata musu maganin sanyin basa siya sunfi son na mata shiyasa muke siyar musu.”ta bata amsa batare da damuwar komaiba.

Shuru farida tayi tana juya maganar aranta,tabvas gaskiyane kowacce mace na niima da daɗi da matsi takeso kawai,shi kuma namiji tayi kauri tai tsayi ya jima yanayi be kawoba shine burinsu.

Haka aka ɗaukota cikin rakiyar ƴan uwanta mutum huɗu,bayan taci kukan rabuwa da gida,ƙullin magani guda ɗaya bata bata ta tafi dashi gidan auran nataba.

Da laasar suka shigo inda suka sami tarba ta musamman daga uwargida,kan amarya arufe fadila bata ganta ba kuma ko hoton ƴar chadi bata tura mata ba.

Haka aka cikasu da abinci kala kala suna godiya.farida duba ɗaya taiwa gidan tasan hamshaƙin me kuɗine mijin nata.

Kirkin abokiyar zamanta sosai yay mata dan tafison zaman lafiya duk da kasancewarta me faɗa.

Se washe gari gab da magriba ƴan rakiyar amarya suka tafi,inda tai kuka sosai daga baya ta ɗauki ta annabawa.wanka ta shiga ta fito tazo ta buɗe kayanta ta ɗauko wata riga meshegen kyau milk da stone ajikinta inda tabi koina na jikinta ta zauna das,abinka da cikakkiyar mace,komai yaji.hularta ta kafa akanta wacce aka siyo mata daga kamfanin MB FASHION TURBANS 07068787424 wacce ta ƙara fito da kyawun adon nata,dan mb fashion turbans sune na ɗaya inde hulace ga wanda basa iya ɗaura ɗankwali kukai musu yadinku zasuyi muku hula tamkar ɗankwali ku fito fess a farashi me rahusa suna turawa koina afaɗin nigeria dama duniya baki ɗaya.

Gefen gado taje ta zauna tana latsa wayarta lokacin ƙarfe tara na dare ta gabato.

Fadilace riƙe da hannun ango dayasha ado da milk ɗin gezner se ƙamshi yake hannunta ɗaya kuma riƙe da ledojin tsarabar amarya.

“amarya bakya laifi”cewar fadila lokacin data nemi guri kusa da labeeb ta zauna tana kallon faridar.

Kan farida aƙasa yake dan haka ɗagowa tayi tana murmyshi da ya kusa haddasawa fadila ɗaukewar numfashi batare data saniba.

Ta tsorata matuƙa da ganin kyan farida,itako amarya ko ajikinta miƙewa tayi cikin takunta me ɗaukar hankali tazo gabansu ta zauna aƙasa sannan ta gaishesu.

Fadila ta suma azaune ganin cikar halitta da diri irin na farida,shiyasa takasa amsa gaisuwar,saida labeeb ya zungurota.

Firgigit ta dawo hayyacinta suka gaisa,kasa jure zama tayi a ɗakin tai musu sallama tabar ɗakin.

Ta nufi ɗakinta da gudu dan ta kira ƴar chadi taji dalilin dayasa tazaɓo kilalliya kuma me kyau.

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044

Leave a Reply

Back to top button